You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Arangama tsakanin 'yan sandan Masar da masu bore
Rigimar da ta biyo bayan salwantar rayukan mutane kimanin 75 a filin ƙwallo na Port Said na ci gaba da yaɗuwa i zuwa wasu birane na ƙasar Masar.
Gasar ƙwallon ƙafa ta janyo rigima a Masar
Fiye da mutane 70 ne suka mutu sanadiyyar wasan ƙwallon ƙafa a Masar
Dangantakar Masar da ƙasashen Turai
A cikin sharhin da ya rubuta Mudhoon Loay yayi nuni da cewar taimakon da Jamus da sauran ƙawayenta na Turai suka ba wa juyin-jiya-halin ƙasashen Larabawa ba zai yi tasiri ba sai tare da canjin dangantakarsu
An cika shekara guda da kaddamar da juyin-juya hali a Masar
Dubunan al'umar Masar sun hadu a dandalinTahrir albarkacin cikar shekara guda da fara zanga-zangar da ta kori Hosni Mubarak daga gadon mulki.
Islamisten gewinnen Ägypten-Wahl
In Ägypten geben nun Islamisten den Ton an, doch eigentlicher Machthaber bleiben die Militärs.
Sabbin shugabannin Masar bisa tafarki na dimokraɗiya
Sie sind die großen Sieger der Wahlen in Ägypten - Islamisten.
Ci-gaban shara'ar tsohon shugaban Masar
Bayan sunyi ƙwanaki uku a jere suna gabatarwa alƙalai da dalilai da shaidinsu,daga ƙarshe dai,masu gabatar da ƙara na ƙasar Masar sun nemi da a yanke hukuncin rataya ga Hosni Mubarak.
Masar ta sake jadawalin zaben majalisunta
Shugabanin mulkin sojan kasar Masar sun sanar da gudanar da zaben majalisa gaba da wa'adi domin gaggauta mika mulki ga farar hula
301211 NGOs Ägypten
Ƙasashen Jamus da Amirka da ƙungiyoyin kare haƙin Bil Adama sun nuna matuƙar damuwa ga samamen da hukumomin tsaron Masar suka kai kan ƙungiyoyi masu zaman kansu.
Jamus na neman ƙarin haske game da binicken ƙungiyoyin waje a Masar
Jamus na shirin nuna wa jakadan Masar a Berlin rashin jin daɗinta game da kutsen 'yan sandan Masar a cibiyoyon kungiyoyon ƙetare guda 17 a Alƙahira.
281211 Mubarak Prozess
Hosni Mubarak dai na fuskantar hukuncin kisa sai dai ana zargin cewa ba za a yi adalci ba domin mutanensa ke yi masa shari'a.
Zanga-zangar mata a Masar domin adawa da cin zarafin su
A dai dai lokacin da mutanan kasar Maser ke kada kuri'unsu a zaban maimaici na 'yan majalisar dokoki, matan kasar sunyi zanga zanga don yin allah wadai da cin zarafin mata da dakarun soji ke yi a kasar.
Matan Masar sun shiga zanga-zanga
A matsayin martaninsu ga wulakancin da wata mata ta fuskanta a hannun dakarun tsaro mata sun shiga zanga-zang a kasar Masar
Sakamakon zaɓen 'yan majalisa a Masar
Jam´iyu masu kishin addini sun samu gagaramin rinjaye a zaɓen 'yan majalisar dokokin Masar
MƊD ta yaba da zaɓen majalisar dokoki a Masar
Ban Ki Moon ya yabawa Misirawa bisa juriyar da suka nuna wajen fafutukar tabbatar da dimoƙraɗiyya a ƙasashen Larabawa
Kommentar Äygpten
A farkon wannan shekara talakawan ƙasar sun yi nasarar ƙwatowa kansu 'yanci, sannan a wannan mako aka fara kaɗa ƙuri'a ta demokraɗiyya dake zama irinsa na farko ga mafi yawan 'yan ƙasar.
Masu zaɓe sun bayyana gamsuwarsu da zaɓe a Masar
Ana gudanar da zaɓen ne na tsawon wkanaki biyu a ƙarƙashin tsauraran matakan tsaro da kuma zaman dirshan a dandalin Tahrir.
Zaben Majalisar dokoki a Masar
Masu sanya ido zaben Masar sun ce duk da cewa kurar masu zanga-zanga ya dan lafa, har yanzu akwai fargabar rashin tsaro
Yunkurin kafa gwamnatin wucin gadi na farar hula a Masar
Mohammed El Baradei daya daga cikin masu zawarcin kujerar shugabancin Masar ya ce zai janye takararsa idan har aka ba shi damar jagorantar sabuwar majalisar rikon kwaryar kasar da ake neman a kafa
Zaɓen yan majalisun dokoki a ƙasar Masar
Zaɓen zai kawo sauye sauye wajan naɗa fraministan wanda a da sarkin ne na Maroko ke naɗa shi
Al'umar Masar ba zasu daina bore ba har sai sun ga abin da ya ture wa buzu naɗi
Duk da alkawarin miƙa mulki ga farar hula a tsakiyar shekara mai zuwa da sojojin masar suka yi, duban dubatan masu bore a ƙasar sun ce sunanan kan bakarsu ta ci gaba da zaman dirshan, har sai sojojin sun bar madafan iko
Shugaban askarawa ƙasar Masar ya yi jawabi zuwa ga al'umma
Za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa kafin ƙarshen watan yuni tare kuma da kafa wata gwamnatin wucin gadi wacce za ta jagorancin al'amuran ƙasar
Zanga-zangar neman democradiya a Masar
Lokacin da Misirawa a watan Fabrairu, suka sami nasarar kayar da gwamnatin Hosni Mubarak ta hanyar zanga-zangar lumana, hakan ya jawo masu goyon baya da amincewa mai yawa daga nahiyar Turai.
Sabuwar majalisar dokikin ƙasar Masar ta soma zaman taron ta na farko
Rubuta kudin tsarin mulki da kuma wasu dokokin wannan shi ne aikin da sabuwar majalisar dokokin da aka ƙaddamar za ta mayar da hankali a kai
Matsayin Jamus game da rikicin Masar
Ministan harakokin wajen Jamus Guido Westerwelle, ya bayyana juyayi game da halin rikici da Masar ta shiga
An sake shiga wani sabon mawuyacin hali a ƙasar Masar
Bayan da aka shafe ƙarshen wannan makon ana bata kashi a dandalin Tahrir dake birnin Alƙahira, da safiyar wannan litinin an cigaba da zama cikin wani yanayi na tashin hankali
Masu boren Masar na nuna turjiya a dandalin Tahrir
Mako guda kafin gudanar da zabe masu boren Masar na cigaba da nuna turjiya a dandalin Tahrir da ke birnin Alkahira duk da jan idon da Jami'an tsaro ke yi musu domin tarwatsa su.
Zanga zanga a ƙasar Masar
Jama'ar na neman gwamnatin ta soke wasu sauye sauye da ta ƙaddamar akan harkokin soji
Zanga-zanga a Masar
Masu bore sun sake komawa dandalin Tahrir a birnin Alkahira don kira ga Majalisar sojin rikon kwaryar kasar da ta mikawa fararen hula mulki
Wata kotu a ƙasar Masar ta yanke hukumci akan takarar 'zaɓe
Za a dama da tsofin manbobin jam'iyar PND ta tsohon shugaban ƙasar Hosni Mubarak a zaɓɓuɓukan yan majalisun dokin da za a gudanar a ƙarshen wannan wata
Masar da Isra'ila sun yi musayar fursunoni
A wani mataki na rage tankiyar da ke tsaninsu, ƙasashen Masar da Isra'ila sun yi musayar fursunoni
Mataimakin Frime Ministan Masar ya yi murabus
Rahotanni sun ce mataimakin Frime Ministan Masar ya yi murabus sakamakon rashin gamsuwarsa da yunkurin gwamnati na shawo kan tarzomar da ta afku a karshen mako.
Saban jadawallin zabe a Masar
Bisa matsin lambar masu zanga-zangar neman sauyi,komitin Koli na sojojin da ke gudanar da mulki a Masar ya bayyana wani saban jadawallin zabe
Masar ta kama hanyar komawa bisa tafarkin dimoƙraɗiyya
Masar ta sanya ranar gudanar da zaɓukan majalisar dokoki a shirye-shiryen da take yi na komawa ga mulkin farar hula bayan juyin juya halin da ƙasar ta fuskanta
Boren 'yan Masar a ofishin jakadancin Isra'ila
Jakadan Isra'ila a Masar ya koma ƙasarasa bayan da masu zanga-zanga suka lalata wani ɓangare na ofishin jakadancin ƙasar da ke Alƙahira
Yarjejeniyar tsaro tsakanin Masar da Isra'ila
Masar da Israila sun amince su ƙara dakarun tsaro a iyakar da ke tsakanin su sakamakon ɓarkewar wani rikici
Ci gaba da shari'ar tsohon shugaban Masar
Kotu ta sanya 5 ga watan Satumba a matsayin ranar ci gaba da sauraren shari'ar tsohon shugaban Masar da wani tsohon minista a gwamnatin sa
Jamus zata gudanar da ayyukan raya ƙasa na miliyoyin Euro a Masar
Ministocin harkokin wajen Jamus Da Masar sun bukaci kawo ƙarshen rikicin yankin gabas ta tsakiya
Shari'ar tsohon shugaban Masar
An gurfanar da Hosni Mubarak a gaban kotu bisa zargin cin hanci da gallazawa al'ummar sa-duk da rashin lafiyar daya ke fama da ita
Shari'ar tsohon shugaban Masar
An gurfanar da Hosni Mubarak a gaban kotu bisa zargin cin hanci da gallazawa al'ummar sa-duk da rashin lafiyar daya ke fama da ita
Rikici akan makomar tsohon shugaban Masar
Hukumomin Masar sun miƙa wuya ga buƙatar masu zanga-zanga dangane da shari'ar Hosni Mubarak
Garambawul a Majalisar Ministocin Masar
A gabannin garambawul ɗin shugaban gwamnatin riƙon ƙwaryar Masar zai gudanar a Majalisar ministocinsa, ministocin uku sun yi murabus
Ɗaukar matakin doka akan jami'an tsaro a Masar
Hukumomin Masar sun tsare 'yan sanda uku bisa zargin kissar wani mutun ta hanyar cin zarafin sa
Sabuwar zanga zanga a ƙasar Masar
Al'umma ta dage sai an ƙaddamar da cikkaken sauyi tare da hukumta waɗanda suka aikata kisan gila akan fara fula
Buɗe kan iyakokin Masar da Falasɗinu
Falasdinawa sun fara shige da fice tsakaninsu da ƙasar Masar
Ci gaba da tsare Mubarak na Masar
hukumomin Masar sun tsawaita kwanakin tsare Hambararen shugaba Hosni Mubarack da ake zargi da cin hanci da karɓar rashawa, tare da bayar da umarnin murƙushe masu ƙin jinin gwamnatinsa.
Rikicin addini a Masar
Gwamnatin Masar ta tsaurara matakan tsaro sakamakon ɓarkewar rikici tsakanin musulmai da Kristoci a birnin al-Ƙahira
Takarar Jam'iyyar 'Yan uwa Muslmai a Masar
Ƙungiyar Yan uwa Musulmi ta ƙasar Masar ta rikiɗa zuwa jam'iyyar siyasa domin tsayawa takara a zaɓen watan Satumba
Bunƙasa dangantaka tsakanin Jamus da Masar
Jamus ta ɗauki matakan taimakawa ƙasar Masar a ƙoƙarin ta na komawa bisa tafarkin dimoƙraɗiyya
An kama 'yayan Mubarak na Masar guda biyu
Bisa matsin lambar al'umar Masar da suka ƙaddamar da juyin juya hali, gwamnatin mulkin soje da ke riƙon ƙwarya ta zargin 'yayan hamɓararren shugaba Mubarak da sama da faɗi da dukiyar ƙasa, tare da cafkesu.
Previous page
Page 15 of 17
Next page