You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Zamantakewa
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Barazanar yajin aikin ma'aikatan Najeriya
Barazanar yajin aikin ma'aikatan Najeriya
Manya da kananan ma'aikata a Tarayyar Najeriya, sun tsunduma cikin yajin aikin sai baba-ta-gani.
Jamhuriyar Nijar: Gasar Rawa
Jamhuriyar Nijar: Gasar Rawa
Bidiyo kan gasar rawa a tsakanin daliban Jamhuriyar Nijar.
Ranar harshen uwa ta duniya
Ranar harshen uwa ta duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 21 ga watan Fabarairu a matsyin ta harshen uwa, domin fadakarwa kan harsuna.
Shirin Taba ka Lashe 03.01.2024
Shirin Taba ka Lashe 03.01.2024
Shirin ya tattauna kan gasar musabakar Alku'ani a Jihar Yobe Najeriya
Kayan karatun yara masu lalurar ido sun yi karanci a Afirka
Kayan karatun yara masu lalurar ido sun yi karanci a Afirka
Ilimin yaran da ke da larurar gani a na fuskantar matsala a Najeriya da Afirka sakamakon tsadar kayayyakin Karatunsu.
Takaddama a Najeriya a kan Shaidar digiri daga Togo da Benin
Takaddama a Najeriya a kan Shaidar digiri daga Togo da Benin
Daliban Najeriya suka ce a yi hattara game da shaidar karatu na Togo da Benin, yayin da gwamnatin ke bukatar kawo gyara.
Nuna karin wasu
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
Ghana na fama da karancin kujeru a makarantun firamare
Dalibai miliyan 2.3 a makarantun firamare da sakandare (JHS) na Ghana na fama da karancin tebura da kujerun zama a aji.