You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Christen in Angst
Ägyptens Christen haben Angst vor der neuen Macht der Islamisten.
Yunkurin cafke Ahmed Shafiq na Masar
Gwamnatin Masar ta ba da sammacin kama tsohon Fira Ministan kasar kana tsohon dan takara a zaben shugaban kasa Ahmed Shafiq bisa zargin almubazzaranci da dukiyar kasa.
Samame a Sina'i ya janyo mutuwar 'yan bindiga-dadi 32
Yankin Sina'i na kudancin kasar Masar ya zama wani filin da'ga tsakanin dakarun kasar da 'yan bindiga-dadi.
Masar ta ce ba ta fara dasawa da Iran ba
Masar ta musanta kalaman da aka yi cewar za ta gyara dangantakar ta da kasar Iran. Tun a shekarar 1979 ne aka fara zaman doya da manja tsakanin kasashen biyu.
Martani kan koran soja a Masar
Sallamar hafsoshin soji da shugaba Muhammad Mursi ya yi a ƙasar Masar ya samu maraba daga yan ƙasar
Masar ta fara toshe hanyoyin karkashin kasa zuwa Gaza
Bayan farmakin da ya yi sanadiyar mutuwar wasu dogaran tsaron kan iyaka a Masar, gwamnatin ta kudiri aniyar toshe hanyoyin karkashin kasa zuwa Gaza.
Tantawi zai ci gaba da zama ministan tsaron Masar
Sabobbin ministocin Masar sun yi rantsuwar kama aiki ciki har da Husain Tantawi a matsayin ministan tsaro. Sai dai kuma rikicin addini ya ɓarke tsakanin musulmi da kirista.
Sabuwar gwamnatin Masar
Hisham Kandil ya bayyana sunayen membobin Majalisar Ministocin da ya girka a Masar
Shugaban ƙasar Masar ya naɗa Firaminista
Hisham Kandil ministan noman rani mai barin gado ya zama saban Firaministan Masar
Hillary Clinton ta gana da Hussain Tantawi
Amirka ta bukaci shugabannin Masar da su karfafa demokradiyyar kasar
Hillary Clinton na ziyara a Masar
Sakatariyar harkokin wajen Amurka Hillary Clinton ta isa birnin Alƙahiran Masar a asabar ɗin nan inda ta ke wata ziyara ta kwanaki biyu don tallafawa ƙasar ta Masar daidaita tsarin demokraɗiyarta.
Rikicin siyasa a Masar
Ƙasar Masar ta fada a rikicin siyasa, inda shugaba Mursi ke takun saka da sojoji da alƙalai
Majalisar dokokin Masar za ta zauna a wannan Talata
Shugaban ƙasar Masar Mohammad Mursi ya shure dokar rusa Majalisar Dokoki da sojoji su ka rattabawa hannu.
Barazana ga al'amuran yawan buɗe ido a Masar
Zuwan sabon shugaban ƙasar Mohammed Mursi akan karagar mulki zai iya janyo koma baya ga sha'anin shaƙatawa, saboda haƙidarsa ta musulumci
Tarihin Mohammad Mursi shugaban ƙasar Masar
Mohammad Mursi mai shekaru 61 a duniya ya zama shugaban ƙasar Masar fara hula na farko tun bayan samun 'yancin kan ƙasar.
Morsi na Masar ya yi rantsuwar kama aiki
Sabon shugaban Masar zai ci gaba da shagulgulan kama aiki a jami'ar birnin Alkahira. Mohammed Morsi na kungiyar 'yan uwa musulmi ne shugaban farar hula na farko.
Koma baya ga matakan sojojin Masar
Kotun ƙoli a Masar ta yi watsi da dokar da ta ba wa sojoji yin aikin 'yan sanda, na tsarewa da gurfanar da masu laifi gaban kuliya.
Sabon shugaban Masar zai fuskanci ƙalubale da dama
Ko da shi ke ya yi alƙawarin mayar da Masar tsintsiya maɗaurinki ɗaya, amma kuma batun neman nesanta sojoji daga madafan iko na zama ƙarfen ƙafa ga shugaba Mohammed Mursi.
Mohammed Morsi ya lashe zaɓen Masar
Ɗan takarar jam'iyyar 'yan uwa musulmi ya lashe zaɓen shugaban ƙasa zagaye na biyu, bayan jinkirta sanarwar a ɓangaren hukamar zaɓen ta Masar
Gangamin bukatar sanar da wanda ya ci zaɓe a Masar
Dubun dubatan mutane sun yi dandazo a dandalin Tahrir, dake Alkahira da kuma dandalin Alka'id Ibrahim, kan abin da suka kira; A mayar da iko ga waɗanda shari'a ta bawa" .
Ce ce ku ce kan zaben kasar Masar
Hukumar zaben kasar Masar ta ce za ta bayyana sakamakon shugaban kasar a ranar Lahadi
Rudani a kasar Masar
Hukumar zaben Masar ta sanar da dage sakamakon zaben shugaban kasar- abin da ka iya janyo sake shiga juyin juya hali
Ana zaman jiran baiyana sakamakon zaɓe a Masar
hukumar zabe a kasar Masar ta ce za a samu jinkiri wajan baiyana sakamakon zaɓen shugaban kasar da aka gudanar a ranar lahadin da ta gabata
Husni Mubarak na fama a Asibiti
Tsohon shugaban Masar, Husni Mubarak na cikin halin rai kwakwai mutu kwakwai bayan da ya kamu da hawan jini
Zaɓen shugaban ƙasar Masar zagaye na biyu
A kasar Masar an shiga zaɓen fid da gwani tsakanin Ahmed Shafik , tsohon jam'in gwamnatin Mubarak da Mohammed Mursi, na ƙungiyar 'yan'uwa Musulmi.
Kotun tsarin mulki a ƙasar Masar ta rusa majalisar dokoki
Taƙaitacen tarihin yan takarar zaɓen ƙasar guda biyu wato Ahmed Chafik da Mohammed Mursi
Kotun Masar ta rusa Majalisar dokoki
Hukuncin kotun kolin Masar ɗin dai tamkar mayar da hannun agogo baya ne ga ƙungiyar 'yan uwa musulmi dake da rinjaye a majalisar, kuma ke bukatar soke takarar Ahmed Shafiq
Zanga-zanga a Masar
Dubban jama'a sun tattaru a Dandalin Tahrir na birnin Alƙahira domin adawa nuna ga takara Ahmed Shafiq.
Gangamin adawa a dandalin Tahrir na Masar
Dubban al'ummar Masar ne ke ci gaba da gudanar da gangamin adawa a dandalin Tahrir dangane da sassaucin hukuncin da aka yanke wa tsohon shugaba Hosni Mubarak da mukarrabansa.
Shari'ar Tsoffin hukumomin Masar
Hukuncin ɗaurin shekaru bakwai wata kotu ta yanke akan tsohon jami'in Fadar tsohon shugaba Hosni Mubarak
Za a je zagaye na biyu na zaɓen shugaban ƙasa a Masar
Jam'iyar yan uwa musulmi a ƙasar Masar na ƙoƙarin shawo kan sauran yan takarar da suka sha kaye a zagaye na farko na zaɓen shugaban ƙasa
'Yan fafatuka da zaɓen shugaban ƙasar Masar
Duk da cewa miliyoyin 'yan Masar sun kaɗa ƙuri'a a zaben shugaban ƙasar, amma ga wasu 'yan fafatuka zaɓe ba na demokraɗiyya ba ne.
Morsi ya ce ya na kan gaba a Zaɓen Masar
Jam'iyar yan uwa musulmi ta ce dan takaranta na kan gaba da yawan ƙuri'u a zaɓen shugaban kasar Masar., wanda za a bayyana sakamakonsa ranar lahadi mai zuwa.
Zaben shugaban kasar Masar
Al'umar kasar Masar sun fito ka'in da na'in don kada kuri'unsu a zaben shugaban kasar
Zaɓen shugaban ƙasa a Masar
Yan takara guda 13 zasu fafata a zaɓen da shi ne karo na farko da ake gudanarwa bayan faduwar gwamnatin Hosni Moubarek
Zanga Zanga a ƙasar Masar
An sha mumunar artabu tsakanin yan sanda da masu yin bore a tsakiyar birnin Alƙahira
Rikici ya barke a Masar
Akalla mutane 20 suka rasu bayan da wasu wadanda ba'a san ko su wanene ba suka afkawa gungun masu zanga zangar adawa da mulkin soji
Za'a yi garon bawul a gwamnatin Masar
Shugaban majalisar mulkin soji Hussein Tantawi ya sanar da wannan tankaɗe da rairaya gabanin zaɓen shugaban ƙasa, karon farko bayan hamɓarar da Mubarak.
Tsamin dangantakar Saudiyya da Masar
Ƙasar Saudiyya ta janye jakadanta a Masar bayan dubban jama'a sun yi bore a gaban ofishin jakadancinta, wanda shine matakin farko tun hambare Mubarak
Elbaradei ya kafa sabuwar jam'iyya a Masar
Tsohon shugaban hukumar kula da makamashi ta ƙasa da ƙasa, ya ce hakan na da nufin cikanta muradun juyin juya hali
Ahmed Shafiq na Masar zai tsaya takara
Tsohon firaministan Masar da ya yi aiki ƙarƙashin Hosni Mubarak ya samu izinin tsayawa takara. lamarin da ya saɓa wa dokar da majalisa ta kafa.
Amincewa da dokar haramta takara a Masar
Dokar da ke fara aiki a ranar talata ta haramta wa na hannun daman tsohon shugaba hosni Mubarak tsayawa a zaɓen shugaban ƙasa da zai gudana a watan mayu.
Rikicin makashi tsakanin Isra'ila da Masar
Priyiministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewar taƙaddamar da ta kunno kai tsakanin ƙasar ta Isra'ila da Masar dangane da sayar da isakar gas ba ta da nasaba da siyasa.
Masar ta katse ba da makamashi ga Israi' la
A wani mataki da zai kai tsamin dangatakar tsakanin Masar ta Israila, Masar ta soke yarjejeniyar sayr wa Israi'la iskar gas.
A Masar an rusa hukumar rubuta tsarin mulki
Kotu a ƙasar Masar ta soke hukumar rubuta sabon kuddin tsarin mulkin ƙasar da ake taƙaddama a kansa
Shirye-shiryen zaɓen shugaban ƙasa a Masar
Hukumomin sojin Masar sun yi afuwa ga al-Shater domin share masa fagen yin takarar shugabancin ƙasar.
Mutuwar shugaban kristocin Coptic a Masar
Dubun dubatan 'yan darikar Coptic sun taru a Alkahira babban birnin Masar domin yin ban kwana da shugabansu wanda ya rasu da shekaru 88
Makomar shari'ar wasu 'yan Amurka a Masar
Bayan da aka dauki tsawon lokaci mahukuntan Masar sun amince a dauki belin 'yan Amurkan da ake zargi da haddasa husumi bisa sharadin zasu cigaba da kasancewa a shari'arsu
080212 Ägypten NGOs
Takaddama a Masar game da karar kungiyoyin agaji 43 da ma'aikatar shari´a ta shigar.
Harkokin siyasa ba bisa doka ba a Masar
Masar ta zargi wasu kungiyoyi da saɓawa doka wajen gudanar da harkokin siyasa
Previous page
Page 14 of 17
Next page