You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
An bada sakamakon zaɓen raba gardama a Masar
Sakamakon farko ya bayana cewar kashi 70 cikin ɗari na al´umar Masar sun amince da saban kudin tsarin mulki
Ƙuri'ar raba gardama kan sabon kundin tsarin mulki a ƙasar Masar
A karon farko, al'ummar Masar na ɗanɗana sahihin zaɓe, a yayin da suke jefa ƙuri'ar raba gardama domin amincewa da gudanar da zaɓuƙan ƙasar a wannan shekarar ko akasin hakan.
Takarar zaɓen shugaban ƙasa a Masar
Mohammed ElBaradei tsohon shugaban hukumar kula da makamashi ta Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayyana ƙudirin sa na tsayawa takarar shugaban ƙasa a Masar
Zaɓen raba-gardama a Masar
Hukumomin Masar sun ajiye 19 ga watan Maris a matsayin ranar jefa ƙuri'ar yin na'am ko kuma watsi da tsarin mulkin ƙasar
Zanga-Zangar ƙasar Masar
Masu zanga-zangar neman kawo sauyi a Masar sun koma dandalin Tahrir bayan da sojoji suka fatattake su
An rushe majalisar dokokin Masar.
Sojoji sun fara ɗaukar matakan biyan buƙatun masu zanga zanga a Masar tare da rushe majalisar dokoki da kuma jingine kundin tsarin mulkin ƙasar
Shin ko masu bore a Masar za su samu biyan bukata?
Bisa ga dukkan alamu dai tura ta kai bango dangane da zanga-zangar al'uma a Masar, inda ƙasashen duniya suka ji takaici bisa jawabin Mubarak
An amince da yiwa wasu sassa na tsarin mulkin Masar kwaskwarima
An yi garagɗi game da wani juyin mulkin soji, idan tattaunawar da ake yi da 'yan adawa game da sauyin shugabanci kan hanyar da ta dace, ta ruguje.
Ci gaba da neman kawar da gwamnatin Masar
Har yanzu babu sararawa tsakanin gwamnati da masu bore neman Mubarak ya sauka da ga mulki,
Martanin Iran game da zanga-zanga a Masar
Shugabanni a ƙasar Iran sun nuna alamun goyon bayan masu zanga-zangar neman haƙƙi da ƙarin demukuraɗiya a Masar, sun kuma kwatanta zanga-zangar da juyin juya hali kan mulkin Shah a shekara ta 1979.
An amince da kwamitin yi wa kundin mulkin Masar kwaskwarima
A karon farko cikin lokaci mai tsawo gwamnatin Masar ta fara tattaunawa da 'yan adawa domin samun mafita daga dambarwar siyasar ƙasar.
Shugabannin jam'iyar dake mulki a Masar sun yi murabus
Masu adawa da mulkin shugaba Hosni Mubarak na Masar a fadin ƙasar sun ce ba za su dakatar da zanga-zanga ba har sai shugaban ya sauka daga kan muƙaminsa.
Rikicin Masar ya ɗauki hankalin duniya
Man'yan shugabannin duniya dake taro kan tsaro, sun maida hankali bisa yadda rikicin ƙasar Masar zai iya shafar duniya baki ɗaya
Ägypten Muslimbruderschaft
Ƙungiyar 'Yan Uwa Musulmi da aka fi sani da Muslim Brothers a ƙasar Masar ta ce zata ba da goyan baya ga dukkan jam'iyyun da suka samu goyan baya daga al'uma.
Öl Spekulation
A halin da ake ciki yanzu haka farashin ɗanyyun kayayyaki sai daɗa hauhawa yake yi, musamman ma man fetir, lamarin da ka iya zama barazana ga farfaɗowar al'amuran tattalin arziƙin da ake samu.
Salwantar rayukan masu zanga-zanga a Masar
Waɗanda ke goyon bayan shugaba Hosni Mubarak sun harbe biyu daga cikin masu ƙin jinin gwamnati a wannan alhamis a birnin alƙahira.
Jamus tana goyon bayan canji a Masar
Bayan sanarwar shugaban Masar, Hosni Mubarak na janyewa daga al'amuran siyasa a watan Satumba, 'yan siyasa a Jamus sun nunar da buƙatar samun canje-canje a ƙasar cikin lumana bakuma tare da bata lokaci ba.
Jajircewar Mubarak a kan kujerar mulkin Masar
Shugaban Masar ya ce ko ana ha maza ha mata ba zai sauka daga karagar mulki ba, sai wa'adin mulkinsa ya ƙare, kuma an gudanar da sabon zaɓen shugaban ƙasa a watan Satumban 2011.
Martanin ƙasashe akan boren Masar
Ƙasashen yammacin duniya sun fara nesanta kansu daga mulkin shugaba Hosni Mubarak na Masar da ke ci gaba da girgiza. saboda jajircewa da jama'a ke yi na ganin bayan mulkinsa na tsawon shekaru talatin.
Sojojin Masar ba za su far wa masu bore ba
Rundunar sojojin Masar ta ce ba za ta yi amfani da tsinin bindiga ko kuma ƙarfin tuwo ba wajen tarwatsa mutane miliyon ɗaya da za su gudanar da zanga-zanga a ranar talata a birnin Alƙahira
Rundunar sojan Masar a tsaka-mai-wuya
A daidai lokacin da ake ci gaba da zanga-zanga a Masar, shin wace irin rawa sojojin ƙasar za su taka tattare da halin da ƙasar take ciki da kuma makomar Shugaba Hosni Mubarak?
Tarzomar Tunisia da Masar darasi ne ga Afirka
Shugaban Faransa Nicolas Sarkozy ya shawarci shugabannin Afirka su ɗauki darasi daga boren jama'ar Tunisiya da Masar.
Gwamnatin Masar ta yi murabus
Shugaba Hosni Mubarak ya rusa gwamnatinsa a hukumance kamar yadda ya alƙawarta wa al'umar ƙasarsa.
Ci gaba da boren ƙin jinin gwamnati a Masar
Matasan na Masar na ci gaba da takun saka da sojoji da ke ɗauke da makamai, duk kuma da dokar ta ɓaci da shugaba Hosni Mubarak ya kafa.
Gagarumar zanga-zanga a Masar bayan sallar Juma'a
Ma'aikatar cikin gidan ƙasar ta Masar ta yi gargadɗin ɗaukar matakan da suka dace akan masu yin bore sannan ta yi kashedi da su kiyayi yin zanga-zanga a yau.
Zanga zanga a Masar na yin ƙamari
'Yan sanda na cigaba da yin artabu da masu zanga zanga a Masar.
Ci-gaban zanga-zanga a Masar
A ƙasar Masar an yi arangama tsakanin 'yan sanda da masu zanga-zangar nuna adawa da gwamnatin Shugaba Hosni Mubarak da suka kira ɗan kama karya.
Boren adawa da gwamnati a Masar
Gwamnatin ƙasar Masar na fiskantar adawa, irin wanda aka yi wa tsohuwar gwamnatin Tunisiya, inda talakawa suka tunɓuke gwamnati.
An gano wata bam a ƙasar Masar
Hukumomi a ƙasar Masar sun ƙarfafa matakan tsaro gabannin bikin krismeti na yan 'ɗariƙar Coptik.
Rikicin addini a Masar
'Yan siyasa da Kiristoci 'yan ɗarikar Coptic a Jamus sun yi kira da bawa Kiristoci kariya a Masar
Martanin EU ga hari kan coci a Masar
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta yi Allah wadai da harin da aka kai wa Kristoci a Masar
Zaɓen Majalisar Dokoki zagaye na biyu a Masar
Babbar Jamiyyar adawar ƙasar ta Muslim Brotherhood ta janye daga zaɓen bisa zargin hukumar zaɓen da ta keyi da tapka maguɗi.
Suka kan ƙasar Masar
An yi suka bisa ƙuntatawa abokan hamayya da gwamnatin Masar ke yi, gabanin zaɓen ƙasar .
140710 Megacitys Kairo LANG
Mazauna birnin Alƙahira sun ƙware wajen sajewa da kowane irin halin rayuwa da aka shiga mai daɗi ko maras daɗi ga zamantakewar al'uma.
Zanga-zanga a ƙasar Masar
A ƙasar Masar masu adawa da batun ɗan Hosni Mubarak ya ya gaji kujerar baban a shugabancin ƙasar sunyi dafifi a fadar shugaban ƙasar.
Dangantakar Masar da Hizbullah
Masar ta yanke wa mutanen 26 wadanda ta ke zargi suna alaka da Hizbullah hukucin dauri a gidan yari
Dubban mazauna a Zirin Gaza sun kwarara cikin Masar
Ziyarar Barak a Masar
Rushewan Gini a Masar
Shari´ar membobin ƙungiyar yan uwa musulmi na Masar
Zaben majalisa a Masar
Masar na tuhumar wani mutun da laifin leken asiri
Gwamnatin kasar Masar tace ta ci nasara a kuriar raba gardama
Sakatariyar harkokin wajen Amurka ta isa Masar
Masar ta yi gyaran kundin tsarin mulki
Masar da makwabtanta Beirut da Gaza dake fama da rikici
Yan sanda a Masar sun kame wasu Turawa da yunkurin aikata harin taáddanci
Tantanawa tsakanin Hamas da hukumomin Masar
Jordan da Masar sun yi kira ga farfaɗo da shawarwarin zaman lafiya a Gabas Ta Tsakiya.
Allah ya yiwa shahararen marubuci Naguib Mahfouz na kasar Masar Rasuwa
Takaitaccen tarihin rayuwar Naguib Mahfouz
Previous page
Page 16 of 17
Next page