You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Mata 10 da suka yi fice a kwallon kafa
DW ta gabatar da fitattun mata 'yan wasa 10 da FIFA ta zaba a 2018 da lambar yabo ta Ballon d'Or.
Labarin Wasanni kan gasar Bundesliga da wasu kasashen Turai
Labarin Wasanni ya mayar da hankali kan wasannin lig na Bundesliga na Jamus da wasu kasashen Turai
Tabarbarewar dangantaka tsakanin Indiya da Pakistan
Danganata na kara tsami tsakanin Pakistan da Indiya, biyo bayan ruwan boma-bamai da Indiya ta yi a Pakistan
Rashin tabbas a dangantakar Larabawa da kasashen Turai
Ga dukkan alamu har yanzu tana kasa tana dabo a dangantaka tsakanin kungiyar Tarayyar Turai da kasashen Larabawa.
Najeriya: Kungiyoyin duniya sun bayar da sabanin ra'ayoyi
Tarayyar Turai ta ce zaben Najeriya ya ci karo da kurakurai
'Yan siyasar Afirka na ajiyar kudadensu a Turai.
Nakasu ga yaki da cin hanci da rashawa a Afirka.
Rasha na barazana ga Amirka kan makamai
Putin ya ce duk wani yunkuri na Amirka na ajiye sabbin makaman nukiliya a Turai wannan na nufin Rasha ba za ta bari ba.
Jamus: Muna bukatar tabbaci a shari'ance
Heiko Maas ya ce, zai kasance abu mawuyaci Turai ta karbi 'yan asalin nahiyar da suka hade a kungiyar IS a Siriya
Trump zai takali Turai kan mayakan IS
Trump ya ce Birtaniya da Faransa da Jamus da sauran kawayensu su zauna cikin shiri na karbar 'yan IS 800.
Sabon birkin mota da zai rage haddura
Kasashen duniya akalla 40 ne suka cimma matsaya kan soma amfani da wani sabon nau'in birkin mota domin rage haddura.
Matsayar EU kan makomar Venezuela
An dai ga motoci na dakon kaya biyu makare da kayan agajin da suka hadar da abinci da magunguna a iyaka da kasar.
An shirya zaman taron shawo kan rikicin siyasa
A wannan Alhamis, kasashen yankin Turai dana Latin Amirka za su yi wani zama kan rikicin siyasan Venezuela
Erdogan ya dorawa Turai alhakin Venezuela
Shugaba Erdogan, ya zargi Turai da kokarin hambare da shugaba Nicolas Maduro da aka zaba a tafarkin dimukuradiyya.
Yanayin sanyin bana a nahiyar Turai ya karu
Nahiyar Turai na ganin sauyi a yanayin sanyi na bana idan aka danganta da yadda yake a shekarun da suka gabata.
Brexit: EU ta ce bakin alkalami ya bushe
Kungiyar EU ta ce babu wani abin da ya saura wa Birtaniya kan duk wata yarjejeniya da aka sanya wa hannu a baya.
Kasashe daga EU sun ki yarda da Maduro
Kasashen Turai tara sun hade da Amirka a goyon baya ga shugaban adawar Venezuela Juan Guaido, matsayin shugaban riko.
Shirin safe 03.02.2019
A cikin shirin za a ji cewa, kasashen Tarayyar Turai 7 sun baiyana anniyar amincewa da madugun adawa Juan Guaido a matsayin shugaban kasa da zarar wa'adin da aka gindaya wa Shugaba Nicolas Maduro ya cika a wannan Lahadin.
Tarayyar Turai ta nuna goyon baya ga madugun adawa
Kasashen Tarayyar Turai 7 sun baiyana anniyar amincewa da madugun adawa Juan Guaido a matsayin shugaban kasa
Amirka na sa ido kan Turai da Iran
Fadar White House ta ce idanun Amirka na kan kasashen Turai kar su kawo karshen takunkumin Iran da ma gargadinsu.
Shirin safe 28.01.2019
A cikin shirin za a ji a Kamaru kalubale da masu magana da harshen Ingilishi da ke zaune a yankin Faransanci ke fuskanta wajen ba da mafaka ga 'yan uwansu. Amirka na zura idanu kan huldar Iran da kasashen Turai.
Jamus ta fice daga rundunar Sophia
Jamus za ta ci gaba da kasancewa a rundunar Sophia ta yaki da fataucin bakin haure, duk da janyewar jiragen ruwanta.
Matsayar AU da EU kan zaben Kwango
Jim kadan bayan kammala taronsu a Brussels na kasar Beljiyam, shugabannin EU da AU sun bayyana matsayarsu kan Kwango.
Shirin yamma 22.01.2019
A cikin shirin za a ji jami'an da za su sa ido kan zaben Najeriya daga Kungiyar Tarayyar Turai sun ce sun shirya tsaf. Yayin da Cif Obasanjo tsohon shugaban Najeriya ke cewa masu zabe su bi kadin kuri'arsu.
An fi take hakkin jama'a a Saudiyya da China
Rahotonta 2019 Human Rights Watch na 2019 ya soki kasashen China da Saudiyya da kuma wasu kasashen Turai
Brexit: Siyasar Birtaniya ta shiga rudani
Firaministar Birtaniya Theresa May ta sha kaye mafi muni a tarihin kasar
Amsoshin Takardunku: Mulkin mallaka a Afirka
Mai sauraron DW Saidu Abdullahi Damaturu Najeriya ya aiko tambayar neman karin bayani a kan yadda 'yan mulkin mallaka suka shigo kasashen Africa. Ko a wace shekarar ce suka shigo nahiyar? Wace kasa ce ta fi mulkar kasashe a Africa?
Dusar kankara na barazana a Turai
Hunturu ya haifar da matsaloli a kudancin Jamus, inda zubar dusar kankara ta sa hanyoyin mota da na jirage toshewa.
Turai da Afirka a bunkasa arziki
Shugabanni da manyan jami'an gwamnati daga kasashe fiye da 50 na Kungiyar Tarayyar Turai da Afirka sun gudanar da taron koli a Talata a birnin Vienna domin karfafa kawancen tattalin arziki da zuba jari.
Hadakar Turai da Afirka a bunkasar arziki
Shugabanni da manyan jami'an gwamnati daga kasashe fiye da 50 na Kungiyar Tarayyar Turai da Afirka sun yi taron koli.
An jinkirta batun fitar Birtaniya daga Tarayyar Turai
An dage kada kuri'a kan ficewar Birtaniya daga kungiyar Tarayyar Turai watan sabuwar shekara.
Shirin safe 14.12.2018
A cikin shirin za a ji shugabanni Turai za su rattaba hannu kan wasu tsare-tsare na kasashen da ke amfani da kudin Euro da wasu batutuwa ciki harda batun bakin haure da ma yada labaran karya. A Saliyo aikata fyade ga yara ake samu duk rana.
Theresa May za ta ci gaba da mulkinta
Theresa May ta tsallake kuri'ar yankan kauna da 'yan majalisar dokoki na bangaren jam'iyyarta suka kada mata.
Hosni Mubarak ya daukaka kara a kotun EU
Kotun EU ta kori karan Hosni Mubarak
Labarin Wasanni
Sakamakon wasannin lig na Turai da kuma jadawalin gasar kwallon kafa ta mata na duniya da Faransa za ta dauki nauyi.
Kokarain tabbatar da adalci a duniya
Amirka ta ce tana aiki tukuru don tabbatar da adalci a duniya lamarin da yanzu ke fuskantar tirjiya daga wasu kasashe.
Chaina za ta bai wa Portugal rance don inganta sufuri
Shugaban kasar Chaina Xi Jinping ya isa kasar Portugal a ziyarar kwanaki biyu a kokarin karfafa dangantakar kasuwanci
Shugaban Jamus ya kammala ziyarar aiki a Afirka
Shugaban Jamus Frank-Walter Steinmeier, ya nemi hadin kai a tsakanin kasashen Turai da Afirka a ziyararsa a Afirka
Biratniya na son alaka da EU bayan Brexit
Ministocin firaministar Birtaniya Theresa May sun amince da daftari kan tsare tsaren dangantakar siyasa da EU
An gaza cimma matsaya a Afirka ta Tsakiya
Rasha da Faransa da Amirka sun gaza cimma matsaya kan tabbatar da zaman lafiya a jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Yunkurin rage karfin Amirka a tsaron Turai
Bisa take-taken Amirka a karkashin mulkin Trump an yi kira da kasashen Turai su nemi tsaron kansu
Nazari kan cigaban harkokin zuba jari a Afirka
Masu ruwa da tsaki kan harkokin zuba jari a kasashen Afirka sun fara wani taro a na kwanaki uku a Afirka Ta Kudu
Karshen yakin duniya na farko
Tarihin yakin duniya na farko da matsalolin da ya haifar a karnin da ya gabata har zuwa wannan lokaci.
Moroko ke bayar da umarnin yin bulaguro ga 'yan kasa
Gwamnatin Moroko ta bijiro da tsari na bai wa matafiya umarni kafin su yi duk wani bulaguro daga kasar
Shirin Yamma 26.10.2018
A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahotanni da suka hadar da na batun fitar da sunayen 'yan takara a Tarayyar Najeriya.
Kotu Turai ta yi hukunci kan kaddama a Poland
Kotun Tarayyar Turai ta nemi Poland ta janye dokar rage shekarun ritaya ga alkalai
Wakilan manyan kasashe sun bijire wa taron Saudiyya
Ministocin Birtaniya da Faransa da ma Holland, sun janye daga halartar taron saka jari da za a yi a Saudiyya.
Wa ya kashe Jamal Khashoggi?
Har yanzu ba a tabbataar da wanda ya kashe dan jarida Jamal Khashoggi a birnin IStanbul na Turkiyya ba.
Binciken kisan dan jaridar Saudiyya a Istanbul
Har yanzu babu tabbacin wanda ya kashe dan jaridar kasar Saudiyya a ofishin jakadancinta na Istanbul a Turkiyya.
Jamus tabi sahun takwarorin ta game da batun muhalli
Jamus ta amince da batun rage hayakin ababan hawa
Dambarwa kan bacewar Khashoggi a Istanbul
Kawo yanzu an kasa gano dan jarida nan dan kasar Saudiyya Jamal Khashoggi, mako guda bayan da ya yi batan dabo.
Shafin da ya wuce
Shafi 15 daga 36
Shafi na gaba