1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 22.01.2019

Yusuf Bala Nayaya
January 22, 2019

A cikin shirin za a ji jami'an da za su sa ido kan zaben Najeriya daga Kungiyar Tarayyar Turai sun ce sun shirya tsaf. Yayin da Cif Obasanjo tsohon shugaban Najeriya ke cewa masu zabe su bi kadin kuri'arsu.

https://p.dw.com/p/3BzeE