GAT
January 14, 2019Talla
A cikin shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako ya amsa tambaya kan mulkin mallaka wanda kasashen Turai suka yi wa kasashen nahiyar Afirka. da kuma wata ta biyu da ke neman sanin tasirin itaciyar bagaruwa da irin abubuwan amfani da ake samu daga gareta.
Za ku ji amsoshin daya bayan daya daga bakin Malam Umar Hashim masanin magunguna addini Musulinci da kuma
Lawal Ali Garba masanin tarihi kuma dan Jarida da ke a Kaduna.