You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana na 10.10.2018
Hukumomin Jamhuriyra Nijar sun mika lasisin neman ma'adanai ga wasu kamfanonin kasashe ketere.
An yaba wa shugaban kasar Masar
Kasar Masar na ci gaba da taka rawa wajen dakile kwararar 'yan cirani kasashen Turai.
Turai: Mahawara kan bakin haure
Shugabannin Kungiyar Tarayyar Turai sun shiga rana ta biyu a taron kolin da suke yi a birnin Salzburg
Taron shugabannin Turai kan bakin haure
Turai na bukatar kara hada kai
A wani jawabi da ya yi a Majalisar Turai da ke birnin Strassburg, Shugaban Hukumar Tarayyar Turai Jean-Claude Juncker, ya ce dole ne nahiyar Turai ta dage ta zama tsintsiya madaurinki daya don zama babbar daular duniya.
Juncker: Turai na bukatar hada kai
Shugaban Hukumar Tarayyar Turai Jean-Claude Juncker, ya ce dole ne nahiyar Turai ta zage dantse wajen hadin kai.
An ceto bakin haure a Sudan
Jami'ai a Sudan, sun ce sun ceto kimanin mutum 100 cikinsu har da mata da kananan yara.
British Airways zai biya diyya saboda mazambata
Kamfanin jiragen sama na British Airways ya ce zai biya diyya ga masu hulda da kamfanin wadanda aka yiwa sata.
Faransa da Jamus na son ciyar da Turai gaba
Macron da Merkel na da buri na samun daidaito kan batutuwa da suka shafi 'yan gudun hijira da sauransu.
Libiya: Tsagaita wuta tsakanin bangarorin da ke gaba da juna
Bangarorin da ke fada da juna a kasar Libiya sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a karkashin jagorancin Majalisar Dinkin Duniya.
Matakin kare bayanan EU da Japan
Matakin karfafa dangantakar kasuwanci tsakanin kungiyar Tarayyar Turai EU da kasar Japan.
Kasashen Turai sun nemi daukar mataki kan 'yan gudun hijira
Kasashen Turai sun soki Majalisar Dinkin Duniya kan gazawarta wajen isar da agaji ga 'yan gudun hijirar Najeriya.
Lig-lig na Turai da jifan tama a Nijar
A Jamhuriyar Nijar, an gudanar da gasar cin kofin wasan jifar tama ko petaque da Turancin Faransa a birnin Tahoua.
May ne neman bunkasa kasuwanci da Afirka
Firaministrn Birtaniya Theresa May na ziyara a kasashen Afirka don samun madogarar tattalin arziki bayan ficewa daga EU.
Dakile hanyar 'yan gudun hijira tun daga Nijar kafin Turai
A kan matsin lambar Kungiyar EU a rufe babbar hanyar dake shiga libiya daga Nijar wadda ke kan kaida wadda ake yin bincike. Amma duk da haka yan cirani da kasahen yankin yammacin Afirka na ci gaba da kewaye hanyar don shiga Libiya. Kuma masu fasa kobrin kan daukar muguwar hanya mai cike da hadari tare da 'yan ci ranin.
Tsananin zafi a Turai
Tsananin zafin da wasu kasashen Turai ciki har da Jamus ke fuskanta a halin yanzu ya janyo asarar miliyoyin euro ga manoma da kuma masu sufurin jiragen ruwa. Shuke-shuke na furanni da bishiyoyi a cikin gari da wuraren shakatawa duk sun fara bushewa. Mazauna a birnin Bonn sun yi tururwa zuwa wuraren da ke da dausayi. Ahmed Salisu ya hada mana rahoto kan wannan batu.
Zafin rana ya ta'azzara a Turai
Zafin rana ya kashe mutane uku a kasar Spain, a yayin da Portugal ta kafa dokar ta baci kan matsalar a wasu jihohinta.
Shirin safe 04.08.2018
A labaran duniya na cikin shirin za a ji cewa yanayin zafi na kara ta'azzara a kasashen Turai inda har rayuka sun soma salwata a wasu kasashen kamar Spain.
Ganawar Trump da Juncker
Tarayyar Turai da Amirka sun cimma yarjejeniya kan kudin haraji.
EU ta damu da sabon matakin Isra'ila
Kungiyar Tarayyar Turai ta ce bata ji dadin sabon matakin da Isra'ila ta dauka kan 'yancin dan kasa ba.
Dakile kudaden fito tsakanin kasashen Turai da Japan
Kasashen Turai da Japan sun saka kulla yarjejeniyar dakile kudaden fito tsakanin bangarorin saboda bunkasa kasuwanci.
Daruruwan 'Yan gudun hijirar sun sami mafaka a Italiya
Daruruwan 'yan gudun hijira, Italiya ta amince da ta ba su mafaka bayan da ta sami amincewar sauran kasashen EU:
Trump ya soki Jamus kan bai wa Rasha goyon baya
Trump ya zargi Jamus da laifin marawa Rasha baya a shirin shimfida bututun albarkatun gas.
Hada kai da Afirka a batun bakin haure
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya ce tilas kasashen Afirka su agaza wa nahiyar Turai kan batun bakin haure.
Turai: Mafita kan matsalar 'yan gudun hijira
Shugabannin Kungiyar Tarayyar Turai sun sanar da samun nasara kan batun 'yan gudun hijira a karshen taronsu.
Mafita kan matsalar 'yan gudun hijira a Turai
Shugabannin Kungiyar Tarayyar Turai sun sanar da samun nasara kan batun 'yan gudun hijira a karshen taronsu.
EU ta cimma matsaya kan bakin haure
Kasashen Turai sun cimma matsaya dangane da matsalar bakin haure da ke ci masu tuwo a kwarya.
Saurari shirin rana na 28.06.2018
A cikin shirin za a ji cewar Shugabannin kasashen kungiyar Tarayyar Turai na gudanar da taron koli a birnin Brussels a wani yunkuri na samo mafita ga matsalar kwararar bakin haure zuwa kasashen Turai. A Najeriya an samu wani waje da matasa ke hakar zinare a kauyen Toro a jihar Bauchi. Akwai kuma shirin Tushen Afirka da Taba ka lashe.
Macron da Merkel na son warware rikicin bakin haure
Shugabannin kasashen Turai na halartar taro a birnin Brussels don dakile kwararar bakin haure daga tekun Baharum
Tusk ya gargadi Turan kan dangantaka da Amirka
Manufofin Trump na kara cin karo da akidun Kungiyar Tarayyar Turai.
Sabanni a kan batun bakin haure a nahiyar Turai
Sabanni a kan batun bakin haure a nahiyar Turai
Sabanni a kan batun bakin haure a nahiyar Turai
Mahawara a kan batun 'yan gudun hijira a Turai
Neman mafita kan bakin haure a Turai
Kasashe 16 daga cikin mambobin kungiyar Tarayyar Turai sun nuna yuwuwar samun mafita kan matsalolin bakin haure.
Akwai Turkawa masu yawa a Jamus da Sweden
Matakin na dasa ayar tambaya dangane da adalci a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisa da ke tafe ranar Lahadi
Shugabannin Turai za su tabka mahawara a kai
Shirin na kunshe da matakan samarwa da 'yan gudun hijira cikakkiyar kariya
'Yan cirani: Kungiyar EU na neman mafita
Kasashen kungiyar Tarayyar Turai na neman mafita akan batun 'yan cirani
Merkel ta bukaci samar da asusun bai daya
Angela Merkel ta bukaci samar da kudaden bai daya tsakanin mambobin EU
Rahoton siyasar karbar 'yan gudun hijira a Turai
Bamako: 'Yan adawa da masu mulki sun tattauna
Manyan jam'iyyun da ke mulki a Mali sun yi wani zama tare da bangaren 'yan adawa a wani mataki na fahimtar juna.
Macron da wasu shugabannin Turai za su gana
Macron zai yi wani zama da shugannin Jamus da Birtaniya da Italiya kan harajin da Amirka ta sanya kasashen Turai
Merkel ta yarda ga shirin sake tsaraTurai
Shirin sake fasalin Turai na shugaban Faransa ya tanadi kafa asusun hadin gwiwa saboda farfado da tattalin arziki.
Taron G7 kan kasuwanci ya gaza samun matsaya
Kasashen G7 za su sake tattauna batun rikicin kasuwancinsu a mako mai zuwa a birnin Quebec na Kanada.
Saurari shirin DW na safe na 03-06-2018
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa taron kasashen Kungiyar G7 da aka shirya a Kanada da nufin shawo kan rikicin kasuwancin Turai da Amirka ya watse baram-baram.
Saurari shirin DW na safe na 02-06-2018
A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa kasashen Kungiyar G7 na Turai da Kanada sun yi wa Amirka haifar da rikicin kasuwancin da zai barazana ga tattalin arzikin duniya.
Yiwuwar rikicin kasuwanci da Amirka
Akwai yiwuwarmartani kan Amirka wadda a wanna Jumma'a ta fara aiwatar da sabon kari na haraji da ya kai kashi 25
Tattalin arzikin duniya na fuskantar Barazanar
Amirka ta ayyana karin haraji kan karafa ga kasashen Canada, Mexico da kasashen Tarayyar Turai.
Amirka za ta fara amfani da harajin a kan bakin karfe
Kasashen Turai sun yi watsi da dokar ta haraji
Amirka ta gindaya sharudda don sabunta yarjejeniyar Iran
Ana ci gaba da martini kan sharudda 12 da Amirka ta gindaya kan kasar Iran kafin ta sabunta yarjejeniyar nukiliya.
Turai za ta kewaye wa takunkumin Amirka kan Iran
Rasha da China na daukar matakan maye gurbin kamfanonin Amirka da Turai a Iran.
An kai karar wasu kasashen Turai kan yanayi
Hayakin da motoci da kamfanoni ke fitarwa a Turai na zamo dalilin mutuwar mutane dubu 400 a shekara.
Shafin da ya wuce
Shafi 16 daga 36
Shafi na gaba