1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 03.02.2019

February 3, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, kasashen Tarayyar Turai 7 sun baiyana anniyar amincewa da madugun adawa Juan Guaido a matsayin shugaban kasa da zarar wa'adin da aka gindaya wa Shugaba Nicolas Maduro ya cika a wannan Lahadin.

https://p.dw.com/p/3CdM3