You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma 01.07.2019
Majalisar dokokin kasar Tanzaniya ta gabatar da wani kudurin doka mai tsarkakiya da ke bukatar sabunta rejistar kungiyoyi masu zaman kansu.
An gaza samun mafita kan nadin jiga-jigan EU
Kungiyar Tarayyar Turai ta dage taro zuwa gobe Talata sakamakon gaza cimma matsaya gane da nadin kusoshin kungiyar.
Tsananin zafin Turai ya shiga kwana na 6
Kasashen Turai na ci gaba da fama da tsananin zafin da ya wuce kima wanda aka ce an jima ba a ga irinsa ba.
Taro kan sauyin yanayi: Akwai alfanu?
Tarurrukan sauyin yanayi: Shin haka na cimma ruwa kuwa kana ina mafita?
Ana yin zafi mai tsanani a Turai
Ana yin mummunar zafin rana a Turai
Shugabannin EU sun gaza cimma daidaito kan mukamai
Taron shugabannin EU ya gaza cimma gaci
Najeriya za ta duba kura-kuran zaben da suka gabata
Mouhamadou Awal Balarabe
Akwai bukatar yin tankade da rairaya a al'umuran zabe a Najeriya idan ana son nan gaba su samun karbuwa a cewar sharhin.
'Yan gudun hijira sun ja hankali a Malta
Shugabanni daga kasashen kudancin Turai sun taru a Malta don hada kai kan batun tattalin arziki da siyasa.
Theresa May ta kawo karshen aikinta
Firaministar Birtaniya Theresa May ta zo karshen aikinta inda hakan ke kunna wutar yakin neman wanda zai gaji matsayin.
Tarayyar Turai ta yi gargadi ga China
Tarayyar Turai ta zargi China da yin mirsisi kan batun kisan masu bore da zanga-zanga.
Labarin Wasanni: Liverpool ta yi shagalin lashe kofin Turai
Bayan tsawon lokaci ana samun abubuwan ban mamaki a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai daga karshe dai kungiyar Liverpool ce ta lashe kofin bayan doke kungiyar kwallon kafa ta Tottenham. Magoya bayan kungiyar sun kwashe tsawon karshe mako suna shagali da murnan cin kofin na Turai.
EU: Takaddama kan magajin Juncker
Rikici na neman kunno kai a kungiyar EU dangane da batun zaben sabon shugaban hukumar Tarayyar Turai.
Shirin Safe: 29.05.2019
A cikin shirin zaku ji cewa kungiyar kare hakkin dan Adam ta kasa da kasa Amnesty International, ta zargi dakarun sojan kasar Bama wato Myanmar da aikata sababbin laifukan yaki a jihar Rakhine da ke kasar ta Bama. Akwai sauran labarai da rahotanni.
Wa zai maye gurbin Juncker?
Majalaisar Tarayyar Turai ita ke da hurumi na amincewa da sabon shugaba.
Zaben Turai wasu jam'iyyu sun yi nasarar ba zata
Zaben Turai wasu jam'iyyu sun yi nasarar ba zata
Girma ya fadi ga wasu manyan jam'iyyun siyasa a zaben Turai
Zaben 'yan majalisun Turai ya bar wasu jam'iyyun siyasa da cizon yatsa
EU ta shiga tsaka mai wuya bayan kammala zabenta
Manyan jam’iyyu a zaben majalisar Turai sun fuskanci koma baya, yayin da sauran jam’iyyu suka sami tagomashi.
Shirin Yamma: 26.05.2019
A cikin shirin za ku ji Kawancen jam'iyyun CDU da CSU masu mulki a Tarayyar Jamus na kan gaba a zaben 'yan majalisun dokokin Tarayyar Turai da aka gudanar a Jamus
Jam'iyyar Greens ta sami tagomashi a zaben Turai
Kwancen Merkel ya samu kuri'u mafi rinjaye a zaben 'yan majalisar EU a Tarayyar Jamus
Shirin safe 26.05.2019
A cikin shirin za a ji kasashe 21 na tarayyar Turai na kada kuri'a domin zaben 'yan majalisun dokoki na tarayyar Turai.
Shirin Rana: 26.05.2019
A cikin shirin za ku ji cewa a wannan Lahadin za a kammala zaben 'yan majalisun dokoki na Tarayyar Turai, akwai shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shirin Yamma 24.05.2019
Cikin shirin bayan labaran duniya za a ji yadda harkokin tsaro a yankin Sahel na kara tabarbarewa sakamakon hare-hare da ake fama da su daga kungiyoyin da ke gagwarmaya da makamai.
Al'ummar kasashen Turai na kada kuri'a
Matakin karshe na zaben EU
Zaben EU: Zabi tsakanin tafiya tare ko warewa
Zaben 'yan majalisun dokokin Tarayyar Turai da za a gudanar a karshen wannan wata na Mayu da muke ciki, zai bayyana sabuwar alkiblar da nahiyar ke kai. Komawa kan turbar tsatsan kishin kasa ko kuma karuwar sajewa.
EU ta ce ficewar Birtaniya na nan
Tarayyar Turai ta ce matsayinta kan batun ficewar Birtaniyar daga gamayyar kasashen Tura na nan da fashi.
Ci gaba a zabukan 'yan majalisar Tarayyar Turai
Sama da masu zabe miliyan 400 ne dai ake sa rai su kada kuri'a a Zaben EU na 'yan majalisar Tarayyar Turai.
Shirin safe 24.05.2019
Holland da Birtaniya sun soma zaben EU
Hollande da Birtaniya su ja gaba zaben 'yan majalisar dokokin Turai da za a kwashe kwaki uku ana gudanar da shi.
'Yan siyasa na fafutukar neman shugabanci
Kimanin wakilai 751 ne dai masu kada kuri'a a kasashen da ke cikin kungiyar ta EU za su zabe domin girka majalisa ta 9
Muhawarar 'yan takarar zaben EU
Manyan 'yan takara a zaben Kungiyar Tarayyar Turai na shirin fafatawa a muhawarar talabijin kafin zaben 23-26 na Mayu.
Libiya: Korar wasu kamfanonin Turai
Libiya ta haramtawa wasu kamfanonin kasashen Turai sama da 40 gudanar da harkokinsu a cikin kasar.
Tottenham ta kai wasan karshe na zakarun Turai
Kungiyar Tottenham ta Ingila ta yi nasarar kaiwa wasan karshe na cin kofin zakarun Turai bayan da ta doke Ajax a gida
Liverpool ta casa Barcelona a kofin zakarun Turai
Liverpool ta kori Barcelona daga gasar cin kofin zakarun Turai ta bana bayan da ta doke ta da ci hudu da babu.
Shekaru 100 da mika daftarin yarjejeniyar Versailles
Shekaru 100 da gabatar wa Jamus da daftarin yarjejeniyar Versailles da ta kawo karshen yakin duniya na daya.
Shugaban gwamnatin Libiya na ziyara a kasashen Turai
Fayez al-Sarraj hugaban gwamnatin hadin kai ta Libiya na ziyara a kasashen Turai
Dalibai na zanga-zanga don kare muhalli a Jamus
Daliban Jamus sun kauracewa azuzuwan karatu a wannan rana don yin wannan zanga-zanga kan sauyin yanayi
Zanga-zangar dalibai don kare muhalli a Jamus
Dubban dalibai a Jamus sun bi sahun takwarorinsu na kasashen Turai wajen yin zanga-zanga a dukannin ranakun Juma'a da nufin jawo hankalin hukumomi da su dau matakan da suka dace wajen yaki da sauyin yanayi.
Taba Ka Lashe
'Yan kasar Birtaniya da ke zaune a Jamus na fatan samun takardun zama Jamusawa bisa ficewar Birtaniya daga EU
Shirin rana 11.04.2019
A cikin shirin za a ji cewar shugbannin Kungiyar Tarayyar Turai sun amince da tsawaita wa'adin ficewar Birtaniya daga kungiyar EU zuwa ranar 31 ga watan Oktoba.
Jamus ta fidda sanarwa kan Birtaniya
Jamus za ta bai wa 'yan Birtaniya mazauna lokacin neman zama a duk lokacin da Birtaniyar ta fice daga Tarayyar Turai.
Takaddama tsakanin EU da Birtaniya kan haraji
Gargadin Turai ga kasar Birtaniya wajen karbar kutatenta na haraji daga kamfanonin Turai
Brexit: Majalisa ta sake watsi da shirin May
Siyasar Birtaniya na shirin dagulewa, bayan watsi da bukatar da firaministar kasar ta gabatar dangane da ficewa daga EU.
Karfafa dangantaka tsakanin EU da Chaina
Karfafa dangantaka tsakanin EU da Chaina
AFCON 2019: Kasashe 24 sun samu tikitin shiga gasar
Kasashe 24 sun samu tikitin shiga gasar kofin Afirka ta 2019. Jamus ta lalasa Holland da ci 3-2.
Saurari shirin Yamma 22.03.2019
Kasashen duniya na cigaba da martani mabanbanta dangane sanarwar Donald Trump na mallakawa Isra'ila Tuddan Golan
Theresa May ta bukaci EU ta daga mata kafa
Theresa May ta yi alkawarin cimma yarjejeniya da majalisar dokoki Birtaniya idan ta sami karin lokaci.
Birtaniya ta sake neman EU ta jinkirta mata
Birtaniya ta sake bukatar kungiyar Tarayyar Turai ta EU ta tsawaita mata wa'adin ficewarta daga kungiyar.
Birtaniya ta yi fatali da batun zama a EU
'Yan majlisar dokokin Birtaniya sun yi watsi da kudirin da ya nemi jinkirta ficewar kasar daga Kungiyar Tarayyar Turai
Habasha ta gaza binciken faduwar jirginta
Hukumomin sufurin jiragen sama a kasar Habasha za su tura akwatin nadar bayanan jirginta da ya fadi zuwa kasashen waje
Brexit: May ta sha kaye a majalisar dokoki
Theresa May ta sake fuskantar koma baya kan shirinta na Brexit
Shafin da ya wuce
Shafi 14 daga 36
Shafi na gaba