You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Faransa na son a kakaba takunkumai kan shugabannin Hamas
Faransa ta bayyana bukatar Tarayyar Turai ta kakaba wa jagororin kungiyar Hamas takunkumai saboda harin watan jiya.
Ganawar tattalin arziki tsakanin Turai da Afirka
Jamus ta karbi bakuncin shugabannin kasashen Afirka fiye da goma, a taron hadin gwiwa tsakanin Jamus da Afirka.
Ghana ta bukaci hadin kai don neman diyyar mulkin mallaka
Ghana ta yi kira a biya Afirka diyyar jigilar bayi a zamanin mulkin mallaka
Tarayyar Turai ta yi tir da karuwar hare-hare a Darfur
Tarayyar Turai ta yi Allah wadai da halin da ake ciki a yankin Darfur inda kashe kashe ya sake dawowa a baya-bayan nan.
Labarin Wasanni: 06.11.23
Tasirin yakin Gaza a fagen harkokin wasanni wanda ake zargin Rasha da talaffa wa Hamas
Guguwar ''Ciaran'' ta halaka mutane a yammacin Turai
Wata mummunar guguwa mai suna "Ciaran" da ke gudun kilomita 200 a cikin sa'a guda tahaddasa barna a Yammacin Turai.
Ukraine ta ce ta tana dab da shiga EU
Gwamnatin kasar Ukraine ta bayyana kwarin gwiwa kan cimma burinta na shiga kungiyar Tarayyar Turai wato EU.
EU na nuna damuwa kan halin da 'yan Gaza ke ciki
shugabannin kasashen EU sun yi kiran samar da kafar kai agaji a Gaza domin kaiwa ga fararen hula da ke bukatar tallafi.
EU ta kama hanyar kakaba wa Nijar takunkumin karya arziki
Ministocin harkokin wajen EUsun amince da tsarin da zai ba ta damar kakaba takunkumi kan gwamnatin mulkin sojin Nijar.
Shirin Yamma 21.10.2023
A karon farko an shigar da kayan agaji zuwa Zirin Gaza cikin motoci 20
WHO ta bukaci daina kai hari asibitoci
Kwana guda bayan hari kan wani asibiti a yankin Zirin Gaza, WHO ta bukaci a daina kai hari akn cibiyoyin kiwon lafiya.
Labarin Wasanni: Shirin gasar cin kofin kwallon kafa
Afirka ta Kudu na ci gaba da jan zarenta ba tare da ya tsinke mata ba a a gasar cin kofin kwallon zari-ruga ta duniya.
Taron kawayen Ukraine
Kasashen Turai taron duba yadda za a inganta tsaro da magancen matsalolin nahiyar
Azerbaijan ta yi watsi da taro da Armenia
Shugaban Azerbaijan zai kaurace wa taro da takwaransa na Armenia
EU ta cimma matsaya kan 'yan gudun hijira
Jakadun EU sun cimma yarjejeniya na kwaskwarima ga manufori kan 'yan gudun hijira.
Moroko za ta dauki nauyin wasan Afirka
Kasar Maroko za ta karbi bakuncin gasar cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afirka a shekara ta 2025.
Zanga-zangar 'yan Armeniya mazauna Turai
Dubban 'yan Armeniya sun gudanar da zanga-zanga a Brussels suna masu zargin EU da taimaka wa Azerbaijan.
Tunisiya ta dage ziyarar tawagar EU kan bakin haure
Tunisiya ta dage ziyarar tawagar EU domin nazari kan yarjejeniyar dakile kwararar bakin haure.
Turai: Karuwar mutuwar bakin haure a teku
Adadin bakin hauren da ke kokarin shiga Turai ba bisa ka'ida ba da suka mutu ko suka bace ya haura na bara sau uku.
Paparoma ya nemi Turai ta bude kofa ga bakin haure
Paparoma Francis ya yi kira ga Turai da ta kare hakkin bakin haure da ke jefa rayuwarsu cikin hadari a tekun Bahar Rhum.
Zanga-zangar adawa da gallazawar 'yan sandan a Faransa
Zanga-zangar adawa da gallazawar 'yan sandan a Faransa.
Touadera: Turai ta janyo gudun hijira
An zargi kasashen yammacin duniya da zama silar fatara da talauci a nahiyar Afirka.
EU ta jingine tattaunawa kan mafakar siyasa
kungiyar tarayyar Turai EU ta jingine tattaunawa kan mafakar siyasa
Tsibirin Lampedusa ya shake da bakin haure
Shugabannin Turai na ci gaba da yin kira da a nuna jinkai bayan bakin huare sun cika tsibilin Lampedusa na Italiya.
Shirin Rana: (17.09.2023)
A cikin shirin zaku ji cewa, Turai na son a raba bakin hauren da ke shigowa ta Tsibirin Lampedusa, akwai sauran labarai da kuma shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
Von der Leyen za ta ziyarci Italiya
Matsalar kwararar bakin haure da ke ratsa teku zuwa Turai na tada kuura tsakanin Italiya da kasashen Turai.
Shirin Safe: 16.09.2023
Shugaba Kim Jong Un na Koriya ta Arewa na ci gaba da ziyara a Rasha, EU ta dage haramcin fiton hatsin Ukraine da wasu kasashe biyar mambobin kungiyar suka yi.
EU: Dabarun rage tasirin Rasha a Afirka
Kungiyar Tarayyar Turai EU na son dakile tasirin Rasha a Afirka, ta hanyar fito da sababbin dabarun hulda da nahiyar.
Shirin Safe 13.09.2023
A cikin shirin za a ji halin da 'yan kasuwa a Najeriya da ke kasuwanci tsakanin kasar da Nijar ke ciki tun bayan da sojoji suka yi juyin mulki. Matsalar gurbacewar iska sakamakon ayyukan masana’antu, na ci gaba da zama babban kalubale a tsakanin al'umomin kasashen nahiyar Turai.
Shirin Rana: 31.08.2023
Alkalumma wadanda suka mutu sakamakon gobara a Afirka ta Kudu sun haura mutum 70, Kungiyar EU ta ce babu shirin kwashe 'yan kasashen Turai daga Gabon bayan juyin mulki.
'Yan adawa na ci gaba da gangami a Kenya
Ana ci gaba da mayar da martani bayan sojoji sun kwace madafun ikon gwamnatin Jamhuriyar Nijar.
Yadda ake fama da zafi a nahiyar Turai
Nahiyar Turai ta shiga tsananin yanayi na zafi. Mene ne mataki na gajere da kuma dogon zango da zai kawo sa'ida?
Kasashen na cikin yanayin zafi
Hukumomin kula da yanayi na gargadin illar da ke tattare da tsananin zafin da ake fuskanta a galibin kasashen duniya.
An ceto wasu bakin haure a Sahara
Jami'an da ke gadin kan iyaka a Libiya, sun ceto wasu bakin haure 'yan asalin kasashen Afirka bakar fata.
Yara na mutuwa a cikin teku
Yara 289 ne suka mutu a farkon rabin shekarar 2023, a yayin da suke kokarin tsallakawa tekun Bahar Rum zuwa Turai.
Bukatar hana kyamar addini a duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta amince da matakin kira ga kasashen duniya, kan yakar kyamar addini a kasashensu.
EU za ta kara kudin tallafi ga Nijar
EU za ta bai wa Nijar taimako a fannin tsaro da ilimi, ta hanyar kara wa kasar kudin da take ba ta na tallafi.
Shirin Yamma
Turkiyya ta ce ba gudu ba ja da baya kan matakinta na kin sahalewa kasar Sweden shiga kingiyar NATO, China ta soke ziyarar da babban jami'in diflomasiyyar Turai Josep Borrell zai kai kasar a mako mai zuwa.
Ba mu da ruwa a rikicin Rasha da Wagner
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya bayyana cewa, kasarsa ba ta neman a sauya gwamnati a Rasha.
Labarin Wasanni 26.06.2023
Hukumar kwallon kafar Afirka ta yi barazanar dakatar da kungiyoyin kwallon kafa Najeriya daga gasar zakaru.
kasar Girka ta ceto bakin haure 145
Dubban bakin haure na Syria da Afghanistan da Pakistan sun saba shiga Girka daga kan iyakokin ruwa da kasa da Turkiyya.
EU ta kakaba wa Rasha sabbin takunkumai
Tarayyar Turai ta sake amincewa da wasu sabbin takunkumai karo na 11 kan Rasha saboda afka wa Ukraine da ta yi da yaki.
Bukatar karfafa alakar Jamus da Chaina
Bukatar kulla alaka ta kusa tsakanin Chaina da Jamus da kuma kokarin cire fargaba domin karfafa tattalin arzikin duniya.
Yarjejeniyar EU da Tunisiya kan 'yan gudun hijira
Sabuwar yarjejeniyar Turai da Tunisiya kan sabinta matakan dakile kwararar bakin haure
Labarin Wasanni: Kammala gasar tennis
Kungiyar Manchester City ta lashe kofin zakarun nahiyar Turai, bayan doke Inter Milan da ci daya mai ban haushi.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Jamhuriyar Nijar masu sharhi kan harkokin tsaro da ma kungiyoyin fafutuka na kasar ne suka soma tofa albarkacin bakinsu kan batun wani sabon tallafin kudi da kungiyar Tarayyar Turai ta bai wa kasar domin sayen makamai dan ci gaba da yakar kungiyoyin 'yan ta’adda.
Filayen kwallon kafa mafiya shahara a Turai
Manyan kungiyoyin wasannin lig-lig a Turai na amfani da kkasaitattu kkana kyawawan filayen taka leda.
Ibrahimovic ya bar sana'ar taka leda
Flying Eagles ta Najeriya ta kasa kai bantenta a kwata final na gasar duniya ta 'yan kasa da shekaru 20.
Taron hadin kan Turai kan Ukraine
Turai na a Moldova, don nunawa Rasha hadin kai shekara guda bayan mamayar makwabciyarta Ukraine.
Nijar da EU na neman ja wa ta’addanci birki a Sahel
Kwararru a harkar tsaro na kasashe 10 na Sahel da Sahara na duba rawar da fararen hula za su taka a yaki da ta'addanci.
Previous page
Page 3 of 35
Next page