You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Gaskiyar Magana; Shakku kan sakamakon zaben Najeriya
Shirin ya duba yadda wasu jam'iyyun adawa suka yi fatali da sakamakon zaben shugaban kasa da ya gudana a Najeriya.
Nasarar Tinubu ta mamaye jaridun Jamus
Wasu jaridun Jamus sun yi sharhinsu ne a kan zaben shugaban kasa a Najeriya wanda ya bai wa Bola Ahmed Tinubu nasara.
Darasin jinkirin jiragen sama a Najeriya
Duk da kirarin da ake yi cewa ''jirgi ba ya jiran dan kowa'', a yanzu a Najeriya jama'a sa fuskantar jinkirin jiragen.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, al'ummar jihar Bauchi na bayyana mabambamtar ra'ayoyinsu kan jami'yyar da suke ganin za ta iya kai wa ga nasara a jihar. Kalaman hambararen shugaban kasar Guinee Conakry Alpha Conde da ke samun mafakar siyasa a Turkiya, na daukar hankalin 'yan kasar.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji yadda al'umma a Najeriya ke mayar da martani mabanbanta a kan matakin hukumar zabe ta INEC na dage zaben gwamnoni da na 'yan majalisun jiha.
Zaben Najeriya na cike da rudani
'Yan adawa a Najeriya sun garzaya kotu kan zargi magudi a zaben shugaban Najeriya yayin da aka jinkirta zaben gwamnoni.
Jinkirta zaben gwamnoni ya haifar da muhawara
Martani bayan hukumar zaben Najeriya ta jinkirta lokacin zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohin kasar.
Jinkirta zaben gwamnoni ya haifar da muhawara
Martani bayan hukumar zaben Najeriya ta jinkirta lokacin zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohin kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa INEC ta dage zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun dokoki na jihohin Najeriya, a Nijar kungiyar ROTARY International ta fito da fasaha ta tallafa wa horon malaman kimiyya.
INEC ta dage zaben gwamnoni da mako guda
Hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar da dage zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi da mako guda.
Kotu ta amince da sake tsara bayanan na'urar BVAS
Kotun daukaka kara ta Najeriya ta amince da bukatar INEC na a bata izini ta sake tsara bayanan na'urar BVAS.
Shirin Safe
A cikin shirin za a yadda shirye-shiryen zaben gwamnonin jihohi ke tafiya a yankin Niger Delta a Najeriya. A Kamaru, ana shirin zaben 'yan majalisar dattawan kasar. Yayin da yau take ranar mata ta duniya, wata kungiya a Ghana ta dukufa wajen bijiro da dabarun inganta lafiyar mata, mussaman masu juna biyu.
Mai fasahar Zane da zayyana a Kano
Cibiyar bunkasa fasahohi da al'adun Hausa a jihar Kano, na kokarin inganta al'adun da ke neman bacewa.
Shirin Yamma
China ta amince da sake fasalta tsarin bashin Siri Lanka
Kalubalen INEC gabanin zaben gwamnoni
Kace-nace ya barke a tsakanin manyan jam'iyyun adawar Najeriya da hukumar zaben kasar INEC kan na'urar BVAS.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya kace nace ya barke a tsakanin manyan jam'iyyun adawan kasar guda biyu kan batun kalubalantar sakamakon zabe a gaban kotu, a Nijar wani sabon cecekuce ya kunno kai tsakanin gwamnati da kungiyoyin fararan hula.
Labarin Wasanni: United ta sha kashi
Leverpool ta yi laga-laga da Manchester United da ci bakwai da nema a karshen mako a gasar Premier League.
Amsoshin Takardunku: 04.03.2023
Tarihin shararren dan jarida a Najeriya Musa Waziri Hardawa
'Yan jam'iyyar PDP sun yi zanga-zanga
Yayin da magoya bayan jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ke murnar samun mulki, 'yan PDP sun yi zanga-zanagr adawa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji yadda zanga-zangar babbar jami'iyar adawa ta PDP a Najeriya ta gudana kan nuna adawa ga sakamakon zabe, a Ghana al'umma na martani kan cikar kasar shekaru 66 da samun 'yancin kai.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa mahukunta Jamhuriyar Nijar, sun tabbatar da wani harin da ya jikkata jama'a da dama a jihar Tillabery. A Najeriya, dattawa kasar ne ke ci-gaba da sam-barka kan yadda kasar ke cikin zaman lafiya da kwanciyar hankali bayan bayyana sakamakon babban zaben Najeriyar na 2023.
MDD ta bukaci a fara tallafawa kasashe matalauta
MDD ta bukaci kasashe masu arziki su fara tallafawa kasashe matalauta.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Burkina Faso ta kara tsawaita dokar tabaci a yankunan da ke fama da hare-haren 'yan ta'adda, kana akwai shirin Abu Namu da Afirka a Mako da Ku Shiga Kulob da Zabi Sonka da Wasikun Masu Sauraro
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa miliyoyin manoma a Jamhuriyar Nijar sun karkata zuwa ga noman rani samakon yadda damina ke zo masu da gardama. A yayin da ake dab da zaben gwamnoni a Najeriya wasu jam’iyyun siyasa sun kaddamar da taron wayar da kan magoya bayansu yadda za a gudanar da jifar kuri’a da dakon sakamakon zabe.
Jihohin jam'iyyar adawa sun janye karar neman a soke zabe
Jihohin jam'iyyar adawa 6 sun janye karar neman a soke zabe
Za a ci gaba da amfani da tsoffin takardun kudi
Kotun kolin Najeriya ta amince da a ci gaba da amfani da tsoffin takardun kudi.
AU ta taya Tinubu murnar lashe zabe
Shugaban kungiyar AU ya taya murna ga Bola Ahmed Tinubu na lashe zaben Najeriya.
Shirin Yama 03-03-23
Shirin Yama 03-03-23
Obi zai kalubalanci sakamakon zabe
Najeriya: Peter Obi zai shigar kara
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Kotun koli a Najeriya ta ba da umarnin ci gaba da amfani da tsoffin kudin Naira har nan da karshen shekarar 2023. 'Yan Nijar na cike da fatan ganin sabuwar gwamnatin Najeriya ta inganta hulda a tsakanin kasashen biyu.
Za a ci gaba da amfani da tsoffin kudi
Kotun koli a Najeriya ta yanke hukunci kan a ci gaba da amfani da tsoffin takardun kudi har zuwa karshen wannan shekarar.
Jaridun Jamus kan nahiyar Afirka
Babban zaben Najeriya na 2023 ya dauki hankalin jaridun Jamus a wannan makon.
Gakiyar Magana kan zaben Najeriya
Tattaunawa kan abubuwan da suak biyo bayan sakamakon zaben shugaban kasar Najeriya da ake takaddama a kai.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, Atiku Abubakar ya ce zai kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasar. Al'umma Nijar sun bukaci zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kai dauki kan iyakar kasashen biyu.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a tarayyar Najeriya in da aka hana gudanar da shagulgulan murnan zaben shugaban kasa a wasu sassan kasar don gudun barkewar rikici.
Najeriya: Sabon ango na da tarin kalubale
Babban kalubalen da ke gaban sabuwar gwamnatin Najriya shi ne hada kan al'umma, bayan na tsaro da kuma tattalin arziki.
Bikin girka abincin gargajiya a kano
Faifen bidiyonmu kan yadda aka yi wa girke-girken gargajiya hidima a wani kasaitaccen biki na jihar Kano.
Ko PDP da Labour za su kulla sabon aure?
Jam'iyyun PDP da Labour na shirin garzayawa gaban kuliya, a kan sakamakon zaben shugaban kasar Najeriya da aka kammala.
Sakon taya murnar Amurka ga Tinubu
Gwanmatin Amurka ta aike da sakon taya murnar nasarar Bola Ahmed Tinubu a matsayin zababben shugaban Najeriya.
Tinubu ya ba da haske na kyakkyawar fata
Cikin sharhinsa Edita a sashen Hausa na DW Abdullahi Tanko Bala ya ce 'yan Najeriya na da dalilan samun sabon fata.
Kasashen duniya na taya Tinubu murna
Najeriya: Sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki na tarayya, ya dauki hankalin duniya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji ra'ayoyin 'yan Najeriya mabanbanta a kan sakamakon zaben shugaban kasa da Bola Ahmed Tinubu ya lashe.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa hukumar zaben Najeriya INEC ta bayyana Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar, a Nijar kungiyoyin fararen hula na mayar da martani kan kudurin shugaban kasar Faransa na sake tsarin huldar kasarsa da nahiyar Afirka.
Tinubu na APC ya lashe zaben shugaban kasa
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya ta bayyana Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a Najeriya a zaben 'yan majalisun dokoki na tarayya guguwar sauyi ta yi awon gaba da wasu tsofafin gwamnoni da sanatoci da dama wanda suka kwshe shekaru a majalisar da ma wadanda ke fatan tafiya a wani abin da ake ganin na bazata.
Zaben Najeriya na 2023
Sakamakon zaben da Hukumar INEC ke fitarwa ya janyo tayar da jijiyoyin wuya daga jam'iyyun hamayya a Najeriya.
Jam'iyyun hamayya sun nemi a sake zabe
Jam'iyyun hamayya na son Hukumar INEC ta dakatar da sanar da sakamakon zaben Najeriya.
Shirin Rana 28-02-23
Shirin Rana 28-02-23
Najeriya; 'Yan adawa na neman a soke zabe
'Yan farar hula da 'yan adawa sun gudanar da zanga-zanga a sassan birnin Abuja don neman a soke zaben shugaban kasa.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji inda aka kwana game da tattarawa da kuma bayyana sakamakon zaben Najeriya wanda wakilan jam'iyyun adawa suka kira da a soke shi, a Nijar kwa kungiyar ICG ta sanar da cewa kungiyoyin ‘yan ta’adda sun kafa sabon sansani a wasu iyakokin kasar.
Previous page
Page 29 of 200
Next page