You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Mahawara kan lafiyar Tinubu
Yan Najeriya na mahawara kan ziyarar da zababben shugaban kasar Bola Tinubu ke shirin yi a Turai.
Mahawara ta barke kan lafiyan Tinubu
Zababben shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya shirya wata ziyara a kasashen Turai in da tuni batun ya haifar da mahawara a kasar.
Zaben gwamnonin Najeriya na 2023
Zaben gwamnonin Najeriya ya bar baya da kura a wasu sassan kasar.
Shirin Yamma
Shugabannin kungiyar kasashen Tarayyar Turai sun amince da shirin taimakon kasar Ukraine da makamai.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji tarin kalubalen da ke jiran sabon gwamnan jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, a Nijar an buda taron masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro na kungiyar Liptako Gourma.
Tinubu ya musanta labarin rashin lafiyarsa
Zababben shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya musanta labarin da ake yadawa game da koshin lafiyarsa.
Shirin Safe
A ciki akwai kokari da zababben shugaban Najeriya Bola Tinubu ke yi na sasanta 'yan kasar bayan zabe. An shawarci Musulmi kan abubuwan da suka dace su ba da karfi a kai yayin da aka fara Azumin Ramadana a wannan Laraba. A Nijar taro ne aka yi kan bunkasa samar da abinci.
Saurari shirin yamma
Tawagar malaman addinin musulmin da na kirista sun ja hankalin 'yan kasuiwa kan muhimmancin saukaka farashi.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya in da aka sanya dokar takaita zirga-zirga saboda rikicin da ya biyo bayan bayyana sakamakon zaben gwamna.
Alex Titto na LP ya lashe zaben Abia
Dan takarar kujerar gwamna a jam'iyyar Labour Alex Titto ya lashe zaben jihar Abia da ke kudancin Najeriya.
Magance matsalar ruwa na bukatar hada karfi
Rashin ruwa na barazana ga yanayin zamantakewar mutane, muhalli da samar da abinci a Najeriya.
Magance matsalar ruwa na bukatar hada karfi
Rashin ruwa na barazana ga yanayin zamantakewar mutane, muhalli da ma samar da abinci a Najeriya.
Dan takarar PDP ya kalubalanci zaben Najeriya
Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP mai adawa ya kalubalanci ya kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasa.
Shirin Yamma
A wannan Talata Firaminista Fumio Kishida na kasar Japan ya kai ziyarar ba zata zuwa birnin Kiev na kasar Ukraine.
Shirin Rana
A cikin shirin za ji cewa jam'iyyar PDP mai adawa a Zamfara ta kwace mulki daga hannun APC, bayan da hukumar zaben jihar ta ayyana Dauda Lawan Dare a matsayin wanda zai dafa madafan iko. Masu sa ido a zaben gwamnonin Najeriya sun koka kan abinda suka kira ba wa masu zabe na toshiyar baki don sayen kuri’u a yayin zaben da ya gabata
An kalubalanci sakamakon zaben Najeriya
A hukumance Peter Obi ya kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasa na Najeriya da jam'iyyar APC ta lashe.
Shirin Yamma: 20-03-23
Shirin Yamma: 20-03-23
Shirin Safe
A cikin shirin a ji cewa INEC ta bayyana Abba kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe kujerar gwamnan Kano, Kungiyar tarrayar Turai na shirin sake ba wa Ukraine tallafin kayan yaki da kudinsu ya kai biliyan biyu na Yuro.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi rahotannin al'amuran da suka wakana a zaben jihohi da aka kammala a Najeriya, wanda ake dakon abin da ya haifar a galibin sassan kasar.
Shirin Rana
Shiri ne na musanman kan zaben gwamnonin da na 'yan majalisun jihohin Najeriya na 2023
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji yadda ake tattara sakamakon zaben gwamnoni da na 'yan majalisun jihohin Najeriya.
Shirin Yamma
Moscow da Kiev sun amince da sabunta yerjejeniyar fitar da abinci daga Ukraine, Gagarumar gobara ta tashi a kasuwar kayan marmari ta Gamboru da ke Maiduguri a Najeriya.
Ana jiran sanin yadda zabe ya kaya a jihohin Najeriya
Bayan kammala zaben jihohi a Najeriya an fara harhada sakamako daga sassan kasar. A ranar Asabar ne dai yi zaben jihohi.
Zaben gwamnoni a jihohi 28 cikin 36 na Najeriya
'Yan Najeriya sun fita rumfunan zabe domin kada kuru'a a zaben gwamnonin jihohi a kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin, za a ji yadda al'umma suka fara fita rumfunan zabe tare da shirin kada kuru'a a zaben gwamnoni da kuma 'yan majalisar dokokin jihohi a Najeriya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya Tinubu ya yi watsi da batun kafa gwamnatin hadin kan kasa da 'yan adawa ke fata, a Nijar Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya kammala ziyarar aiki da ya kai kasar.
Shirye-shiryen kafa sabuwar gwamnati
Zababben shugaban Najeriya da ke shirin hawa gado ya yi watsi da batu na gwamnatin hadin kai na kasa.
Shirye-shiryen kafa sabuwar gwamnati
Zababben shugaban Najeriya da ke shirin hawa gado ya yi watsi da batu na gwamnatin hadin kai na kasa.
Gaskiyar Magana: Yadda za a kiyaye rigingimun zabe a Kano
A wannan makon mun tattauna ne kan hanyoyin kare samun rigingimu a zaben gwamna da na 'yan majalisa a jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Darasin Rayuwa: Matsalar yawaitar mutuwar aure a kasar Hausa
Matsalar yawaitar mutuwar aure a kasar Hausa
Shirin Safe
Shirin ya kunshi ziyarar sakataren harkokin wajen Amurka a Nijar da siyasar Najeriya inda ake shirin zaben jihohi da tallafin da wasu matasa suka bai wa marasa lafiya a Agadez da karuwar sayar da sassan jikinsu da matasa ke yi a kasar Tanzaniya
Damuwar kungiyoyi kan tsaro yayin zabe
Masu sa ido kan zabe na baiyana damuwa kan matsalar tsaro a lokacin zaben gwamnoni
Tasirin tsaro lokacin zaben gwamnoni
'Yan Najeriya na shirin komawa kada kuri'a a zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohi karkashin barazanar rashin tsaro.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji yadda siyasar jihar Gombe da ke Najeriya ta dau sabon salo yayin da jam'iyyu ke ci-gaba da yakin neman zabe a Lagos. A Nijar, sakataren harkokin wajen Amirka Antony Blinken na ziyarar aiki a kasar a ci-gaban ziyarar da ya ke kaiwa a wasu kasashen Afirka.
Shirin yamma
Duk da Umurnin babban Bankin Najeriya CBN ga bankuna su ci gaba da bayarwa da kuma karbar tsofin takardun kudin Naira 500 da 1000 har yanzu takardun kudaden ba su wadata a hannun jama’a ba a jihar Borno
Boko Haram ta samu nakasu a Najeriya
Najeriya ta hau hanyar kai karshen bala'in ta ta'addanci, bayan da ta samu nasara a kan kungiyar Boko Haram.
Katsina: Matsalolin masu sayar da albasa
Faifen bidiyo kan yadda 'yan kasuwa da ke sana'ar sayar da albasa a jihar Katsina da ke Najeriya, ke tafka asara.
Saurari shirin rana
A Najeriya babban bankin kasar ya amince da umurnin kotu kan wadata al'umma tsoffin takardun kudin da aka sauya.
Matsalolin tsaro lokacin zabe
'Yan Najeriya na shirin komawa kada kuri'a a zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohi karkashin barazanar rashin tsaro.
Kano: Malami mai sadaukarwa
Wani malami a jihar Kano da ke Najeriya, ya sadaukar da rayuwarasa wajen yi wa makarantar da ya fara karatu hidima.
Taba Ka Lashe
Gidan tarihi na Kanta Museum dake garin Argugu a jihar Kebbi da ke Najeriya na kara samun karbuwa da tagomashi.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya batun rabon mukamai a majalisun kasar guda biyu na daukar hankalin 'ya'yan jam'iyyar APC, a yankunan Niger Delta kwa jam'iyyar Labaour ta saka takwarorinta na APC da PDD a ciki damuwa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu na kokari kafa gwamnatin hadin kan kasa. A Jamhuriyar Nijar kuwa, ‘yan kasar ne ke tsokaci kan ziyarar da shugaban hafsan sojojin Faransa ya kai kasar.
Yiwuwar kafa gwamnatin hadaka a Najeriya
Zababben shugaba Bola Tinubu na kokarin kafa gwamnatin hadin kan kasa da abokan hamaiya.
Shirin Rana
Yarjejeniyar zaman lafiya ta rushe tsakanin gwamnatin Jamhuriyar Dimukaradiyyar Kwango da 'yan tawayen kungiyar M23.
'Yan bindga sun yi kashe-kashe a jihar Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutane 16 a wani harin 'yan bidiga a Zangon Kataf.
Shirin Rana
A Faransa ana sa ran cewa mutane da dama za su fita domin zanga-zangar nuna adawa da sauye-sauyen tsarin fansho na gwamnatin Shugaba Emmanuel Macron.
Shirin Rana
Ana ci gaba da mayar da martanin kan harin da ya halaka mutane takwas a Jamus cikin har da mutumin da ake zargi da kai harin.
Kin karbar tsohon kudi na tarnaki ga kasuwanci
'Yan kasuwan katsina da Zamfara da ke arewacin Najeriya ba sa amsar tsohon kudi duk da umarnin da kotun koli ta bayar.
Rashin karbar tsohon kudi na tarnaki ga kasuwanci
'Yan kasuwan katsina da Zamfara da ke arewacin Najeriya ba sa amsar tsohon kudi duk da umarnin da kotun koli ta bayar.
Previous page
Page 28 of 200
Next page