You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
EU da Chaina na shirin kulla yarjejeniya
Kungiyar tarayyar Turai da Chaina na shirin gudanar da taro da muradin kulla yarjejeniyar kasuwanci.
Shirin yamma 18.06.2020
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta gabatar da kudirori da manufofin Jamus na shugabancin karba karba na majalisar Tarayyar Turai.
Corona: Merkel ta yi kiran hadin kan Turai
Merkel ta ce Jamus za ta yi amfani da jagorancinta a EU, wajen habaka hadin kai da bunkasa tattalin arzikin Turai
Yadda ta kaya a kakar wasannin Turai
Labarin Wasanni ya duba kakar wasannin Turai
Za a bude iyakokin cikin gida na Turai
An bude iyakokin cikin gida na kasashen Turai watanni bayan rufe su saboda COVID-19.
Tattalin arzikin duniya na fuskantar barazanar
Corona: Tattalin arzikin kasashen duniya na fuskantar barazanar durkushewa.
Zanga-zangar Amirka ta yadu a wasu kasashen duniya
Bayan da kura ta fara lufawa a zanga-zangar adawa da kisan bakar fata a Amirka, zanga-zangar ta yadu a halin yanzu zuwa wasu kasashen duniya musamman na Turai.
Zanga-zangar Amirka ta yadu zuwa wasu kasashe
Zanga-zangar adawa da kisan bakar fata a Amirka ta soma yaduwa zuwa wasu kasashen duniya.
Sharhi: Martani a Turai kan kisan bakar fata a Amirka
A sharhin da ya rubuta kan martanin da ake mayarwa a Turai bayan kisan bakar fata George Floyd a Amirka, Chiponda Chimbelu na tashar DW, ya yi kira ga Turai da ta kara azama a yaki da wariyar launin fata.
Sharhi: Yadda Turai ke kallon kisan bakar fata a Amirka
Ya kamata Turai ta kara azama a yaki da wariyar launin fata inji Chiponda Chimbelu na Tashar DW.
Shirin farfado da tattalin arzikin Turai
EU ta bullo da sabon shirin farfado da tattalin arzikin kungiyar
Covid-19: Turai ta yi maraba da ayyukan WHO
Kungiyar Tarayyar Turai ta bijire wa matsayar Donald Trump na Amirka a kan WHO
Kasashen Turai na sassauta dokar kulle
Jamus ta sassauta tarnaki a iyakokinta da kasashe makobta
Hungary ta saba da dokar EU kan masu hijira
Kotun ta amince da matsayin da wani babban mai gabatar da kara ya gabatar a watan da ya gabata.
Kungiyar tarayyar Turai ta fara shirin bude iyakoki
Wasu daga cikin kasashen kungiyar tarayyar Turai sun bayyana shakku game da janye dokar shige da fice.
Shirin rana 09.05.2020
A cikin shirin za a ji cewar annobar corona ta haddasa gagarumin rashin aiki a Amirka yayin da kasashen Turai suka dauki matakin cigaba da rufe iyakokinsu da karin wata guda.
Shekaru 75 da gama yakin duniya na biyu
Kasashen Turai sun gaza gudanar da bikin cika shekaru 75 da kammala yakin duniya na biyu, saboda annobar coronavirus.
Shugabannin Jamus za su shimfida furanni
Sakamakon kewayowar ranar kamala yakin duniya na 2,birnin Berlin na Jamus ya kebe ranar hutu na musamanna a karon farko
Sassauta dokar kulle a kasashen duniya
Kasashen Afirka sun bi sahun taakwarorinsu na nahiyar Turai da Amirka, wajen sassata dokar zaman gida.
Jamus na adawa da tallafin Bankin Turai
Babban Bankin Jamus ya yi barazanar janyewa daga shirin Babban Bankin Turai na tallafa wa kasashen Turai.
Turai zata tallafawa binciken maganin Covid-19
Kasashen Turai zasu tallafawa hukumar lafiya da kudi wajen binciken maganin Covid 19
Corona ta rage yawan tashe-tashen hankula a wasu kasashe
Dokar kulle da aka kafa a wasu kasashen Afirka don dakile yaduwar Corona ta rage yawan aikata laifuka.
Shirin Rana: 02.05.2020
An fara sassauta dokokinn hana fita a wasu kasashen Turai saboda cutar corona.
Sassauta dokar kulle a Turai
A wannan Asabar din ce aka fara barin mutane su fita waje domin shan iska a kasar Spain
Jamus za ta taimaki EU kan COVID-1
Jamus ta ce a shirye ta ke ta kara kasafin kudi, domin taimakawa kasashen Tarayyar Turai su shawo kan annobar COVID-19.
Charles Michel: Bukatar sake kintsa Turai bayan Corona
Bukatar sake kintsa tarayyar Turai bayan wucewar Coronavirus
Covid-19: Jamus ta tsawaita dokar zaman gida
Jamus za ta ci gaba da tsawaita dokar hana fita a yayin da aka gano mutum sama da 660 dauke da Coronavirus a Faransa.
MS Haussa 06:30 UTC - MP3-Stereo
Cikin shirin za a ji karin bayani kan tallafin Euro miliyan 50 kwatankwacin Naira biliyan 21 da Tarayyar Turai ta bai wa Najeriya don taimaka wa yaki da cutar Corona. Wasu mutane da aka killace a Agadez kuwa sun tsere bayan zarginsu da kasancewa da cutar COVID-19.
Martanin EU ga tattalin arzikin Turai
Kudirin ceto tattalin arzikin kasashe masu amfani da kudin Euro
Corona za ta wahalar da wasu kasashen Afirka
WHO: Wasu kasashen Afirka za su ga Corona irinta Turai
An kasa cimma matsaya a taron ministocin kudin EU
Takaddama kan yawan tallafi don rage radadin da cutar Corona ta yi, na daga cikin dalilan dage taron.
Sharhi: Raunin Turai wajen tinkarar Corona
Turai da Amirka ba za su magance raunin da Corona ta jefa tsarin kiwon lafiyarsu ba sai idan sun sauya kamun ludayinsu.
WHO ta yi gargadi kan Coronavirus
Hukumar Kula da Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce, akwai yiwuwar Amirka ta kasance wurin da cutar Corona za ta fi yin kamari,
Duniya na fuskantar annobar coronavirus
Duniya na fuskantar iftila'in annobar cutar coronavirus
Dandalin Matasa: Cutar coronavirus da yanayin rayuwar matasa
A daidai lokacin da kasashen Turai suka tashi tsaye don yakar annobar Corona, matasan nahiyar sun tashi tsaye wajen sauya salon rayuwarsu kama daga fannin ilimi zuwa mu'amala da 'yan uwa da abokan arziki. Ko wadanne matakai matasa 'yan Afirka da ke da zaune a wadanda kasashe suka dauka?
Coranavirus ta haddasa dakatar da wasanni
Babu gasar kallon ta cin kofin Turai sai 2021
Shirin Safe 18.03.2020
Shugaba Issoufou Mahamadou ya yi wa ‘yan kasar jawabi dangane da matsalar tutar Coronavirus da ke addabar kasashe da dama na duniya inda ya ba da umurnin rufe iyakokin kasar ta sama da kasa gami da rufe makarantu da hana taron mutane.
Jamus: Rufe wuraren shakatawar jama'a da wuri
Tun da safiyar yau Litinin Jamus ta fara aiwatar da kudurinta na hana makwabtanta shigowa kasar.
Corona: An dakatar da lig-lig na Turai
Tun farkon makon ajiya aka yi wasu wasanni ba tare da 'yan kallo a manyan wasanni na Turai,
Turai: Matakin Trump kan Coronavirus a Turai
Shugaba Trump ya ce matakin zai fara aiki ne daga karfe 12 na daren ranar Juma'a.
Trump ya yi gaban kanshi a kan Corona
Tarayyar Turai ta nuna bacin ranta a kan hana 'yan kasashenta shiga Amirka
Amirka ta hana shiga daga nahiyar Turai
Amirka ta sanar da haramta zirga-zirga tsakaninta da Turai na wasu lokuta daga yanzu saboda fargabar cutar coronavirus.
Turai za ta karfafa dangantakar cinikayya da Afirka
Eu ta gabatar da wani shiri na kulla huldar cinikayya da nahiyar Afirka.
Sabon rikicin 'yan gudun hijira a EU
Girka ta nemi agajin rundunar tsaron kan iyakokin kasashen EU, sakamakon kwararar da 'yan gudun hijira daga Turkiyya.
EU: Sabon rikicin 'yan gudun hijira
Kasar Girka ta nemi tallafin rundunar kula da kan iyakokin Turai, domin shawo kan matsalar 'yan gudun hijira.
Sharhi kan rikicin Turai da Turkiyya kan 'yan gudun hijira
Ba zato ba tsammani sai ga shi an fada sabon rikicin 'yan gudun hijira.
Rikici tsakanin Turai da Turkiyya kan 'yan gudun hijira
Bernd Riegert
Ba zato sai ga shi an fada sabon rikicin 'yan gudun hijira. Turkyiya ta hankado 'yan gudun hijira zuwa Turai.
Turkiyya ta yi barazanar bude kan iyakokinta
Shugaba Racep Tayyip Erdogan na Turkiyya ya gargadi Damaskus kan kashe sojojinsa
Cutar Corona na ci gaba da yaduwa a Turai
EU ta ce Kasashe mambobin kungiyar su samar da sahihan bayanai kan cutar Corona da ke saurin kisa.
EU: Haramcin safarar makamai a Libya
EU za ta lura da haramcin makamai a LIbya
Shafin da ya wuce
Shafi 12 daga 36
Shafi na gaba