You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Neman izini kan allurar Covid 19
Moderna ya gabatar da sakamakon gwaji bayan mataki na uku kan mutane dubu 30.
Cibiyar rigakafin Corona ta farko zata fara aiki a Jamus
Jamus na daf da bude cibiyar rigakafin cutar Corona a jihohin kasar bisa umurnin gwamnatin Tarayya.
Kasashen G20 za su yi mahawara kan corona
Kasashe masu cigaban masana'antu za su tabka mahawara kan makoma bayan corona
Covid-19: Duniya za ta fara rarraba rigakafi a Disamba
Ana sa ran fara rarraba rigakafin corona a watan gobe wato Disamba.
Shirye-shiryen babban zabe a Nijar
Taro kan muhimmancin zabe cikin kwanciyar hankali, daidai lokacin da ake shirin gudanar da zabukan gama gari a Nijar.
Shirin rana 18.11.2020
Gwamnatin Najeriya ta sanar da dage haramcin zirga-zirgan jiragen sama ga kamfanonin jirage Turai da suka hada da Lufthansa na kasar Jamus da KLM da Air France da ma Qatar Air, matakin da ake gane na nuna sasantawa a tsakanin Najeriya da kasashen.
Corona na kara bunkasa a Faransa
Jamus ta sanar da lafawar corona yayin da Faransa ta zama kasar da cutar tafi bunkasa a Turai.
Biden ya tattauna da shugabannin Turai
Kasashen Turai na fatan karfafa dangantaka da Amirka a zamanin Biden
Shirin safe 11.11.2020
A cikin shirin za a ji cewar shugaban gwamnatin Jamus Angela Markel ta tattauna ta wayar tarho da zababben shugaban Amirka Joe Biden inda ta taya shi murna da kuma jaddada kudirin karfafa hulda tsakanin nahiyar Turai da Amirka.
Labarin Wasanni 09.11.2020
A yayin da ake cikin fargaba da hana 'yan kallo shiga wasannin lig na kasashen Turai saboda tsoron sake dawowar annobar cutar coronavirus, shirin ya duba yadda lamarin yake a sauran sassan duniya da kuma sakamakon wasannin kwallon kafa na Bundesliga da Zakarun Turai na karshen makon jiya.
Labarin Wasanni: 02.11.2020
A Jamus an sake daukar matakin hana takaitattun 'yan kallo shiga filin wasa saboda tsoron yaduwar corona.
Sabbin matakan kullen Corona a Turai
Kasashen Turai sun kakaba sabbin matakan yaki da annobar cutar Corona
EU ta nemi a aiwatar da sauyi a Hukumar Lafiya ta Duniya
Kasashen Turai sun nemi a aiwatar da sauye-sauye a Hukumar Lafiya ta Duniya don yakar duk wata annoba.
Kasashen Sahel uku ne ke fuskantar karancin cimaka
Nijar da Mali da kuma Barkina Faso za su samu tallafi yuro miliyan arba'in da uku.
Shirin Labarin Wasanni
Yadda ta kaya a wasannin karshen mako a kasashen Turai da farfdowar wasanni a Ghana da kuma sauran wasanni.
Corona na karuwa a Turai
Turai na fuskantar karuwar cutar corona.
Turai: Sake daukar matakan dakile corona
Nahiyar Turai na matsa kaimi ga matakan dakile cutar Covid-19.
Corona na cigaba da yaduwa a Turai
Kasashen kungiyar Tarayyar Turai sun kara tsaurara matakan yaki da corona.
Rikicin Armeniya da Azarbaijan na zafi
Rikicin da ya kasance a yankin kudancin Caucasus dai, babu wani fata na kawo karshensa cikin kankanin lokaci.
EU: Birtaniya ta saba ka'idojin Brexit
EU na shirin daukar matakin shari'a kan kasar Birtaniya sakamkon kin mutunta ka'idojin yarjejeniyar fita daga kungiyar.
EU: Sabuwar manufa kan 'yan gudun hijira
Kungiyar EU na kokarin samun daidaito kan rabon 'yan gudun hijira a tsakanin kasashe mambobinta
WHO: Cutar corona na kara yaduwa a duniya
WHO ta baiyana damuwa game da yaduwar cutar corona a kasashen Turai
EU na niyar ladabtar da Rasha kan Navalny
Majalisar Tarayyar Turai ta bukaci a kakaba wa Rasha takunkumi bayan da aka zargeta da sanya wa dan adawa Navalny guba.
Hukumar tarayyar Turai ta sanya sabon burin kare muhalli
Shugabar hukumar EU, Ursula von der Leyen ta ce dole EU ta kara yawan burin rage fidda hayaki.
Shirin Safe na 10.09.2020
Dubban 'yan gudun hijira sun rasa matsuginai sakamakon gobara a sansanin 'yan gudun hijira na Girka
Gobara a babban sansanin 'yan gudun hijira da ke Girka
Ana zargin cewa da gangan aka ta da gobarar a sansanin 'yan gudun hijirar da ke tsibirin Lesbos.
Shirin Dandalin Matasa
Shirin na wannan mako, ya yi nazari ne kan rawar da matasan Afirka ke takawa a fannin karatu da aiki a Turai.
Wasanni: Lyon ta lashe kofin zakarun Turai na mata
Lewandowski ya zama dan kwallon shekara a Jamus. Matan Lyon sun lashe gasar Champions League na mata.
Karo na shida Bayern Munich ta lashe kofin Champions lig
Nasarar 'yan wasan Bayern kan PSG a gasar cin kofin zakarun Turai
Shirin Rana 21.08.2020
Cikin shirin za a ji cewa Shugaba Recep Tayyip Erdogan na kasar Turkiyya, ya bayar da umurnin maida wata tsohuwar majami'a zuwa masallacin da Musulmi za su fara ibada a cikinsa. Najeriya ta ce jiragen Turai ba za su yi jigila zuwa kasar ba bayan haramta wa 'yan Najeriya shiga kasashensu da Turawan suka yi.
Bayern za ta kara da PSG a wasan karshe
Bayern Munich ta nan Jamus ta samu tikitin zuwa wasan karshe na cin kofin zakarun Turai bayan da ta doke Lyon ta Faransa
Shugaban Belarus ya gargadi EU
Shugaban kasar Belarus ya yi kira ga kasashen Turai da su guji tsoma bakinsu kan rikicin siyasar kasarsa.
Matakin kusa da na karshe a gasar cin kofin Turai
Shirin zai mayar da hankali kan wasannin cin kofunan Turai na kwallon kafa wato Champions League da Europa Lig.
Gwamnatin Belarus na shan suka kan zabe
Kasashen duniya sun soki matakin gwamnatin kasar Belarus na musgunawa masu zanga-zangar adawa.
Shirin Labarin Wasanni
Bayan tsaikon da aka samu sakamakon annobar coronavirus, al'amuran wasanni sun fara dawo wa daidai a sassan duniya.
Haske na farko na samun matsaya a taron kolin EU
An fara ganin alamun cimma matsaya a taron kolin shugabannin kasashen EU kan farfado da tattalin arziki bayan Corona.
EU: Shirin sake farfado da tattalin arziki
Kokarin sake farfado da tattalin arzikin kasashen Turai bayan annobar Covid-19
Shugaba Assad da gazawar kasashen yamma
Rainer Sollich
Shekaru 20 ke nan cur shugaban Siriya Bashar al-Assad ke kan mulki. Godiya ta tabbata ga sakacin kasashen yamma.
Rundunar hadakar EU da Sahel a Mali
Kungiyar Tarayyar Turai, ta kaddamar da rundunar hadaka, da nufin tallafawa sojojin kasar Mali su yaki 'yan ta'adda.
EU: Allurar rigakafi don yaki da mura
Yaki da zazzabin mura da annobar corona a kasashen Turai
Taron ministocin EU a karon farko tun bayan corona
Ministocin harkokin waje na tarayyar Turai na ganawa domin kwantar da rigingimu da suka kunno kai da Turkiyya.
Jamus za ta farfado da tattalin arzikinta
Hukumar gudanarwar EU ta amince a hukumance da shirin gwamnatin Jamus na ba da tallafi ga tattalin arzikinta.
Turkiyya ta kame 'yan cirani 276
Turkiyya ta kame 'yan cirani 276 a gabar tekunta da ke Aegean, kana tana shirin tasa keyar wasu mutum 8 daga kasar.
Shirin Yamma: 01.07.2020
Kasar Gabon ta jaddadawa yan yawon bude ido da 'yan kasuwa daga nahiyar Turai matsayarta kan batun tafiye-tafiye
Covid-19: EU ta bude iyakoki ga wasu kasashe
Bude iyakoki don bunkasa harkokin yawon bude da tattalin arziki
Jamus da Faransa na nazari kan tattalin arzikin Turai
Shugabannin kasashen Jamus da kuma Faransa na wata ganawar domin nazarin hanyoyi farfado da arzikin kasashen Turai.
Jamus na shirin karbar shugabancin Turai
Idan ta karbi ragamar shugabancin majalisar gudanarwar tarayyar Turai a watan Juli ne Jamus za ta baiwa Afirkian fifiko.
Macron na ziyara a Jamus
A wannan Litinin Shugabanin Faransa da Jamus za su gana kai tsaye a fadar gwamnati da ke birnin Berlin.
Shirin Lafiya Jari
Yankin Latin Amirka na ci gaba da fuslkantar kalubalen annobar cutar corona yayin da ta yi sauki a nahiyar Turai.
Shirin yamma 25.06.2020
A cikin shirin za a ji yadda kasashen Turai suka tallafawa kasar Sudan da sama da dala biliyan daya don sake gina kasar da rikicin neman sauyi ya daidaita.
Shafin da ya wuce
Shafi 11 daga 36
Shafi na gaba