You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Libiya: EU ta hana sayar da makamai
Sanya idanu a kan dokar haramta sayarwa da Libiya makamai, domin nemo mafita kan halin ta kasar ke ciki.
Wani dan China ya mutu a Paris da ciwon Coronavirus
Mutane 1550 suka mutu da cutar a China
Za a iya samun karancin magunguna a nahiyar Turai
Bullar cutar Coronavirus a China za ta iya taimakawa wajen samun karancin magunguna a nahiyar Turai.
Gasar wassnin mako 18 na Bunsliga
Manyan kungiyoyin Bundesligar kasar Jamus sun tako sa'a inda yaya babba Bayern Münich ta fara da nuna karfi kan Paderborn wacce ta iske ta har gida ta kuma casa ta.
Shirin Rana 09.02.2020
Cikin shirin za a ji karin bayani kan zabukan kasar Kamaru da aka gudanar ranar Lahadi cikin matakan tsaro. Akwai kuma taron shugabannin kasashen Afirka da ke wakana a kasar Habasha. Guguwa mai karfi hade da ruwan sama ta dakatar da al'amura a arewacin nahiyar Turai.
Birtaniya ta fice daga kungiyar tarayyar Turai
A karon farko Birtaniya ta fice daga kungiyar Tarayyar Turai bayan zama memba na tsawon shekaru 48.
Birtaniya ta raba gari da kungiyar EU
A ranar Jumma'a 31 zuwa ga watan daya ga Janairu ta zama ranar karshe ta kasancewar Birtaniya a Kungiyar Tarayyar Turai
Birtaniya: Jajiberin barin EU
Framinista Boris Johnson na Birtaniya zai gudanar da tattaunawar kasuwanci da jami'in diplomasiyyar Amurka
Kasashen duniya sun dukufa yaki da Coronavirus
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO da sauran kasashen duniya sun dufuka wajen daukar matakan rigakafin yaduwar Coronavirus
Birtaniya na gab da barin kungiyar EU
EU na shirin bankwana da Birtaniya.
Merkel: A daina nunawa Beijing wariya
Jamus ta bukaci kasashen yamma masu karfin tattalin arziki su daina nunawa kasar Chaina wariya.
Boko Haram: Gargadin sojojin Najeriya
Sojojin Najeriya sun gargadi cibiyoyi da kungiyoyi na kasashen waje, da su guji taimakawa kungiyar Boko Haram.
Manoman Jamus sun yi zanga-zangar kare Muhalli
Dubban manoma a birnin Berlin na Jamus sun yi zanga-zangar makon kare muhalli da neman matakai masu daurewa.
Shirin Rana 18.01.2020
Shirin ya kunshi labaran duniya inda kungiyar Taliban ta ce tana gab da cimma matsaya da Amirka kan batun tsagaita wuta a Afghanistan. Cikin shirye-shirye akwai Ciniki da Masana'antu da Amsoshin Takardu da wasikun ra'ayoyi.
Turkiyya ta gargadi Turai kan barazanar hare-hare
Turkiyya ta ce akwai barazanar hare-hare da kasashen ke iya fuskanta daga 'yan bindiga idan aka yi sake da batun Libiya.
Baraka kan samar da mafaka ga bakin haure a kasashen Turai
Fafutukar ganin an girka tsari na ba da mafaka na ci gaba da janyo baraka tsakanin wasu kasashen Turai.
Baraka kan samar da mafaka ga bakin haure a kasashen Turai
Kungiyar Tarrayar Turai ta dade tana fafutukar ganin an girka wani tsari na ba da mafaka sai dai akwai sauran rina a kaba sakamakon yadda ke da akwai baraka a kan batun tsakanin wasu kasashen.
Mutane sun mutu a Tekun Turkiyya
Tekun Van da ke yankin gabashin Turkiyya, ya lakume rayukan 'yan gudun hijira bakwai, bayan da jirgin ruwansu ya kife.
Gangamin yaki da sauyin yanayi a manyan kasashe
'Yar fafutukar kare muhalli daga barazanar sauyin yanayi da ta yi suna a duniya ta sake fitowa cikin zanga-zanga.
Shirin Safe 29.11.2019
Jami'an tsaron Iraki sun halaka masu zanga-zanga kimanin 45.
An kada kuri'ar amincewa da sabuwar hukumar EU
Majalisar Turai ta kada kuri'ar amincewa da sabuwar hukumar Ursula von der Leyen, bayan watanni na rashin tabbas.
Taron neman masu zuba jari a Afirka
Taron raya ci-gaban Afirka a Jamus, ya bukaci kamfanonin kasashe masu karfin tattalin arziki su zuba jari a Afirkan.
Girka: An gano mutane 41 a motar dakon kaya mai firji
An gano wasu mutane 41 da aka boye a wata motar dakon kaya mai firji a Girka.
Boris Johnson: Murna ta koma ciki kan yarjejeniyar EU
Birtaniya Majalisar Dokoki ta yi kuri'ar jinkirta yarjejeniyar Brexit
Rahot kan cimma matsaya tsakanin EU da Birtaniya
Rahot kan cimma matsaya tsakanin EU da Birtaniya
Amirka: Haraji mafi girma kan kayan Turai
Amirka ta yi wa kayayyakin Turai karin haraji mafi girma a tarihi
EU ta soki rashin daidaito a zaben Mozambik
Duk wani yunkurin yin murdiya a sakamakon zabe yana iya haifar da tashin hankali
EU da Birtaniya sun cimma matsaya kan Brexit
Tarayyar Turai da Birtaniya sun ce sun cimma matsaya kan ficewar Birtaniyar daga kungiyar ba tare da wata matsala ba.
Babban taron EU a gabanin yarjejeniyar Brexit
Taron EU kan batun fitar Birtaniya daga kungiyar EU na tattare da kila wa kala kan batun cimma yarjejeniya
Shirin safe 14.10.2019
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya musanman kiran da Gwamnatoci suka yi na neman kasar Turkiyya da ta gaggauta dakatar da fadan da ta ke da 'yan tawayen Kurdawa a Siriya.
Faransa ya bukaci adalci a rabon yan cirani
Batun 'yan gudun hijira na barazana ga hadin kai kasashen Kungiyar Tarayyar Turai, sakamakon turjiyar wasu kasashe
Majalisar EU ta zabi Lagarde shugabar ECB
Christine Lagarde ta sami goyon bayan 'yan majalisar dokokin Turai domin zama shugabar Bankin Turai
Boris Johnson ya sha kaye a majalisar dokoki
Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya sha kaye game da kudurinsa na sake zaben 'yan majalisa
Me ke faruwa a duniyar wasanni?
Shirin Labarin wasanni na wanna lokaci zi leka Turai da Afirka domin jin yaddaa wasannin kwallon kafa ke gudana.
Leipzig tana kan gaba a wasannin Bundesliga
Ana ci gaba da fafatawa a wasannin lig-lig na Turai
Matsalar da manoma ke fuskanta
Manoma a kasashen Turai sun koka kan tarin matsalolin da suke fuskanta a sakamakon sauyin yanayi.
Makon bude gasar kwallon Bundesliga
An bude kakar wasannin bana a wasu kasashen Turai da kuma kasuwar cinikin 'yan wasa da batun sabbin dokokin alkalancin kwallon kafa da aka fito da su a shekarar bana.
An cimma matasaya kan bakin haure
Kasashen kungiyar tarayyar Turai sun cimma matsaya don ceto bakin hauren kan teku
Safarar 'yan mata daga Najeriya zuwa Turai don yin karuwanci
Safarar 'yan mata daga Najeriya zuwa Turai don yin karuwanci
Kwale-kwale ya kife da bakin haure a Libiya
Akalla bakin haure 115 sun bace a ruwa bayan da kwale-kwale dauke da mutane 250 ya kife
An sanar da sabbin ministoci a Birtaniya
Batun dorewar cinikayya da tsaro na sahun gaba cikin sharudan da Majalisar dokokin Turai ta bukaci Birtaniya ta cika
EU ta gargadi Boris Johnson
Majalisar Dokokin Turai ta yi kashedi ga Boris Johnson kan ficewar Birtaniya daga EU ba a karkashin yarjejeniya ba.
Kasashen Turai sun soki matakin Isra'ila
Kasashen Turai sun soki matakin gwamnatin Isra'ila na rushe gidajen Falasdinawa a gabashin birnin Kudus.
Shirin Yamma: 20.07.2019
A cikin shirin za ku ji cewa: Kungiyar Tarayyar Turai ta gargadi kasar Iran da ta saki tankar man kasar Birtaniya,kana kuma muna tafe da Ra'ayin Malamai da ya tattauna matsalolin tsaro da ke addabar yankin yammacin Afirka.
von der Leyen ta zama shugabar EU
Majalisar dokokin Turai ta zabi ministar tsaron Jamus Ursula von der Leyen a matsayin shugabar hukumar zartaswa ta EU.
Turai ta ja kunnen Iran kan yarjejeniyar nukiliya
Shugabannin manyan kasashen Turai sun yi kiran sassauta tankiya tare da bukatar komawa teburin tattaunawa
Nahiyar Turai ta fuskanci zafi mai tsanani
Yaya baki 'yan Afirka da suka tsinci kansu a nahiyar Turai suke jin yanayin zafi?
Shirin Lafiya Jari
Turai ta fuskanci yanayin zafi mai tsanani na shekaru 15 cikin shekaru 500 da suka gabata, daura da wanda ake fuskanta a bana 2019.
Za a zabi sabon shugaban majalisar Turai
'Yan majalisar dokokin Turai na zabar a wannan Laraba sabon shugaban majalisar da zai maye gurbin Antonio Tajani.
Ursula Von der Leyen ta zama sabuwar shugabar kungiyar EU
Kungiyar EU ta zabi ministar tsaron kasar Jamus a matsayin sabuwar shugabar kungiyar
Shafin da ya wuce
Shafi 13 daga 36
Shafi na gaba