1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sharhi: Martani a Turai kan kisan bakar fata a Amirka

Gazali Abdou Tasawa
June 2, 2020

A sharhin da ya rubuta kan martanin da ake mayarwa a Turai bayan kisan bakar fata George Floyd a Amirka, Chiponda Chimbelu na tashar DW, ya yi kira ga Turai da ta kara azama a yaki da wariyar launin fata.

https://p.dw.com/p/3d9CW