You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Turai za ta taimaka wa jamhuriyar Nijar
Manyan kasashen duniya sun sha alwashin tallafa wa Nijar don ganin ta farfado daga masassarar annobar coronavirus.
Spain ta toshe 'yan gudun hijira daga Moroko
Spain da Moroko sun shiga tankiyar diflomasiyya kan 'yan gudun hijira.
Tasirin Covid-19 kan tattalin arzikin kasashen Afirka
Zakulo hanyoyin karfafa tattalin arzikin Afirka da annobar Covid-19 ta raunana.
Shirin Rana 13.05.20121
A cikin shirin za a ji yadda ake gudanar da bukuwan salla karama a Tarayyar Najeriya.
Shirin Rana: 08.05.2021
A cikin shirin muna tafe da rahoto kan yadda jami'an tsaro suka hana gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin mulkin soja da ke rikon kwarya a kasar. Akwai sauran shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
An gaza cimma matsaya a taron kolin EU
An sami rarabuwar kawuna a taron EU.
Za a hukunta kungiyoyin da za su bar gasar zakarun Turai
Kasar Italiya za ta hana kungiyoyin da ke shirin shiga sabuwar gasar European Super League shiga gasar cikin gida.
Shirin Safe 20.04.2021
A cikin shirin za a ji yadda hukumar lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya WHO ta juya wa bukatar amfani da shedar rigakafin Corona ga matafiya baya.
Wasanni: Rikici a fagen kwallon kafar Turai
Rikici a fagen kwallon kafar Turai game da aniyar wasu kulob na Ingila da Spain da Italiya na kafa gasar "Super League".
EU na zargin Rasha da cutar da Alexei Navalny
Kungiyar Tarayyar Turai ta bukaci Rasha ta dauki alhakin duk abin da ya faru da Alexei Navalny.
Afirka a Jaridun Jamus(16-04-21)
Afirka a Jaridun Jamus(16-04-21)
Matakin gaba kan rigakafin corona na AstraZeneca
Tarayyar Turai ta ce fa'idojin rigakafin corona na kamfanin AstraZeneca ya sha gaban illolinsa.
WHO: Turai na jinkirin samar da rigakafin corona
WHO ta soki tsarin rigakafin corona na nahiyar Turai, tana mai gargadin cewa cutar ka iya kara bazuwa a nahiyar.
Ana fargabar yaduwar wasu baiyanan sirri
Kasashe mambobin a Kungiyar tsaro ta NATO sun shiga fargaba bayan da aka fallasa wasu baiyanan sirrin kungiyar.
Za a dama da Super Eagles a gasar AFCON ta 2022
Da jan aiki a gaban Najeriya idan tana son taka rawar gani a gasar da Kamaru za ta dauki bakoncinta.
Shirin Yamma 26.03.2021
Bayan labaran duniya, a cikin shirin za a ji takaddama na ci gaba da ruruwa a tsakanin hukumomin China da kungiyar Tarayyar Turai a kan zargin cin zarafin al'umma a yankin da ke da yawan Musulmi da wasu tsirarun kabilu a China.
Ci gaba da tallafa wa 'yan gudun hijira a Turkiyya
EU za ta ci gaba da aiwatar da yarjejeniyar tallafawa 'yan gudun hijirar Siriya da ke Turkiyya.
Turai ta sauya taro zuwa ta bidiyo
Taron EU ya koma ta bidiyo saboda ta'azzarar zagaye na uku na COVID 19 a nahiyar.
Babu wata alakar dunkulewar jini da AstraZeneca
EU: Ta cire duk wata alakar AstraZeneca dunkulewar jini
Rahoto kan allurar AstraZeneca
Cutar corona na ta'azzara a wasu yankuna
Shugabar hukumar Ursula von der Leyen ta ce, wannan zai taimaka wa kasashen da ke fama da karin sabbin kamuwa.
Za a yi amfani da dokar kasa da kasa kan Carles Puigdemont
Za a tisa keyar Carles Puigdemont jagoran 'yan awaren na yankin Kataloniya zuwa kasar Spaniya don fuskantar shari'a.
Jana'izar matashiyar da ta mutu a zanga-zanga
Kungiyar tarayyar Turai ta janye tallafin kudi ga sojojin da suka kifar da gwamnatin Myanmar.
Turai ta kakkabawa Rasha sabbin takunkumai
EU ta kara sanyawa Rasha sabbin takunkumai a sakamakon hukuncin daurin madugun adawa Alexei Navalny.
Manyan kasashen duniya na taronsu na koli
Jamus ta bude sabon babin kyautata dangantakar Turai da Amirka a lokacin da sabon shugaban Amirka ya yi bayyanar farko.
Afirka na fama da karancin riga-kafi
Kasashe matalauta da yawa ba za su iya samu allurar riga-kafin corona ba. Amma wasu kasashe za su taimaka.
Gwamnatin Yuganda ta rufe wata gidauniyar Turai
Shugaba Yoweri Museveni na Yuganda ya bayar da umarnin dakatar da aiyukan wata gidauniyar hadin gwiwa na kasashen Turai.
EU ta amince da wani rigakafin corona
Tarayyar Turai ta amince da maganin rigakafin cutar corona da kamfanin harhada magunguna na AstraZeneca ya sarrafa.
Kasashen duniya na rufe iyakokinsu
Kasashen duniya da dama na daukar tsauraran matakai a kan iyakokinsu a sabili da bazuwar cutar corona.
Shirin Safe 25.01.2021
A cikin shirin za a ji yadda sauya sunan cibiyar zaman lafiya ta Afirka zuwa ta kasashen Turai ya nuna ba sauyin suna kadai za a samu ba, amma akwai gagarumin sakamako da haka zai haifar ga ayyukan zaman lafiya a nahiyar Afirka.
Shirin Safe
Za a ji yadda manyan kasashen duniya ke dakushe yunkurin nahiyar Afirka na samun rigakafin corona
Wasanni: Bundesliga da gasar tseren motoci
Kamaru za ta dauki bakoncin wasan matasa na Afirka, akwai sakamakon wasannin karshen mako na Bundesliga a Jamus.
Ra'ayoyin kasa da kasa kan siyasar Amirka
Al'ummomin kasa da kasa na mayar da martani kan kutsen da magoya bayan Trump suka yi a majalisar dokokin Amirka.
EU: Scotland na fatan sake koma wa
Al'ummar yankin Scotland na Birtaniyan na karfafa fatan sake koma wa cikin kungiyar EU, bayan Brexit.
Birtaniya na bankwana da kungiyar EU
Birtaniya na bankwana da kungiyar EU a yau
Jawabin Angela Merkel ya maida hankali kan annobar corona
Jawabin shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ga 'yan kasa a albarkacin sabuwar shekara
EU: Yarjejeniyar kasuwanci
Za a sami daidaiton saka hannun jari tsakanin kasashen EU da Sin a China.
Turai ta yi fushi da China kan daure 'yar jarida
Tarayyar Turai ta bukaci China ta sako 'yar jaridar da ta daure kan bayar da labarin corona.
An aminta da yarjejeniyar da Eu ta cimma da Birtaniya
Kungiyar Tarayyar Turai ta sahalewa kungiyar fara aiki da yarjejeniyar kasuwanci da Birtaniya
An fara rigakafin Corona
An bude cibiyoyin rigakafin cutar Corona a kasashen Tarayyar Turai a hukumance.
Brexit: Jakadun EU sun tattauna cinikayya
Jakadun EU sun gana kan yarjejeniyar cinikayya da Birtaniya
Shirin Safe 21.12.2020
A cikin shiri za a ji yadda baki masu zuwa yawon ci rani kasashen Turai domin neman rayuwa mai inganci, su ka yi wa kansu karatun ta natsu.
Kotu ta tsaida Tesla wajen kafa kamfaninta na farko a Jamus
Kamfani motoci na Tesla ya gaza samun nasara a gaban wata kotu a Birnin Birlin.
Taron EU: Dangantakar Tarayyar Turai da Turkiyya
Batutuwa 6 ne za su kasance a kan teburin tattaunawa a yayin taron shugabanin Kungiyar Tarayyar Turai na yau Alhamis.
An fara yi wa mace rigakafin corona a duniya
Margaret Keenan mai shekaru 90 ta fara karbar rigakafi corona a Birtaniya.
An gaza cimma matsaya tsakanin Eu da Birtaniya
An gaza cimma matsaya dangane da tattaunawa tsakanin kungiyar EU da Birtaniya kan kitse batun ficewar kasar da kungiyar.
Saurari shirin yamma: 06.12.2020
Venezuela na gudanar da zaben sabuwar majalisar wakilai, wanda 'yan adawa suka kaurace masa.
Aski ya zo gaban goshi a kan ficewar Birtaniya daga EU
Babban mai shiga tsakani na Birtaniya a shirin ficewa daga Tarayyar Turai, zai gana da takwarorinsa na kasashen EU.
EU ta bukaci da a bude hanyoyin sadarwa a Tigray
shugaban hukumar samar da zaman lafiya na Tarayyar Turai ya ziyarci sansanin 'yan gudun hijira na Um-Raquba.
Eurozone: Ministoci za su kare martabar Euro
Ministoci sun taru domin kare martabar takardar kudi ta Euro.
Shafin da ya wuce
Shafi 10 daga 36
Shafi na gaba