You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Taba Ka Lashe
Watan Azumin Ramadan wata ne na ibada da Musulmai bayan kwanaki 10 na Azumin yara suna tashe.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: A Najeriya tsiyayar danyan mai da ke zubewa na yin babbar illa ga muhalli da kuma lafiyar al'ummar yakin Niger Delta, a Nijar kungiyar ma'aikatan kafofin sadarwa OMV ta kaddamar da tsarin tallafa wa masu kananan sa'o'i a matsayin karin tafiya.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: An gudanar da Zanga-zangar yin tir da kama 'yan adawa a Tunisiya, Mutun hudu sun mutu a wani gurin wasan sululun kankara a Faransa.
Shirin Safe
A cikin shirin za aji cewa al'ummar duniya mabiya addinin Kirista na gudanar da bukukwan Easter a wannan Lahadi, a yayin da farashin da hukumar alhazzzan Najeriya ta fitar kan kudin aikin hajjin bana na shan martani daga bangarori da dama.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Bakin haure hudu sun mutu yayin da wasu uku suka yi batan dabo bayan nutsewar jirgi ruwansu a Tunisiya, Izra'ila ta sanar da kara karfafa matakan tsaro a iyakarta da yankin Falasdinu.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa: Mahukuntan Chadi sun ba wa jakadan Jamus sa'o'i 48 na yaisa'o'i 48 daga kasar, China ta kaddamar da atisayen soji na kwanaki uku a cibirin Taiwan.
An sace mutane a jihar Zamfara
'Yan bindiga sun sace gwamman mutane a jihar Zamfara.
Najeriya: Shirin hana likitoci fita waje aiki
Likitocin Najeriya na fuskantar kalubale a yunkurin fita wajen kasar don yin aiki.
Kokarin hana likitoci barin Najeriya
Majalisar Wakilan Najeriya na shirin amincewa da dokar da za ta hana likitocin kasar fita neman aiki a kasashen waje.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, malaman addinin Kirista sun bukaci yin afuwa a tsakanin mabiya mabambantar addinai na kasar yayin da fara gudanar da bikin Ista a duniya. A jamhuriyar Nijar, mahukunta kasar na nuna damuwa kan yadda sauyin yanayi ke shafar rayuwar al'umma mussaman ma yara kanana.
'Yan bindiga sun yi barna a Benue
'Yan bindiga sun kai hari a wani kauye a yankin Arewa maso tsakiyar Najeriya, inda suka kashe mutane da dama.
Gaskiyar Magana: Siyasar mikawa da karbar mulki a jihar Kano
A wannan makon mun tattauna ne kan siyasar da ke tattare da karbar mulki da mika shi a jihar Kano wanda ke ci gaba da daukar hankali.
Fagen siyasar Najeriya na daukar zafi
Rikici na kara kunno kai tsakanin gwamnoni masu barin gado da sabbi masu shirin karbar mulki.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a jamhuriyyar Nijar a wannan Alhamis ne majalisar dokokin kasar ta bude zaman taronta na farko na wannan shekara domin yin nazarin wasu sabbin dokoki da gwamnati ta mika mata, tare kuma da sabunta kwamitin gudanarwa.
Rikicin cikin gida a jam'iyyar Labour
Rigingimun cikin gida da ke fuskantar jam'iyyar adawa ta Labour sun kara rincabewa.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi jan kunnen da hukumomin Najeriya ke yi wa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Peter Obi da mataimakinsa Datti Baba Ahmed a kan kalaman da suke furtawa da ke iya zama abarazana ga zaman lafiya. A Kamaru akwai ce-ce-ku-ce kan nadin dan adawa matsayin Sanata da Shugaba Paul Biya ya yi.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, Wasu 'yan bindigar sun yi garkuwa da daliban wata makarantar sakandaren gwamnati da ke karamar hukumar Kachia. Masu fafutukar kare 'yancin mata a Ruwanda na son kamfanonin su daina amfani da 'yan mata don bunkasa kasuwancinsu.
Tsarin hana fitar da tsabar kudi daga banki
Kokarin tabbatar da tsarin hana fitar da tsabar kudi daga banki tsakanin hukumomin gwamnati a Najeriya.
Sana'ar dinki tsakanin matasa a Kano
Yadda kusan kowa a unguwar Fagge da ke cikin birnin Kano ke da alaka da sana'ar dinki.
Matasa na fusknatar cin zarafi a kafar intanet
Wani matashi daga Najeriya yana da tunanin hanyar magance wannan matsala ta cin zarafin a kafar intanet.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa Hukumomin Nijar sun sanar da rage kudin zuwa aikin Hajji a wani kokarin bai wa al'ummar Musulmin kasar damar zuwa kasa mai tsarki.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa adadin 'yan siyasar da ke shirin tunkarar kotun sauraren korafe-korafe zabukan da suka gabata a Najeriya sun kai 324. Masana da masu sharhi a Najeriya sun fara martani kan matakin hukumar NBC mai kula da kafafen yada labarai bayan da ta ci tarar wasu kafafen yada labaran kasar biyo bayan korafin 'yan siyasa.
Taba ka Lashe 29-03-2023
Shirin ya duba al'adun kabilar Kare-kare da ke arewacin tarayyar Najeriya.
Yan takara fiye da 50 na kalubalantar sakamakon zaben 2023
Ana ci gaba da tirka-tirka a tsakanin 'yan jam'iyyun da suka sha kaye a zaben Najeriya na 2023.
Shirin Safe
A cikin shrin za a ji cewa: Rasha ta kaddamar da sabbin hare-hare a tashar riragen ruwan Odessa da ke Ukraine, a Amurka a yau Talata Tshohon Shugaban kasar Donald Trump zai gabata a gaban kotun New York.
Me ke asalin sunan "Kanon Dabo"
Shirin Amsoshin Takardunku ya duba dalilin da ya sa ake kiran birnin Kano da ke arewacin Najeriya da sunan Kanon Dabo Tunbin Gwiwa
Anthony Joshua ya farfado da karfin gwiwa
Wasanni: Real Madrid ta yi wa Valladolid cin kacar tsohon keke, Bayern Munich ta doke Dortmund 4 da 2 a Bundesliga
Shirin Safe
Shirin ya kunshi yadda fulani makiyaya ke kokawa da yadda hukumomin jihar Anmbra ta Najeriya ke hana su watayawa da dabbobinsu a jihar. A Nijar kafofin watsa labarai masu zaman kansu ne ke taka dokokin tallace-tallace musamman na magungunan gargajiya.
Kokarin neman sasanta rikicin jam'iyyar PDP
Bayan share tsawo na lokaci cikin mummunan rikici, jam'iyyar PDP ta adawa ta dau hanyar sulhunta.
Sasanta rikicin jam'iyyar PDP
Jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya ta dau hanyar shawo kan matsalolin da suka hanata rawar gaban hantsi a siyasar kasar.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya jam'iyyar adawa ta PDP ta dauki hanyar dinke rikicin cikin gida da ya kunno mata, a Nijar sabin membobin hukumar koli mai kula da kafafen sadarwar kasar watau CSC sun sha rantsuwar kama aiki.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji martanin 'yan Nijar kan matakin gwamnatin Jamus ta na amincewa da aika karin sojoji domin bai wa sojojin kasar horo a fannin yaki da ta’addanci, a Amurka tsohon shugaban kasar Donald Trump na daf da zama tsohon shugaban Amurka na farko da doka za ta buga bisa aikata babban laifi.
Rayuwar 'yan takara bayan faduwa a zabe
Yan takarar da suka yi nasara a zabukan da suka gabata a Najeriya na ci gaba da murnar samun galaba, amma wani hali wadanda suka sha kaye a zaben ke ciki?
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Kotun kasa da kasa ta yi watsi da bukatar Iran ta cire kudadenta da Amurka ta rike, Kasashen EU sun cimma matsaya ta ninka yin anfani da makamashin da ake sabuntawa nan da zuwa shekarar 2030.
Najeriya: Martani kan karin albashi ga ma'aikata
Martanin kungiyar kwadagon Najeriya kan karin albshi
Kwankwaso ya yi watsi da batun yin katsalandan
Kwankwaso ya yi watsi da zargin da ake ma sa na son yin katsalandan a sha'anin shugabancin Kano.
Hira da Injiniya Rabiu Kwankwaso
An zargi Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso da neman yin katsalandan a shugabancin Kano
Buhari ya shawarci Tinubu ya kara wa ma'aikata albashi
Gwamnati mai barin gado a Najeriya ta shawarci sabuwar gwamnati da ta kara wa ma'aikata albashi.
Shirin Safe
Shirin na dauke da labaran duniya da rahotanni ciki har da darussan da 'yan siyasa da ba su sami damar yin nasara a zaben ba suka dauka a Najeriya.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi akruwar damuwa kan bambancin kabila da na addini da ake gani a Najeriya, abin da manya ke gargadi kan hadarinsu. 'Yan Nijar na farin ciki da ci gaba da ake tsakanin kasarsu da Mali wanda ke taimaka wa yaki da ta'addanci. Benjamin Netanyahu na Isra'ila kuwa na fuskantar bore ne daga 'yan kasar.
Amsoshin Takardunku
Ko kun san tarihin jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya? Shirin Amsoshin Takardunku.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Mataimakiyar shugaban Amirka Kamala Harris ta isa kasar Ghana a matakin farko na ziyarar da ta fara a wasu kasashen Afirka, Ukraine ta bukaci kwamitin sulhu na MDD da ya yi zaman gaggawa kan shirin Rasha na aike da makaman nukiliya Belarus.
Shirin Rana
Gwamnatin Kenya ta haramta gudanar da zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Madugun adawan kasar indiya Rahul Gandhi ya rasa kujerarsa ta majalisa bayan yanke masa hukuncin zaman gidan kaso, Shugaban kasar Brazil Lula zai fara ziyara a Chaina don tattauna huldar kasuwanci da kuma yakin Ukraine.
Matsalar bazuwar makamai a yankin tafkin Chadi
Gwamnati ta bayyana damuwa a kan yaduwar kananan makamai a tsakanin jama'a.
Shirin Yamma
A cikin shrin za a ji cewa: Bakin haure 34 sun yi batan dabo yayin da jirgin ruwansu ya nutse a teku, Gagarumar gobara ta tashi a Spaniya kuma tana ci gaba da bazuwa izuwa Gabashin kasar.
Shirin Rana
Ranar yaki da cutar tarin-fuka ta duniya, sannan ana ci gaba da zanga-zanga a Faransa sakamakon kara yawan shekaru da mutum zai yi a bakin aiki kafin yin ritaya.
Gaskiyar Magana: Yadda al'umma za ta rabauta a watan azumi
A wannan makon mun tattauna ne kan ayyukan da suka kamata mata da matasa su himmatu da su domin samun dumbin ladar da watan Azumi ke kunshe da su. Mun tattauna da Sheikh Halliru Maraya, Malamin addinin Islama a Kaduna da kuma Malama Juwairiyya Usman Suleiman, ita Malama da ke ilimantar da jama'a a jihar Bauchi a Najeriya.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi yunkurin taimaka wa gajiyayyu da gwamnati ke yi a Najeriya. A Nijar talakawa ne ke kokawa da tsadar rayuwa da ake ciki musamman cikin watan Azumi. Masana sun ce maganin manyan matsalolin da ke damun Afirka ta Yamma na a tsakanin kasashen.
Mahawara kan lafiyar Tinubu
Yan Najeriya na mahawara kan ziyarar da zababben shugaban kasar Bola Tinubu ke shirin yi a Turai.
Previous page
Page 27 of 200
Next page