You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji bitatar wasu daga cikin rahotannin da suka fi daukar hankali a nahiyar Afirka a wannan mako mai karewa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa, tattalin arzikin kasashe masu amfani da kudin euro wato "euro zone", na shirin shiga halin tasku. Akwkai sauran labarai da rahotanni da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Najeriya: An dakatar da cire tallafin mai
Gwamnatin Najeriya ta dakatar da shirin janye tallafin mai
Gaskiyar Magana: Halin da daliban Najeriya ke ciki a Sudan
Shirin na wannan lokaci ya tattauna da wata dalibar Najeriya a Sudan Fauziyya Idris, wadda ta yi nasarar komawa gida da kuma wakilin DW Mahmud Yaya Azare wanda ke a Masar kuma yake sa ido kan halin da ake ciki a Sudan.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai zargin da ake yi wa tsohon shugaban Nijar Mouhamadou Issoufou na karkata miliyoyin CFA. A Ghana ana shirya katse layukan sadarwa sama da miliyan 11. An bankado wasu makarantun Amurka da ke bayar da shaidar jabu a aikin jinya wato Nas-Nas.
Shirin yamma
A Najeriya kwararru a fanin kula da lafiya sun karfafa gwiwar amfani da nau’in abinci da ake samarwa ta hanyar inganta kwayoyin hallitar tsirai watau GMO, da suka bayyana a matsayin marar hadari,
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa: A Najeriya mayakan ISWAP sun kame wasu ma’aikatan jin kai guda biyar a yankin Ngala, a Nijar wata babbar tawaga daga kasar Benin ta gana da hukumomin kasar da nufin karfafa hulda a tsakanin kasashen biyu.
Najeriya ta kwashe daruruwan 'ya'yanta daga Sudan
Gwamnatin Najeriyar ta ce ta kwashe sama da dalibai 2000 ya zuwa kasar Masar a halin yanzu.
Gaskiyar Magana: Matsalolin rayuwa a gwamnatin da ke daf da karewa a Najeriya
Shirin ya tattauna da Kabiru Saidu Dakata da Dakta Sherrif Almuhajir, a kan tsadar rayuwar da 'yan Najeriya ke ciki, musamman a shekaru takwas na mulkin APC da ake ciki.
Shirin Safe
A jihar Katsinan Najeriya wasu matasa na korafin gaza cika alkawarin samar musu da aiki da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alkawari a lokacin yakin neman zabensa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Najeriya ta fara kwashe 'yan kasarta daga Sudan a wannan Laraba, Amurka ta yaba da gawanar da shugaban kasar Ukraine ya yi da takwaransa na kasar China.
Shirin Rana
Shirin za kunshi halin da ake ciki a Sudan da zadda iyaye a Najeriza ke fargaba kan halin da yayansu ke ciki a Sudan saboda jinkirin da ake samu wajen kwaso su.
Sudan: Najeriya ta fara kwashe 'yan kasarta
Najeriya ta fara kwashe 'yan kasarta daga Sudan a yau Laraba da nufin karesu daga kazamin fadan da ya barke.
Matashi daga karkara ya kada kakakin majalisar dokoki
Nasarar da matashi ya samu wajen kayar da kakakin majalisar dokokin jihar Yobe ta zaburar da matasa hankoron samun shiga gwamnati.
Najeriya: Karin albashi ya bar baya da kura
Malaman Jami'oi sun soki gwamnati da nuna banbanci kan karin albashi
Shirin Rana
Sojojin Najeriya ta yi nasarar kama wani babban kwamandan kungiyar boko haram a Maiduguri.
Najeriya na shirin fara kwaso 'yan kasarta daga Sudan
Za a fara kwaso daliban Najeriya daga Sudan
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Kasashen duniya na kwashe mutanensu daga Sudan yayin da ake ci gaba da lugudan wuta a kasar, ana zargin sojojin Burkina Faso da kisan fararen hula sama da 60 a kusan iyakar kasar da Mali.
Al'ummar Musulmi na bikin Sallah
Al'ummar yankin Arewa maso Gabashin Najeriya sun gudanar da Sallah Karama lafiya ba tare da an samu tashin hankali ba.
Yan bindiga sun kai hari jihar Imo
Yan bindiga sun hallaka jami'an 'yan sanda biyar a wani hari da suuka kai a jihar Imo da ke kudancin Najeriya.
Sallah Karama a arewacin Najeriya
An gudanar da shagulgulan Sallah Karama a sassan Najeriya cikin yanayi na zaman lafiya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji yadda aka gudanar da bukukuwan karamar sallah a Najeriya da Kamaru da wasu kasashen Larabawa.
Rikicin kabilanci ya barke a kudancin Najeriya
Rikicin kabilanci ya barke a birnin Yenagoa na jahar Bayelsa da ke kudancin Najeriya bayan kisan da wani bahaushe ya yi.
Rikicin kabilanci ya barke a kudancin Najeriya
Rikicin kabilanci ya barke a birnin Yenagoa na jahar Bayelsa da ke kudancin Najeriya bayan kisan da wani bahaushe ya yi.
Dandalin Matasa 20.04.2023
Shirin na musamman ne a kan yadda matasa suka shirya wa bikin Sallar Azumi na bana. Wasu daga ciki sun ce sun shirya wasu kuwa sun ce akwai kalubale da ke iya shafar hidimar.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Sojojin Sudan guda 320 da suka tserewa rikicin da ya barke a kasar sun mika kansu ga sojojin Tchadi, 'Yan ta'adda a Mali sun hallaka mutane hudu yayin harin da suka kai wa wata tawagar jami'an gwamnati.
Najeriya tana cikin katutun bashi
Najeriya tana kara shiga matsalolin bashi da gwamnati ke karba daga kasashen ketere galibi daga kasar Chaina.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duuniya, ciki har da halin da ake ciki a Najeriya bayan sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Adamawa.
Jam'iyyar PDP ta lashe kujerar gwamnan Adamawa
INEC ta sanar da Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaben jihar Adamawa.
Shirin Yamma
Wani tsohon babban jami'in diplomasiyya na Jamus, Martin Kobler ya zargi dakarun kiyayaye zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya da rashinkatabus bisa rikicin da ke faruwa a gabashin kasar Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji halin da ake ciki a Sudan a kwana na hudu da barkewar rikici tsakanin sojoji masu biyyaya ga gwamnatin da rundunar kai dauki cikin sauri ta RSF, a Najeriya gwamnatin kasar ta amince da sabuwar allurar rigakafin zazzabin tsizon sauro wanda ke kisan mutane bila'adadin a duk shekara.
NAFDAC ta amince da samar da rigakafin zazabin cizon sauro
NAFDAC ta amince da samar da rigakafin zazzabin cizon sauro .
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a Najeriya an gudanar da addu’o’i na musamman a Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno domin neman Allah SWT ya kawo sauki a al’amuran da ake ciki na rashin tsaro da karancin abinci.
INEC ta dakatar da kwamshinan zaben jihar Adamawa
Hukumar zaben Najeriya ta INEC ta ayyana dakatar da kwamishinan zabe na jihar Adamawa, Hudu Yunusa-Ari.
Amsoshin Takardunku 17.04.2023
Shin ko kun san matsayin Abuja babban birnin Tarayyar Najeriya? Kuma ko kun san abin da ya sa ake cewa babu mai neman shugaban kasar da zai iya cin zabe ba tare da ya ci Abujar ba? Ga bayanai daga masanin dokoki Barrister Mainasara Umar Kogo.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Ana ci gaba da dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnati da bataliyar RSF a Sudan, Gobarar daji ta lakume sama da Eka 950 na filaye a Faransa.
Zaben Adamawa: An yanka ta tashi
Zaben Adamawa: An yanka ta tashi
Shirin safe
A yau 'yan Najeriya ke sake komawa rumfunan zabe domin kada kuri'a a wuraren da ba a kammala zabe ba a zaben gwamnoni da 'yan majalisun dokoki da ya gudana a ranar 18 ga watan Maris
Najeriya: An karfafa tsaro a jihar Kano
An tanadi jami'an tsaro don tabbatar da doka da oda a yayin gudanar da zabukan jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: A Amirka za a gurfanar da matashin da hukumar FBI ta cafke, Saudiyya ta karbi bakuncin wani taron kasashen Larabawa a kan yiwuwar maido da dangantaka da Syria.
Darasin Rayuwa 13.04.2023
Jinkiri a zirga-zirgar sufurin jiragen sama a Najeriya ya gawurtar da har ta kai fasinjoji na kwashe tsowon lokaci suna jiran jirgin ba tare da kwakwarar hujja ba.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Rasha ta yi barazanar kawo karshen yerjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine, Mutane 24 sun mutu a Sudan yayin da wasu dubai suka tsere bayan wani rikicin kabilu a yankin Darfur.
Martani kan yanayin tsaro
Martanin jihohin Katsina da Zamfara kan Shugaba Muhamamdu Buhari na NAjeriya ya magance matsalolin tsaron kasar.
Najeriya: APC ta nemi kotu ta kori karar Peter Obi
APC ta nemi kotu da ta yi watsi da karar da Peter Obi na Labour ya shigar don kalubalantar sakamakon zaben 2023.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Rasha ta gudanar da gwajin wani makamin mai linzami mai cin dogon zango a jiya Talata, Guterres ya kira gwamnatin sojan Mali da ta hamzarta mika mulkin kasar ga fararen hula.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ji cewar a yayin da kura take kara lafawa bayan gudanar da manya zabuka a tarayyar Najeriya, wasu bayanan sirin dake fitowa daga kasar Amurka sun tabbatar da hannu na hukumar zabe wajen gazawar na'urar BVAS mai tantace masu zabe.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, A Najeriya kasa da kwanaki 50 zuwa karshen wa'adin mulkin wannan gwamnatin ta Shugaba Muhammadu Buhari, muhawara ta barke a cikin kasar bisa rawar da mulkinsa ya taka na tsawon shekaru takwas.
Na'urorin zaben Najeriya sun gaza
Bayanan siri daga kasar Amirka sun tabbatar da hannun hukumar zabe wajen gazawar na'urar BVAS mai tantace masu zabe.
Matsaloli kan zaben Najeriya
A yayin da kura take kara lafawa bayan manyan zabukan tarrayar Najeriya, wasu bayanan sirin da ke fitowa daga kasar Amirka sun tabbatar da hannun hukumar zabe wajen gazawar na'urar BVAS mai tantace masu zabe na kasar.
Taba Ka Lashe
Watan Azumin Ramadan wata ne na ibada da Musulmai bayan kwanaki 10 na Azumin yara suna tashe.
Previous page
Page 26 of 200
Next page