You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: An yi nasarar kara tsawaita yarjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine da watanni biyu, Asusun ba da lamuni da duniya ya sahale wa Ghana bashin dala miliyan dubu uku.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da martanin da mahukuntan Amurka suka mayar kan harin da aka kai wa ayarin motocin jami'an diflomassiyar kasar a Kudancin Najeriya.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotannida suka hadar a na takaddama kan jagorancin majalisar dokokin Najeriya. Wannan na zuwa ne, kwanaki kalilan gabanin rantsar da sabuwar zababbiyar gwamnati a kasar. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen ad muka saba gabatar muku a irin wannan rana.
Dangantakar harin jami'an Amirka da 'yan rajin Biafra
'Yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan IPOB ne sun bude wa ayarin jami'an jakadancin Amirka wuta a jihar Anambra,
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji daliban Najeriya da suka bar Sudan tun bayan barkewar yaki a kasar na nuna damuwa a kan makomar karatunsu.
Shirin Yamma
Kotu a kasar Tunisiya ta yanke hukuncin daure shekara guda kan Rached Ghannouchi jagoran jam'iyyar mai matsakaicin ra'ayin Islama na kasar saboda kiran 'yan sanda 'yan kama karya. Tuni jam'iyyar Ghannouchi ta kira hukuncin a matsayin abin kunya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa: Amurka ta dauki matakin lababtar da wadanda ke da hannu a kura-kurain da aka samu a zabukan Najeriya, a Ghana jam'iyyar adawa ta NDC ta tsayar da John Mahama a matsayin dan takararta a zaben shugaban kasar na shekarar 2024.
Taba Ka Lashe: 10.05.2023
Masarautar Kano ta nada sabbin hakimai a kokarinta na kyautata al'ada da riko da tsarin da magabata suka dora ta a kai.
Amirka za ta hana masu magudin zabe visa
Amirka ta haramta wa ‘yan Najeriya da suka aikata laifuffukan kawo cikas ga dimokuradiiya a zaben 2023 shiga kasarta.
Amirka za ta hana masu magudin zabe visa
Amirka ta haramta wa ‘yan Najeriya da suka aikata laifuffukan kawo cikas ga dimokuradiiya a zaben 2023 shiga kasarta.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji wata kotu a jihar Bauchin Najeriya ta aike da wani malamin addini gidan yari bisa zargin wasu kalaman rashin girmamawa ga manzon tsira.
Miliyoyin 'yan Najeriya na fuskantar barazanar yunwa
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa a kan karancin kudadden gudanarwa da ke fuskantar ayyukansu a Najeriya.
Barazanar rikicin Sudan ga Najeriya
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa a kan karancin kudadden gudanarwa da ke fuskantar ayyukansu a Najeriya a sakamakon yake-yaken Sudan da Ukraine.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai tsananin tabarbarewar halin jinkai a kasar Sudan da yadda iyalai 'yan hijira ke ciki a jihar Kaduna da ke Najeriya da yadda aikin ciyar da yara a makarantun firmare yake a Najeriyar. A Nijar ma batun masu tsere wa gidajensu a Tillaberi. Ghana kuma na fama ne da matsalar daukewar wutar lantarki.
Shirin Safe
A Najeriya kuwa, gwamnati ce ta kaddamar da shirin ciyar da yara 'yan makaranta da nufin magance gararanbar da yaran suke yi a kan tituna. A Kamaru domin jin matakin da gwamnati ke dauka yayin da ake samun karuwar hadarurruka da ke lakume rayuwar mutane a kasar.
Dambarwar rabon mukamai a majalisar Najeriya
'Yan APC a majalisar tarayya sun yi tustu kan rabon mukamai
Shirin Safe
Za a ji yadda ake taya tashar Deutsche Welle murnar cika shekaru 70 da kafuwa. A Najeriya hukmomi na ganawa da 'yan jarida kan yadda za su hada wajen magance matsalolin tsaro a kasar. A Nijar ana samun matsala ce ta yankan dabbobi a gida maimakon wuraren da hukumomi suka samar.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Wasu kasashen Turai sun yi kira da a gaggauta kawo karshen zubar da jini a Zirin Gaza, Shugaban Ghana ya kai ziyarar aiki Burkina Faso kan batun tsaron iyakokin kasashen biyu.
Yunkurin neman mukamai a gwamnatin Tinubu
Hankalin 'yan siyasa na Najeriya na karkata ga warware matsalolin kasar zuwa ga samun madafan iko a sabuwar gwamnati,
'Yan siyasa na neman mukamai a gwamnatin Tinubu
Hankalin 'yan siyasa na Najeriya na karkata ga warware matsalolin kasar zuwa ga samun madafan iko a sabuwar gwamnati,
Siyasa gabannin rantsar da Tinubu
A daidai lokacin da Shugaba Buhari ke shirin mika ragamar mulki ga Bola Tinubu, fagen siyasar Najeriya na daukar zafi.
Hadarin jirgin ruwa ya kashe yara a Najeriya
Kananan yara 15 suka nitse a ruwa yayin kuma da wasu 25 suka bata a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru.
Shirin yamma
A jihar Kanon Najeriyar, dambarwa ta kaure a tsakanin gwamnati mai ci da kuma gwamnati mai jiran gado kan zarge-zargen juna da dibar kudin gwamnati, lamarin da ya sa masana ke jan hankali kan a zauna lafiya
Najeriya: Ta'asar rashin tsaro
Hukumar Kare Kadarorin Fararen Hula ta Najeriya ta ce, kasar ta yi asarar da ta kai kusan dalar Amurka miliyan dubu 200.
Shirin Yamma
Rikicin Sudan ya halaka fiye da mutane 600 kana wasu kimanin 5,100 sun samu raunika.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji jamhuriyar Nijar kungiyar farar hula ta M62 ta kai karar tsohon shugaban kasa Mahamadou Issoufou a gaban hukumar HALCIA mai yaki da cin hanci da rashawa.
Taba Ka Lashe: 03.05.2023
Shirin ya yi nazari kan yadda ake gudanar da bukukuwa da ma hawan salla a jihar Katsina da ke Najeriya
Sakkwato: Matsalolin 'yan gudun hijira
Matsala karancin abinci, ta tilasta 'yan gudun hijra da 'ya'yansu a jihar Sakkwato da ke Tarayyar Najeriya yin bara.
Kaduna: An yi garkuwa da wasu Kristoci
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutane sama da 20 daga wani coci da ke kauyen Madallah a jihar Kaduna.
An fara kalubalantar Bola Tinubu a Najeriya
Kotunan sauraron kararrakin zabe sun fara sauraron bukatun soke zabe da aka shigar gabansu da 'yan siyasa suka shigar.
Najeriya: Kotun sauraren kararrakin zabe ta fara zama
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa ta fara zama a Abuja
Shirin Safe
A ciki za a ji kokarin yaukaka dangantakar kasuwanci tsakanin Kenya da Jamus da martani kan daure tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya da kotu a Burtaniya ta yi. Akwai ma matsalar jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga Najeriya saboda rikicin kasar Sudan.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Ambaliya ta yi ajalin akalla mutane 130 a Kudancin lardin Kivu da ke Gabashin Kwango, Sojojin Nijar sun hallaka 'yan ta'adda shida tare da kame wadansu 19 a yankin Tillabery dake Yanmacin kasar.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa gamnatin Nijar ta kulla wata sabuwar yarjejeniyar hakar makamashin karfen Uranium da wani kamfanin Orano na Fransa, har nan da wasu shekaru 17 masu zuwa, masana na ci gaba da diga ayar tambaya kan masu goyoyn bayan bangarorin da ke yaki da juya.
Gaskiyar Magana: Bukatar a duba kwakwalwar daliban Najeriya
Shirin na wannan lokaci ya tattauna ne da wata dalibar Najeriya a Sudan Maimuna Mohammad Aliyu, wadda ta yi nasarar komawa gida da kuma Sha'aban Ibrahim Sharada, dan majalisa a tarayyar Najeriya a kan halin da ake cikin na kwaso daliban kasar daga Sudan da ake fama da rikici.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, manoma a jihar Kadunan Najeriya sun bukaci gwamnati kan ta kara inganta tsaro a dazukan jihar domin dakile masu garkuwa da mutane. 'Yan gudun hijira a Malawi na neman daukin gwamnatin kasar.
Ekweremadu zai shafe shekaru 10 a kurkuku
Kotu a birnin London ta yanke wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya hukuncin zaman gidan kaso.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Shugaba Biden na Amurka ya yi kashedin ladabtar da bangarorin da ke gwabza fada a Sudan muddin ba su ajiye makamai ba, 'Yan sandan Beljiyam sun cafke wasu 'yan kungiyar IS bakoye.
INEC za ta ladabtar da wadanda suka saci akwati
Hukumar zaben Najeriya ta shirya hukunta mutanen da suka saba dokar zaben kasar da ya gabata.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta ce tana shirin hukunta sama da mutane 774 da ake zargi da aikata laifuka a zaben kasar.
An kwaso rukunin farkon 'yan Najeriya daga Sudan
'Yan Najeriya da suka tserewa rikicin Sudan sun isa gida.
Barazanar 'yan siyasa ga 'yan jaridar Najeriya
'Yan jaridar Najeriya na nuna damuwa a game da yadda wasu 'yan siyasar kasar ke musu barazana a kan aikinsu.
Shirin Safe
A cikin shirn za a ji a Najeriya manazarta a kan harkokin siyasa sun fara sharhi a kan yadda rikicin kasar Sudan ka iya shafar kasashe da dama.
Shirin Rana
A cikin Shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da halin da ake ciki a rikicin da ake fama da shi tsakanin sojoji da 'yan aware a yankin da ke magana da Turancin Ingilishi na kasar Kamaru. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Sabbin 'yan malisa na shirin fara aiki
Shirin kafa mulki cikin yanayin rashin kudi da dimbin bashi a Najeriya.
Haramta taliyar indomi a Najeriya
Hukumar NAFDAC ta fara wani bincike kan zargin cewar akwai hadari ga cimakar taliyar Indomi.
Takaddamar kwaso mutane daga Sudan
Sarkakiyar da ke tattare da aikin kwaso ‘yan Najeriya 5,500 ya daurewa mutane kai.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi halin da ake ciki a Sudan da rashin tasirin mata a siyasar Najeriya da tallafin da Japan ta bai wa Nijar domin bunkasa noman kayan abinci.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Yaki ya yi kamari a Sudan yayin da aka shiga mako na uku da barkewar rikicin kasar, Majalisar Dinkin Duniya za ta yi zama na musanman domin tattauna makomar Afghanistan karkashin ikon Taliban.
Shirin Rana
An jinkirta gudanar da kidaya na sanin yawan mutane da aka tsara a Najeriya
Previous page
Page 25 of 200
Next page