You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Matashi mai nakasa da ya yi gida a sana'ar faci
Wani matashin mai bukata ta musamman a jihar Katsina ya kama sana'ar faci maimakon bara.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji kungiyar ECOWAS ta yi amfani da wani taron kasuwanci da hada-hadar kudi da ya gudana a Accra na kasar Ghana wajen bijiro da batun samar da kudi na bai daya na Eco.
Shirin yamma
Sanarwar dakatar da sayar da kadarorin gwamnatin jihar Kano da tsohuwar gwamnatin jihar ta Abdullahi Umar Ganduje ta yi na ci gaba da jawo cece-kuce a tsakanin al'ummar Kanon.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi kokawar da 'yan Najeriya ke yi game da karancin man fetur bayan sanarwar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu game da janye tallafin mai. 'Yan Nijar 'yan na bayyana fatansu ga sabuwar gwamnatin Najeriya da kuma matsin lambar kasashen duniya kan Yuganda da ta samar da dokar hukunta masu neman jinsi.
Za a dawo da kayan tarihin Benin
Jamus za ta dawo Najeriya da kayan tarihi
Najeriya: Dogayen layuka a gidajen mai
Najeriya: Sabuwwar gwamnati ta cire kudaden tallafin mai
Shirin Safe
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a Najeriya bayan rantsar da sabuwar gwamnati a karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Nijar da Najeriya sun kashe 'yan ta'adda
Rundunar hadin gwiwar Najeriya da Nijar sun yi nasarar halaka akalla mayakan jihadi 55 a yayin wani samamen hadin gwiwa.
Tinubu: Zan dama da mata da matasa
Bola Ahmed Tinubu ya lashi takobin yin aiki da mata da matasa
Shirin Yamma
Bayan Labaran Duniya shirin ya duba mahimman batutuwa da suka dauki hanakalin al'ummar Najeriya a jawabin sabon shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu.
Shirin Rana.
A cikin shirin za aji Sabon shugaban Najeriya ya sha rantsuwar kama aiki a yau, Bola Ahmed Tinubu, ya yi wa 'yan kasar alkawari cewa zai yi jagoranci ba tare da sanya san rai ko son zuciya ba.
Shirin Rana
Gwamnatin Ukraine ta sanar da cewa sojojinta na sama sun yi nasarar dakile wani gagarumin hari na jirage marar matuka da Rasha ta kai wa birnin Kiev fadar gwanmatin kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Al'ummar Turkiyya sun fara kada kuri'ar zaben shugaban kasa zagaye na biyu, China ta kaddamar da jirgin saman jigilar fasinja na farko da kasar ta kera.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Wani kazamin hadarin mota ya yi ajalin mutane 16 a Kamaru, Mutane biyu sun mutu a Habasha yayin zanga-zagar adawa da rusa wani masallaci.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, Kotun kolin kasar ta yi watsi da karar da jamiyyar adawa ta PDP ta shigar kan zababben mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima. a Jamhuriyar Nijar matasa na shiga wadanda ke tafiya kasar Libiya ci rani dawowa gida da tabin hankali.
Rabuwar kawuna a Najeriya na kara yawaita
A cikin bakar gabar gado ta sama da shekaru 50, aka gudanar da zabukan Najeirya a watan Fabrairun da ya gabata.
Gaskiyar Magana: Sharholiya a gwamnatin Shugaba Buhari
A wannan makon shirin ya duba yadda rayuwar matasa ta kasance a mulkin Shugaba Buhari na Najeriya, inda ake zargin ya gudanar da gwamnati mai cike da sharholiya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa Hukumar kare hakkin bili'Adama ta Amnesty International, ta bukaci gwamnati mai jiran gado a Najeriya ta tabbatar da cewa kamfanin man Shell ya biya dukannin diyya na yankin Niger Delta. A Nijar, ana nuna damuwa kan matasan da ke zuwa cirani kasar Libiya ke komawa da tabin hankali.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji shekaru 60 da suka gabata aka kafa kungiyar hadin kan Afirka OAU, kafin daga bisani a sauya mata suna zuwa kungiyar Tarayyar Afirka AU.
Sauyin Mulki a Najeriya
Duk shekaru hudu ake zabe a Najeriya inda ake sauya mulki kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar ya tanada.
Dandalin Matasa: Rawar matasa a siyasar Najeriya
A Najeriya, matasan da suka shiga harkokin zabe sun karu idan aka kwatanta da shekarun baya. Amma wasu me ya hana su taka rawar gani a fada a bana?
Shirin yamma
A Najeriya, Majalisar Dinkin Duniya ta bude wata cibiya da nufin yin bincike kan ayyukan Yan bindiga a jihar Katsina tare kuma da nazari kan matsalar tsaron da hanyoyin magance ta.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa: Majalisar dokokin Najeriya ta amince da wani kudurin doka da zai samar da dan takara mai zaman kansa a tsarin zabe, a Nijar ana taron hukumomin kare hakkin dan Adam na kasashe uku da suka hadar da Nijar da Mali da Burkina Faso.
Binciken ayyukan 'yan bindiga a Katsina
An bude cibiyar bincike, kan hare-haren 'yan bindiga a jihar Katsina, domin nemo mafita kan matsalar tsaro.
Borno: 'Yan gudun hijira cikin kunci
Ana kara samun yara de ke fama da karancin abinci mai gina jiki a Najeriya, inda ake fargabar za su kai miliyan biyu.
Samun dan takarar indefenda a Najeriya
Amincewa da kudurin dokar samun dan takara mai zaman kansa a tsarin zaben Najeriya, wanda bai tsaya karkashin jam'yya.
Daukar mataki kan barayin waya a Kano
Masana sun bayyana matakin daukar doka a hannu a kan barayin waya, inda suka ce hakan ka iya zama barazana ga tsaro.
Sauraron shari'a kan zaben shugban kasa
Kin amincewa da bukatar jam'iyyun adawar Najeriya, na yada zaman kotun sauraron kara kan zaben shugaban kasa.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta ce ta bar wa Allah zabi, bayan kotun sauraren korafe-korafen zabe ta yi watsi da bukatar 'yan adawa na yada shari'ar kalubalantar zaben Bola Tinubu kai tsaye ta kafafen yada labarai. Shugaban gidauniyar nan ta Mo Ibrahim ya bukaci kasashen duniya su kawo wa kasar Sudan dauki.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji Majalisar Dinkin Duniya ta kadammar da wani sabon shiri a jihar Bornon Najeriya domin kula da tubabbun mayakan Boko Haram da suka mika wuya.
Shirin Yamma
Dakarun Rasha da kuma sojojin hayar kasar Wagner, sun bayyana kwace iko da birnin Bakhmut, sai dai kuma a gefe guda Ukraine ta yi ikirarin cewa sojojinta na ci gaba da fafatawa.
Shirin Rana
22 ga watan Mayu ne ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin tuni da zamantakewar halittu da tsirrai na daron kasa da na cikin ruwa.
An kaddamar da matatar man Dangote a Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya kaddamar da matatar man fetur ta Dangote a Ijebu Lekki a birnin Legas.
An kaddamar da matatar man Dangote a Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya kaddamar da matatar man fetur ta Dangote a Ijebu Lekki a birnin Legas.
Abu Namu 22.05.2023
Shirin ya dubi yadda mata ke bayar da tasu gudummuwa a harkokin noma domin kara harkokin arziki a kasar Hausa.
Amsoshin Takardunku 23.05.2023
Shin ko kun san dalilin da ya sa ake yi wa Kano kirarin Dabo birni? A kasance da masanin tarihi Ibrahim Ado Kurawa.
Shirin Safe
A cikin za a ji cewa: Jami'an tsaron Izra'ila sun hallaka Falasdinawa uku a Arewa da kogin Jadan, Manyan habsoshin sojan Sudan biyu da ke kokawar iko sun amince a tsagaita buda wuta daga wannan Litinin.
Shirin Safe
Bayan Labaran Duniya akwai shirin Afirka a mako.
Rikicin Sudan cikin jaridun Jamus
Jaridun Jamus sun mayar da hankali, kan yunkurin kasashen nahiyar Afirka na sulhunta Rasha da Ukraine.
Bello Matawalle na dab da shiga komar EFCC
Cece-kuce tsakanin gwamnan Zamfara Bello Matawalle da hukumar EFCC, ya janyo mayar da martani a jihar.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar, gwamnatin kasar ta cimma sabuwar yarjejeniya da Jamus kan tallafin kudi domin samar da horo ga jami'an tsaro a kasar. A Najeriya kuwa, likitocin da ke yajin aiki sun ce ko a jikinsu kan ga barazanar ministan kwadagon kasar ya yi na maye gurbinsu da likitocin haya.
Gaskiyar Magana: Muhimmancin rage tsadar aure a arewacin Najeriya
Shirin wannan lokaci zai tattauna ne da wasu matasan arewacin Najeriya Khalifa Muhammad Yahya da Malama Sadiya Nasir a game da kokarin sassauta kudaden hidimar aure. Wannan ya zo ne bayan gwamnati a Sokoto ke nemam samar da dokar da a hukumance za a takaita kashe dukiya lokacin auren.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa, jami'an tsaro a Najeriya sun sanar da cafke mutane biyu cikin wadnada ake zargi da kai har kan jami'an ofishin jakadancin Amurka a jihar Anambra. Akwai sauran labarai da rahotanni da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Fargabar yunwa a Najeriya
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana fargabar kan barazanar yunwa a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.
Fargabar yunwa a Arewa maso Gabashin Najeriya
Majalisar Dinkin Duniya ta hango barazanar yunwa a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.
Mutane da dama sun halaka a Plateau
Mutane da dama sun halaka a rikicin da ya kunno kai tsakanin manoma da makiyaya a jihar Plateau da ke Najeriya.
Nijar da EU na neman ja wa ta’addanci birki a Sahel
Kasashen Afirka sun sake zama don yin nazari kan matsalar tsaron da ta addabi yankin Sahel.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: An yi nasarar kara tsawaita yarjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine da watanni biyu, Asusun ba da lamuni da duniya ya sahale wa Ghana bashin dala miliyan dubu uku.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da martanin da mahukuntan Amurka suka mayar kan harin da aka kai wa ayarin motocin jami'an diflomassiyar kasar a Kudancin Najeriya.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotannida suka hadar a na takaddama kan jagorancin majalisar dokokin Najeriya. Wannan na zuwa ne, kwanaki kalilan gabanin rantsar da sabuwar zababbiyar gwamnati a kasar. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen ad muka saba gabatar muku a irin wannan rana.
Previous page
Page 24 of 200
Next page