1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu 22.05.2023

Ramatu Garba Baba M. Ahiwa
May 22, 2023

Shirin ya dubi yadda mata ke bayar da tasu gudummuwa a harkokin noma domin kara harkokin tattalin arziki a kasar Hausa. Matan yankunan karkara suna ma hadawa da kiwo.

https://p.dw.com/p/4RfQx