SiyasaShirin Safe: 29.05.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLateefa Mustapha Ja'afar05/29/2019May 29, 2019A cikin shirin zaku ji cewa kungiyar kare hakkin dan Adam ta kasa da kasa Amnesty International, ta zargi dakarun sojan kasar Bama wato Myanmar da aikata sababbin laifukan yaki a jihar Rakhine da ke kasar ta Bama. Akwai sauran labarai da rahotanni.https://p.dw.com/p/3JNmGTalla