You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Shirin Rana 25.03.2024
Shirin Rana 24.03.2024
Sojoji sun kore alkaluman farko na sakin daliban Kuriga
Ma'aikatar tsaron Najeriya ta ce daliban Kuriga 137 suka shaki iskar 'yanci sabanin sanarwar farko na sakin dukkansu.
Shirin Safe 24.03.2024
Shirin Safe 24.03.2024
An saki dukkan daliban Kuriga da aka sace a Najeriya
Gwamnan jihar Kaduna a Najeriya Uba Sani ya tabbatar da sakin dukkan daliban nan 287 da ’yan bindiga suka sace a Kuriga.
Najeriya: An sun ceto yaran da aka sace a Sokoto
An ceto yara 16 da mace daya, wadanda aka sace su a jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya
Shirin Rana 23.03.2024
Shirin Rana 23.03.2024
Shirin Safe 23.03.2024
Shirin Safe 23.03.2024
Shirin Yamma 22.03.2024
Shirin Yamma 22.03.2024
Mutane da dama sun mutu sakamakon harin 'yan bindiga a Neja
'Yan bindiga sun shiga kasuwar Madaka a jihar Neja tare da bude wuta, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutane da dama.
Bude iyakar Nijar da Najeriya, farin cikin 'yan kasuwa
A Nijar 'yan kasuwa da masu yaki da tsadar rayuwa na nuna gamsuwa da matakin bude iyakar kasar da Najeriya.
Gaskiyar Magana: Garkuwa da mutane ta sake dawo da karfinta a Najeriya
A wannan makon mun tattauna kan yadda satar mutane ta sake kunno kai a arewacin Najeriya, inda Dr. Kabiru Adamu, masanin tsaro a kasar ya yi mana fashin baki.
Tinubu ya dakatar da tafiye-tafiyen jami'an gwamnati
A ci-gaba da lalubo hanyar ceto tattalin arziki, ShugabaTinubu ya haramta wa jami'an gwamnati yin tafiya na watanni uku
Bambancin ra'ayi kan rashin bude wasu iyakokin Nijar
Matakin ci gaba da rufe iyakar Nijar na jefa talakawa cikin kuncin rayuwa in ji wasu, yayin da wasu ke ganin dacewar sa
Shirin Safe 21.03.2024
Shirin Safe 21.03.2024
Najeriya ta shirya hukunta masu daukar nauyin ta'addanci
Najeriya na shirin gurfanar da wasu mutane da kamfanoni har 15 bisa zargin samar da kudade ga masu ta'adda.
Shirin Safe 20.03.2024
Shirin Safe 20.03.2024
Shirin Rana 19.03.2024
Dabi'ar sace-sacen mutane na kara kamari a Najeriya
Sau takwas ne aka sace mutane cikin wata guda a Najeriya, duk da fasahohin zamani a fannin tsaro da gwamnati ta mallaka.
Satar mutane na kara samun gindin zama a Najeriya
Acewar AFP sama da mutum 87 aka sace a jihar kaduna, sama da mako guda da sace 'yan makarantar Kuriga a dai jihar.
Shirin Yamma 18.03.2024
Shirin Yamma 18.03.2024
Martani mai zafi kan kisan sojoji a Delta
Shugaba Bola Tinubu ya baiwa sojan Najeriya damar zakulo wadanda ke da alhakin hallaka wasu sojoji 16 a Delta.
Sojojin Najeriya sun musanta kai harin ramuwar gayya Delta
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ba wa dakarun kasar umarnin bankado wadanda ke da hannu a kashe sojoji 16 a Delta.
Shirin Yamma: 17.03.2024
An ceto daliban jami'ar Gusau biyar daga hannun 'yan bindiga
Gwamnatin jihar Zamfara ta kubutar wasu daga cikin daliban jami'ar Gusau da aka sace
Sojojin Najeriya 16 sun halaka a jihar Delta
Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da mutuwar sojojin kasar akalla 16 sakamakon far musu da aka yi a jihar Delta.
Shirin Safe 17.03.2024
Shirin Safe 17.03.2024
Shirin Yamma: 16.03.2024
Shirin Rana 16.03.2024
Shirin Rana 16.03.2024
Shirin Safe 16.03.2024
Shirin Safe 16.03.2024
Shirin Yamma 15.03.2024
Shirin Yamma 15.03.2024
Shirin Rana 15.03.2024 19
Damuwa game da garkuwa da mutane a Najeriya
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa tare da neman ganin an yi bincike game da garkuwa da mutane a arewacin Najeriya.
NNPC: Matatar mai ta Fatakwal za ta koma aiki
Matatar mai ta Fatakwal za ta fara aiki
Dandalin Matasa 14.03.2024
Shirin ya duba al'adar "Ramadan Basket" da ke sa masoyi gaggwanje masoyiyarsa da kayan shan ruwa a Azumin Ramadana.
Tinubu ya yi watsi da biyan kudin fansa ga 'yan fashi
Gwamnatin Najeriya ta ce mai yiyuwa ta yi amfani da karfi wajen kubutar da mutanen da ake sace maimakon biyan fansa.
Shirin Yamma 13.03.2024
Najeriya ta bude iyaka da Jamhuriyar Nijar
Bayan share tsawo na lokaci ana takun saka, gwamnatin Najeriya ta bude iyakokinta da kasar Jamhuriyar Nijar.
Badakala a majalisar dattawa ta Najeriya
Sabuwar badala a majalisar dattawa ta Najeriya game da cushe cikin kasafin kudin kasar.
Hisbah tana keta hakkin dan Adam
Martani kan kamen Gandaye a Kano da ke Najeriya abin da masana a fannin shari'a ke cewar keta hakkin dan Adam ne.
Shirin Rana 13.03.2024
Shirin Yamma 12.03.2024
Shirin Yamma 12.03.2024
MACBAN: Gyaran tarbiyya da yaki da yaduwar makamai
Shugabannin Fulani a Najeriya sun himmatu gyaran tarbiyyar yayan Fulani da yaki da shan miyagun kwayoyi
MSF: Yunwa na barazanar halaka yara a Najeriya
Yunwa na neman zama ajalin kananan yara a jihohin arewacin Najeriya in ji kungiyar likitoci ta MSF
Sojojin Najeriya sun lashi takobin kubutar da daliban Kuriga
Sojoji sun shiga dazuka domin kubutar da daliban Kuriga sama da 300 da 'yan bindiga suka sace su a Kaduna da ke Najeriya
Barazanar tsaro ga makarantu
Ana ci gaba da fuskantar barazanar tsaro ga makarantu a jihohi da dama na Najeriya sakamakon matsalolin tsaron kasar.
Amsoshi Takardunku 09.03.2024: Tarihin Zabarmawan Najeriya
Shirin Rana 11.03.2024
Shirin Safe 11.03.2024
Shirin Safe 11.03.2024
Kokarin ceto daliban da aka sace a Kaduna
Al'ummar garin na Kuriga da ke jihar Kaduna a Najeriya, sun bukaci a samar musu da da tsaro na din-din-din a yankin.
Previous page
Page 7 of 200
Next page