You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Lafiya Jari 05.03.24
Cutar kuturta tana daga cikin cutukan da suke da wuyar sha'ani da tsadar jinya.
Darasin Rayuwa 06.03.2024
Nadama wani yanayi da 'dan adam kan shiga ciki da zarar ya aikata wani abu cikin fushi
Shirin Rana 08.03.2024
Gaskiyar Magana: Albarkacin Ranar Mata ta Duniya
Albarkacin Ranar Mata ta Duniya, shirin Gaskiyar Magana (08.03.2024) ya tattauna bukatar dafa wa mata domin cimma muradunsu da ba da gudumawa a harkokin rayuwar yau da kullum.
Shugaba Tinubu ya bayyana takainsa a kan sace dalibai
Najeriya: Gwamnati ta ba da umurnin ceto daliban da aka sace
Shirin Safe 08.03.2024
Shirin Safe 08.03.2024
Shirin Rana: 07.03.2024
Katsina: Noman dankali a gida
Wayar da kan dalibai da malaman makarantun sakandiren 'yan mata, yadda ake noman dnkalin Turawa a cikin buhu a Katsina.
Taro kan matsalolin Najeriya a Kaduna
Kammala taron neman hanyoyin magance bala'in talauci da tabarbarewar tsaro a Najeriya.
Matan da aka sace a jihar Borno sun zarta 100, in ji hukuma
Wasu majiyoyi sun nunar da cewar adadin mata da suka bace a karkarar Ngala da ke jihar Bornon Najeriya sun tasamma 100
Shirin Safe 07.03.2024
Shirin Safe 07.03.2024
Shirin Yamma
Tsohon shugaban Najeriya ya nemi kyautata mulki a Afirka
Tsohon shugaban Najeriya ya bayyana bukatar kasashen Afirka su fito da tsarin dimukuradiyya irin na nahiyar.
Yadda Sojoji ke wasannin don rage damuwa
Bayan fafatawa a fagagen fama hukumar kula da jami’an tsaro na Sojoji kan shirya wani lokaci da Sojojin da ke yaki da iyalansu za su yi wasanni domin rage damuwar da tashin hankalin sakamakon yaki da suke yi. Sojojin kan hadu da iyalansu su yi wasanni gami shakatawa da raye-raye da wake-wake gami da tande-tande wanda aka yi imanin yana taimaka musu wajen dawo da nitsuwa da tunanin su.
Yadda Najeriyya ta ci moriyar hulda da kasar Jamus
Gwamnatin Jamus ta ware makudan kudade domin tallafa wa Najeriya ta fannomni da dama ciki har da na wutar lantarki da layin dogo. Duk wannan a cikin wani yanayi na kyakyawar huldar da ke tsakanin kasashen biyu. A tattaunawar da ya yi da DW, ministan harkokin wajen Najeriya Amb Yusuf Maitama Tuggar, ya bayyana muhimman tsare-tsaren da kasashen biyu suka cimma ta fannonin diflomasiyya
Yaki da cutar kyanda
Iyaye sun garzaya zuwa asibitoci domin duba yara da ake tunanin sun kamu da cutar kyanda a jihar Kano da ke Najeriya.
Shirin Rana 06.03.2024
Shirin Safe 06.03.2024
Shirin Safe 06.03.2024
Najeriya na ci gaba da haka rjiyar bashi
Mahukuntan Najeriya, na kara kusantar wani sabon rikicin bashin da ke neman rikidewa zuwa tarnaki.
Taba Ka Lashe: 28.02.2024
Shirin Taba Ka Lashe kan Bikin Kalankuwa na Kanival a yankin kudancin Najeriya.
Shirin Rana: 05.02.2024
Sulhun Daurawa da gwamnan Kano
Shugaban Hukumar Hisba a Kano da ke Najeriya, ya koma bakin aikinsa bayan sun yi sulhu da gwamnan jihar.
Shirin Yamma 04.03.2024
Shirin Yamma 04.03.2024
Shirin Rana 04.03.2024
Shirin Rana 04.03.2024
Cece-kuce kan raba gari da kochin Super Eagles Jose Peseiro
Mai horas da 'yan kwallon kafa na Najeriya Jose Perseiro ya raba gari da Super Eagles bayan da kwantiraginsa ta kare.
Soke izinin canji: neman gyara ko kassara sana'a?
Kasuwannin canjin Najeriya sun zargi babban banki CBN da neman rusa su, bayan soke kashi 70 % na kamfanonin da ke harkar
Shirin Rana 01.03.2023
Shirin Yamma 01.03.2024
Shirin Yamma 01.03.2024
Tinubu ya zargi siyasantar da aikin kwadago
Ana shirin raba gari tsakanin Kungiyar Kwadagon Najeriya da ke saurin fushi da gwamnatin kasar da ke nunin yatsa.
Zangar-zangar tsadar rayuwa a Najeriya
Lagos cibiyar kasuwanci an shiga zanga-zangar tsadar rayuwa da kungiyar kodago ta kasa ta kira saboda mawuyacin hali.
Gaskiyar Magana: Duba wayoyin juna a tsakanin ma'aurata.
Dandalin Matasa: 29.02.2024
Najeriya: Kalubalen ma su ajiya a bankuna
Bankunan na shirin rufe miliyoyin asusun ajiya a Najeriya sakamakon cikar wa'adin babban bankin kasar CBN.
Najeriya:'Yan kwadago sun dakatar da zanga-zanga
NLC ta bai wa gwamnatin Najeriya wa'adin makwanni biyu
Kungiyar NLC a Najeriya ta jingine yajin aiki
Jaridun Najeriya sun rawaito cewa kungiyar kwadagon kasar ta NLC ta jingine yajin aiki tare da jaddada nasara.
Shirin Safe 28.02.2024
Shirin Safe 28.02.2024
Taba Ka Lashe: 14.02.2024
Bikin taushen fage da dubban al’ummar garin Tsangaya da ke karamar hukumar Albasu a jihar Kano da ke Najeriya
Shirin Rana 27.02.2024
Shirin Safe 27.02.2024
Wanene bawa tsakanin Barebari da Fulani?
Faifen bididoy kan bikin al'adun Kabilar Kanuri na duniy karo na farko, wanda aka gudanar a jihar Bornon Najeriya.
Ba ta sauya ba a kan iyakokin Nijar
Har yanzu babu wani sauyi a fannin zirga-zirga na shige da fice a kan iyakokin Jamhuriyar Nijar da Benin da ma Najeriya.
Shirin Rana: 26.02.2024
ECOWAS ta dage wa Nijar takunkumi
Najeriya za ta mayar wa da Nijar wutar lantarki
Lauyoyin Bazoum sun bukaci ECOWAS ta nemi sakinsa
Lauyoyin Bazoum sun bukaci ECOWAS ta nemi sakinsa
Shirin Yamma 23.02.2024
Shirin Rana 23.02.2023
Shirin Rana 23.02.2023
Gaskiyar Magana: Ceto darajar naira a Najeriya
Kawunan 'yan kodagon Najeriya sun rabu
Kungiyar TUC ta manyan ma'aikatan Najeriya, ta zargi 'yar uwarta ta NLC da yin gaban kanta wajen yin zanga-zanga.
Almajiran Shiekh Al-Zakzaky na murnar dawowarsa
Sheikh Ibraheem Yaqoub Al-Zakzaky ya koma gida Najeriya, bayan jinya da ya yi a kasar Iran.
Shirin Safe 22.02.2024
Shirin Safe 22.02.2024
Previous page
Page 8 of 200
Next page