You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Ko kun yi wa juna hidimar Salla a bana?
Shirin na wannan lokaci ya tattauna ne a kan yadda ake kokawa a kan wasu matasa da kan kauce yi wa juna musayar kyauta a lokacin bukukuwan Salla.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi martani 'yan Najeriya game da umarnin CBN na fara amfani da sahfukan sada zumuntan kwastomomin bankunan kasuwancin kasar. Akwai sharhi kan tabarbarewar tsaro a Afirka. Majalisar dokokin Ghana kuma ta damu da barazanar na'urorin zamani masu kaifin basira ga guraben ayyuka.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na cin zarafin tsofaffi a Najeriya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Najeriya ba ta rabu da rikice-rikice ba
Bayan kisshe kudi da bata lokaci har yanzu dai, Najeriya tana ruwa cikin batun zaman lafiya a duniya baki daya.
Tashin hankali na tasiri a Najeriya
Bayan kisshe kudi da bata lokaci har yanzu dai, Najeriya tana ruwa cikin batun zaman lafiya a duniya baki daya.
Ganda na samun karbuwa a Najeriya
Cimakar Ganda na samun karbuwa ga dumbin al'umma a sassan Najeriya, duk da gargadin likitoci kan illolin da ke ciki.
Shirin Safe
Adadin wadanda suka halaka a yayin harin da Rasha ta kai a birnin Kramatorsk na Ukraine na karu izuwa mutum 12, Mutane biyu sun bakunci lahira yayin musayar wuta a gaban karamin ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Jeddah na Saudiyya.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Sabon shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya gudanar da sallar idin babbar salla a jiharsa ta Lagos. Wata sabuwar kididdigar zaman lafiya ta duniya, ta gano cewar mace-macen da ake fuskanta a rikice-rikice a duniyar sun zarta na wadanda aka taba gani a baya a wannan karni.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da na tsananin talauci da Najeriya ta afka a watanni shida na farkon wannan shekara ta 2023 da muke ciki. Akwai sauran rahotanni da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Yadda babbar Salla ta gudana a sassan duniya
Musulman kasashen duniya suna ci gaba da bukukuwan Sallar layya da yanka dabbobi kamar yadda addinin Islama ya tanada.
Shirin Safe
Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya matsar da ranar yin kuri'ar amincewa da janye sojojin kiyaye zaman lafiya daga Mali, Hukumomin Taiwan sun ce an hango jiragen ruwan yakin Rasha guda biyu suna sintiri a gabar ruwan tsibirin.
Shirin Yamma
Shugaba Vladimir Putin na Rasha a karon farko ya tabbatar da cewa gwamnati take biyan kudin tafiyar da sojojin haya na kamfanin Wagner wadanda suka yi bore a karshen mako.
Wankin babban bargo ga zabukan Najeriya
Masu sanya idanu na Kungiyar Tarayyar Turai a babban zaben Najeriya suka ce dimukuradiyyar kasar na fuskantar koma baya
Wankin babban bargo ga zaben Najeriya
Masu sanya idanu na Kungiyar Tarayyar Turai a babban zaben Najeriya suka ce dimukuradiyyar kasar na fuskantar koma baya
Taba Ka Lashe 27.06.2023
Zumunci ya samu koma baya a kasar Hausa sabanin shekarun da suka gabata ba. Me ya haifar da hakan? Kuma ina mafita?
An kara kudin wutar lantarki a Najeriya
Ana kallon kallo a tsakanin 'yan kwadago da gwamnatin Njaeriya, game da karin farashin lantarki da kaso 40 cikin 100.
Shirin Yamma
Rikicin Sudan ya yi kamari a yankin Darfur inda fararen hula 12 suka halaka a wannan Lahadi, Mayakan al-Shebab sun halaka fararen hula 15 a Gabashin Kenya.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi zargin yunkurin juyin mulki a Rasha. Da matsalolin da masu bukata ta musamman ke gani bayan janye tallafin man fetir a Najeriya. 'Yan jihar Katsina na korafi kan nade-naden manyan sakatarorin gwamnati da gwamnan jihar ya yi. A Nijar kuwa matasa ne suka soma kintsa wa shagulgulan naman Sallar Layya.
Shirin Yamma
Kungiyar likitoci a Ingila na shirin tsunduma wani gagarumin yajin aiki, Kayan agaji sun makale a Sudan sakamakon barin wutar da ake ci gaba da yi.
Boko Haram ta kashe masu zuwa itace
Mahara sun kashe matasa da dama a Borno da ke arewacin Najeriya
Najeriya: Rashin mutumta hakkin dan Adam
Wani rahoto na kungiyar da ke yin nazari kan kare hakkin dan Adam a kasashen duniya, ya ce samun koma-baya Najeriya.
Ta'addanci a Afirka cikin jaridun Jamus
Halin da ake ciki a Yuganda da Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango da Sudan na cikin abubuwan da jaridun Jamus suka duba.
Dalibi mai wankin mota a Katsina
Dalibin jami'a a jihar Katsina na yin sana'ar wankin mota domin rufa wa kansa asiri da kuma biyan kudin makaranta.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, kungiyar Amnesty International na neman a dauki matakin gaggawa domin kawo karshen gallazawa daliban makaranta ta hanyar horo mai tsanani. Za kuma a ji yadda kasar Libiya ta tasa keyar gomman 'yan Najeriya zuwa gida da nufin tsananta dokoki kan bakin haure.
Yunkuri na gyara dabi’un matasa
Shirin Dandalin Matasa ya duba matakin jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya na fara wani yunkuri na gayara dabi’un matasa.
Kare yara 'yan makaranta a Najeriya
Cin zarafin yara 'yan makaranta matsalar kan kai ga mutuwar wasu daga ciki. Matsalar ta dai yanzu tana karuwa.
Kare yara 'yan makaranta a Najeriya
A Najeriya kungiyar kare hakin jama'a ta Amanesty International ta bayyana bukatar daukan matakan gaggawa domin shawo kan matsalar galazawa yara dalibai.
Shirin Yamma
Kungiyar likitoci na gari na kowa MSF ta yi shelar karancin kayan agaji a Arewacin Lardin Kivu dake Kwango, Mutane 15 sun halaka a Iran sakamakon ta'ammali da gurbatacciyar barasa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, sabon Sefeta Janar na 'yan sandan kasar ya yi ikrarin yin aiki ba dare ba rana wajen kakkabe masu aikata miyagun laifuka a kasar. A Nijar kuma, gwamnatin kasar ce ta samu tallafi domin inganta noman tumatir a kasar.
Najeriya: Cibiyar bai wa mata horo
Wata matashiya a katsina, ta kafa cibiyar sauraren koke-koken da koyar da mata dabarun kare kansu.
Bukatar bai wa matasa ilimin kimiyya
Bill Gates ya bukaci gwamnatocin kasashe ma su tasowa, kan su ware makudan kudi domin bai wa matasa ilimi.
Shirin Safe
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da samun tallafin kudi daga kasar Italiya domin bunkasa noman tumatiri a wasu yankunan kasar.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan kammala taron 'yan jaridu na duniya da tashar DW ke shiryawa duk shekara wato Global Media Forum. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shirin Rana
'Yan Najeriya na martani kan garambawul din da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya wa sashin tsaron kasar, Tunusiya da Jamus sun cimma yarjejeniyar kare hakkin bakin haure.
Ana yaba wa Tinubu da sauya hafsoshin tsaro
Al’ummar arewa maso gabashin Najeriya na martani kan sauyin manyan hafsoshin tsaro inda suke cike da fatan samun sauki.
Shirin safe
A cikin shirin kun ji cewar kasashen duniya sun yi alkawarin bayar da dala miliyan dubu da 500 don taimaka wa Sudan.
Abu Namu 19.06.2023
Batun rawar da 'yan majalisu mata a majaisun dokokin Najeriya za su taka ne shirin zai mayar da hankali a kai, musamman yadda wasun su ke zargin ana nuna musu wariya.
Shirin Safe
Chaina na kokarin farfado da dangantaka da ta sukurkuce da Amirka, Burkina Faso ta mara wa Mali kan bukatar da ta shigar ta a janye sojojin kiyaye zaman lafiya na MDD daga kasar.
Najeriya: Lauyoyi na so a binciki kalaman Bulkachuwa
Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya ta yi kiran bincike kan kalaman Sanata Bulkachuwa
Najeriya: Shugaban babban banki ya shiga hargitsi
Matakin shugaba Tinubu na tsaftace tattalin arzikin Najeriya
Gaskiyar Magana: Tsarin bayar da rance ga daliban Najeriya
Shirin ya tattauna ne a kan tsarin bai wa dalibai rance domin biyan dawainiyar karatun manyan makarantu da gwamnatin Najeriya ta kaddamar. Mun gayyato Hannatu Abba, wata dalibar jami'a a Kano da kuma Malam Aliyu Dahiru, dan jarida ne mai sharhi a Najeriyar.
Najeriya: Ana cikin alhinin rashi da aka yi a hadarin ruwa
Galibin wadanda suka mutu a hadarin ruwa da ya faru a jihar Kwara a Najeriya, mata ne da yaransu da ke kanana.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi matasalar karancin man fetir a jihar Legas ta Najeriya da martani kan dakatar da shugaban hukumar EFCC da batun ilimi a Nijar da hana cin naman dabbobi a Ghana da kuma rayuwar 'yan gudun hijira a Maroko.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji martanin da ake a Najeriya bayan dakatar da shugaban hukumar EFCC, a Gambiya al'ummar kasar na bayyana takaici a kan sanarwar Shugaba Adama Barrow ta cewa zai sake tsayawa takara domin neman wani sabon wa'adin mulki.
Shugaban EFCC a komar DSS din Najeriya
Shugaban hukumar EFCC a Najeriya Abdurasheeed Bawa ya shiga hannun jami'an tsaron farin kaya, bayan dakatar da shi.
Tinubu: Matakan yaki da cin-hanci
Bayan saukewa tare da cafke gwamnan babban bankin Najeriya, an kuma dakatar tare da kame shugaban hukumar EFCC.
Dandalin Matasa: 15.06.2023
Shirin ya yi nazari kan muhimmancin ranar 12 ga watan Yuni, ga matasan Najeriya da ma kasar baki daya.
Shirin Safe
A ciki akwai fargabar wasu maniyatan Nijar ba za su yi aikin Hajji a bana ba, saboda rashin biyan kudin Visa. A Najeriya kwararru sun yi bita kan zaman lafiya da dimukuradiyya. A Guinea Conakry madugun adawa ya ce zai tsaya takara duk da lokacin da ya kwashe yana gudun hijira.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na gaza zaben shugaban kasa a Lebanon a karo na 12. Akwai sauran rahotanni da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da na yadda hadarin jirgin ruwa ya rutsa da wasu mutane a kauyen Egbu da ke karamar hukumar Patigi ta jihar Kwara a Tarayyar Najeriya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Previous page
Page 22 of 200
Next page