1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gaskiyar Magana: Tsarin bayar da rance ga daliban Najeriya

Binta Aliyu Zurmi
June 16, 2023

Shirin ya tattauna ne a kan tsarin bai wa dalibai rance domin biyan dawainiyar karatun manyan makarantu da gwamnatin Najeriya ta kaddamar. Mun gayyato Hannatu Abba, wata dalibar jami'a a Kano da kuma Malam Aliyu Dahiru, dan jarida ne mai sharhi a Najeriyar.

https://p.dw.com/p/4SgpY