You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Shirin Safe: 09.12.2023
Shirin Yamma 07.12.2023
Siyasar Najeriya: Hade kan 'yan adawa
Jam'iyyun adawar Najeriya sun kaddamar da sabon kawance, wanda ke da fatan kawo karshen mulkin jam'iyyar APC.
Kotun ECOWAS ta kori karar sojojin Nijar
Gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar da wasu mutane tara, sun gaza samun nasara a kara suka shigar a kotun ECOWAS.
Kotun ECOWAS ta yi watsi da karar Nijar
Kotun ECOWAS ta ce gwamnatin sojin Nijar ba ta da hurumin kalubalantar matakin kungiyar na saka mata takunkumi.
Shirin Rana: 06.12.2023
Ziyarar shugaban DW Hausa a Fadar Sarkin Kano
Shugaban Sashen Hausa na DW, Mohammad Nasir Awal ya kai ziyarar fadar Sarkin Kano da ke Najeriya.
Najeriya ana gudanar da kasuwancin dabbobi
A jihar Katsina da ke Najeriya ana gudanar da kasuwancin dabbobi a matsayin hanyar gudanar da rayuwa ciki hadda kasuwancin rakuma.
Najeriya ta fadada hanyar samun kudin shiga
Alamun girman rikicin tattalin arzikin Najeriya inda gwamnatin kasar ta yi gwanjon wani jirgi na shugaban kasa.
Shirin Yamma 05.12.2023
An binne gawa 85 a kauyen Tudun Biri
Adadin wadanda suka mutu a harin bam na jirgin marasa matuki a Najeriya zai iya karuwa
Taba Ka Lashe: 29.11.2023
Dangol Fulako al'adun Fulanin Nijar da Najeriya da Chadi da Kamaru
Shirin safe 05.12.2023
Kano: Gidan abincin gargajiya
Faifen bido kan gidan abincin gargajiya a jihar Kano da ke Najeriya
Shirin Yamma 04.12.2023
Najeriya: Gina gida ga Kashim Shettima
Wani sabon shirin gina dankareren gida ga mataimakin shugaban kasa, ya janyo martani daga al'ummar Najeriya.
Najeriya ta bukaci sojojin Nijar su saki shugaba Bazoum
Najeriya ta bukaci sojojin Nijar da su saki hambararren shugaba Mohamed Bazoum kafin fara batun janye takunkumi
Shirin Rana 01.12.2023
Shin kasafin kudi zai amfani talaka a Najeriya
ECOWAS za ta yi taro kan juyin mulkin sojoji a yankin
ECOWAS za ta yi taro kan matsalolin juyin mulkin sojoji a yankin
Shirin Rana 30.11.2023
ISWAP ta kashe jami'an tsaron Najeriya
Mayakan kungiyar ISWAP sun kashe jami'an tsaron Najeriya, kasar da ke fama da matsaloli ciki har da rashin tsaro.
Najeriya: Jam'iyyar NNPP na neman daukin ECOWAS
NNPP na neman kasashen duniya su tsoma baki a cikin takaddamar matsayi na gwamnan Kano
Dandalin Matasa: 23.11.2023
Najeriya: Tunawa da jarumi Aminu S Bono.
Shirin Safe: 30.11.2023
Shirin Yamma 29.11.2023
Tinubu ya mika kasafin kudinsa na farko
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya, ya mika wa majalisun dokokin kasar kasafin kudinsa na farko.
Shirin Safe: 29.11.2023
Shirin Yamma 28.11.2023
Najeriya: Kasafin kudin kasar na shekara ta 2024
Gwamnatin Najeriya ta bayyana sabon kasafin kudi na shekara ta 2024
Shirin Rana 28.11.2023
Taba Ka Lashe: 15.11.2023
Rayuwar dalibai Hausawa da ke karatu a Maroko
Shirin Rana 27.11.2023
Shirin Safe 25.11.2023
Shirin Rana
An sace mutane 150 a Zamfara
An yi garkuwa da mutane 150 tare da kashe mutum daya a Zamfara saboda kin biyan kudaden haraji.
Shirin Safe 25.11.2023
Shirin Yamma: 24.11.2023
Kotunan Najeriya na ci gaba hukunci kan zaben jihohi
A ranar Juma'ar ne kotu a Abuja ta tabbatar da wanda ya lashe zaben gwamna a Kaduna da ke Najeriya.
Sharhunan jaridun Jamus 24.11.2023
Yarjejeniyar Jamus da Najeriya kan samar makamshi a tsakaninsu da ambaliya a gabashin Afirka sun dauki hankalin jaridu.
Lafiya Jari 24.11.2023
Shirin ya dubi matsalar rashin karfin mazakuta ne da ake samu a tsakanin maza. Likitoci sun ce dalilai da dama ne ke kaddasa ta, baya ga yawan shekaru a galibin lokuta da ke zuwa da larurar. Dr. Hassana Ibrahim na asibitin Biba a Kaduna ya yi bayanai masu amfani a kan matsalar.
Shirin Yamma: 23.11.2023
Shirin Rana: 23.11.2023
Kuskure aka samu a hukuncin zaben gwamnan Kano -Kotu
Kotun daukaka kara ta ce hukuncin da ta yanke a zaben gwamnan Kano tuntuben alkalami ne
Shirin Safe 23.11.2023
Jamus za ta zuba jari a kan makamashi a Najeriya
Najeriya za ta rika samar wa Jamus da iskan gas
Ko Abba ne kenan ya samu nasara a shari'ar da aka yi?
Najeriya: Muhawara a kan hukunci Kotu
Najeriya: Jan hankalin manoma domin tanadin abinci
Kampe na wayar da kan manoma a Najeriya
Kotun ECOWAS ta saka ranar hukunci kan Jamhuriyar Nijar
Jamhuriyar Nijar ta garzaya kotun ECOWAS inda ta kalubalanci matakin takunkumin da aka saka kan kasar.
Taba Ka Lashe: 15.11.2023
Shin kun san tarihin Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja mazan fama a harkokin wasan kwaikwayo a Najeriya?
Previous page
Page 13 of 200
Next page