1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lafiya Jari 24.11.2023

Abdourahamane Hassane M. Ahiwa
November 24, 2023

Shirin ya dubi matsalar rashin karfin mazakuta ne da ake samu a tsakanin maza. Likitoci sun ce dalilai da dama ne ke kaddasa ta, baya ga yawan shekaru a galibin lokuta da ke zuwa da larurar. Dr. Hassana Ibrahim na asibitin Biba a Kaduna ya yi bayanai masu amfani a kan matsalar.

https://p.dw.com/p/4ZPmS