You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Sojin Iran sun kama jirgin ruwan Isra'ila a gabar ruwan Gulf
Dakarun da suka kwaci jirgin ruwan sun yi amfani da jirgi mai saukar ungulu wajen durawa kan jirgin
Amurka ta aike da karin sojoji yankin Gabas ta Tsakiya
Amurka ta sanar da aike karin sojojinta zuwa yankin Gabas ta Tsakiya
Gaza: Amurka ta mika wa MDD daftarin tsagaita wuta
Sakataren harkokin wajen Amurka ya sanar da cewa Amurka ta gabatar da wani daftarin kudiri ga kwamitin sulhu na MDD.
Shirin Yamma 11.03.2024
Shirin Yamma 11.03.2024
Shirin Rana 01.03.2023
Isra'ila ta halaka masu karbar kayan agaji a Gaza
Wani asibiti da ke Gaza ya ba da rahoton mutuwar akalla Falasdinawa 50 yayin da dakarun Isra'ila suka bude musu wuta.
Isra'ila na shan suka kan farmakin da ta kai Rafah
Kasashen duniya na gargadin Isra'ila kan farmaki ta kasa da dakarunta suka kai wa yankin Rafah.
Shirin Rana 12.02.2024
Mace-mace na karuwa a Rafah saboda luguden wuta na Isra'ila
Jiragen yakin Isra'ila sun karkata zuwa Rafah bayan watsewa baram-baram a yunkurin cimma tsagaita wuta a Zirin Gaza.
Masar da Qatar za su jagoranci sulhun tsagaita wuta a Gaza
Masar da Qatar za su jagoranci tattaunawar tsagaita wutar rikicin Gaza
Shirin Yamma: 06.01.2024
Kokarin tsagaita wuta a yankin Zirin Gaza
Hamas ta sanar da mika amsoshinta dangane da batun tattauna yiwuwar tsagaita wuta, a yankin Zirin Gaza.
Blinken ya fara sabon rangadi a Gabas ta Tsakiya
Blinken ya isa Saudiyya, zangon farko na sabon rangadin da zai yi a yankin Gabas ta Tsakiya.
Amurka da Burtaniya sun sake kai hari Yemen
Amurka da Burtaniya sun sake kai jerin hare-hare a wadansu cibiyoyin 'yan tawayen Houthi da ke Yemen.
Iran ta yi tir da harin Amurka a Iraki da Siriya
Teheran ta yi martani da kakkausan lafazi kan harin daukar fansa da Amurka ta kai Iraki da Siriya.
Shirin Yamma: 02.02.2024
Amurka za ta rama kisan sojojinta da aka yi a Jordan
Amurka ta sha alwashin ramuwar gayya ga wadanda suka halaka sojojinta a Jordan
Iran ta musanta zargin kisan sojojin Amurka
Iran ta wanke kanta daga harin da ya yi ajalin sojojin Amurka uku.
Shirin Yamma 26.01.2024
Shirin Yamma 24.01.2024
Shirin Rana 23.01.2024
Antony Blinken zai fara ziyarar aiki ta tsawon mako a Afirka
Antony Blinken zai fara ziyarar aiki ta tsawon mako guda a Afirka
MDD na fargabar rincabewar rikicin Yemen da Gabas ta Tsakiya
MDD na fargabar yiwuwar rincabewar rikicin Yemen da Gabas ta Tsakiya
Shirin Rana: 13.12.2023
Shirin Safe 11.12.2023
Shirin Yamma 10.01.2024
Abbas da Blinken sun magantu kan yakin Hamas da Isra'ila
A daidai lokacin da Antony Blinken ke tattauna batun rikicin Gaza, shuwagabanin Larabawa na taron gaggawa a kasar Jodan.
Sakataren harkokin wajen Amurka zai je Gabas ta Tsakiya
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken zai fara wata ziyarar aiki a Gabas ta Tsakiya
Shirin Yamma 03.01.2024
Isra'ila ta kashe mataimakin shugaban kungiyar Hamas
Shi Saleh Al-Arouri da a Isra'ila ta zarga da kai hare-hare, an zabe shi ne a matsayin mataimakin shugaban Hamas a 2017.
Shirin Yamma: 29.12.2023
Yadda shekarar 2023 ta kasance a yankin Gabas ta Tsakiya
Muhimman abubwan da suka dauki hankali a yankin Gabas ta Tsakiya a shekarar 2023 mai karewa.
Shirin Rana 28.12.2023
MDD ta bukaci Isra'ila ta dakatar da cin zarafin Falasdinawa
Galibin kashe-kashen na faruwa ne a lokacin da jami'an tsaron Isra'ila ke kai somame ko kuma arangama.
Shirin Yamma 26.12.2023
Shirin Yamma: 23.12.2023
Shirin Yamma: 20.12.2023
Gaza: Shugaban Hamas zai kai ziyara Masar
Gaza: Shugaban Hamas zai kai ziyara Masar
Shirin Yamma: 15.12.2023
Shirin Yamma: 10.12.2023
Shirin Yamma: 08.12.2023
An tsawaita tsagaita wuta a Gaza da kwana guda
Qatar ta tabbatar da cewa an tsawaita yarjejeniyar tsagaita buda wuta a Gaza da kwana guda.
Kokarin tsawaita tsagaita wuta a Gaza
Masu shiga tsakani a rikicin Isra'ila da Hamas, na kokarin ganin an kara tsawaita wa'adin yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shirin Rana: 23.11.2023
Biden na sa ran Hamas za ta saki matanen da ta tsare
Shugaban Amurka na sa ran za kusa cimma yarjejeniya da kungiyar Hamas domin ta saki mutanen da ta yi garguwa da su.
Ziyarar shugaban Turkiyya a Jamus
Kungiyoyin Yahudawa a kasar Jamus sun bukaci a hana shugaba kasar Turkiyya ziyara a cikin kasar.
Shirin Yamma: 16.11.2023
Matsayar Jamus a rikicin Gabas ta Tsakiya
Rikicin yankin Gabas ta Tsakiya da rawar da Jamus ke takawa saboda alakarta da Isra'iala da ke gwabza fada da Hamas.
Shirin Yamma: 15.11.2023
Annalena Baerbock ta ziyarci Gabas ta Tsakiya
Babbar jami'ar diflomaisyyar kasar Jamus, Annalena Baerbock ta ziyarci yankin falasdinawa da kuma Isra'ila.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 8
Shafi na gaba