You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa miliyoyin manoma a Jamhuriyar Nijar sun karkata zuwa ga noman rani samakon yadda damina ke zo masu da gardama. A yayin da ake dab da zaben gwamnoni a Najeriya wasu jam’iyyun siyasa sun kaddamar da taron wayar da kan magoya bayansu yadda za a gudanar da jifar kuri’a da dakon sakamakon zabe.
Jihohin jam'iyyar adawa sun janye karar neman a soke zabe
Jihohin jam'iyyar adawa 6 sun janye karar neman a soke zabe
Za a ci gaba da amfani da tsoffin takardun kudi
Kotun kolin Najeriya ta amince da a ci gaba da amfani da tsoffin takardun kudi.
AU ta taya Tinubu murnar lashe zabe
Shugaban kungiyar AU ya taya murna ga Bola Ahmed Tinubu na lashe zaben Najeriya.
Shirin Yama 03-03-23
Shirin Yama 03-03-23
Obi zai kalubalanci sakamakon zabe
Najeriya: Peter Obi zai shigar kara
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Kotun koli a Najeriya ta ba da umarnin ci gaba da amfani da tsoffin kudin Naira har nan da karshen shekarar 2023. 'Yan Nijar na cike da fatan ganin sabuwar gwamnatin Najeriya ta inganta hulda a tsakanin kasashen biyu.
Za a ci gaba da amfani da tsoffin kudi
Kotun koli a Najeriya ta yanke hukunci kan a ci gaba da amfani da tsoffin takardun kudi har zuwa karshen wannan shekarar.
Jaridun Jamus kan nahiyar Afirka
Babban zaben Najeriya na 2023 ya dauki hankalin jaridun Jamus a wannan makon.
Gakiyar Magana kan zaben Najeriya
Tattaunawa kan abubuwan da suak biyo bayan sakamakon zaben shugaban kasar Najeriya da ake takaddama a kai.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, Atiku Abubakar ya ce zai kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasar. Al'umma Nijar sun bukaci zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kai dauki kan iyakar kasashen biyu.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a tarayyar Najeriya in da aka hana gudanar da shagulgulan murnan zaben shugaban kasa a wasu sassan kasar don gudun barkewar rikici.
Najeriya: Sabon ango na da tarin kalubale
Babban kalubalen da ke gaban sabuwar gwamnatin Najriya shi ne hada kan al'umma, bayan na tsaro da kuma tattalin arziki.
Bikin girka abincin gargajiya a kano
Faifen bidiyonmu kan yadda aka yi wa girke-girken gargajiya hidima a wani kasaitaccen biki na jihar Kano.
Ko PDP da Labour za su kulla sabon aure?
Jam'iyyun PDP da Labour na shirin garzayawa gaban kuliya, a kan sakamakon zaben shugaban kasar Najeriya da aka kammala.
Sakon taya murnar Amurka ga Tinubu
Gwanmatin Amurka ta aike da sakon taya murnar nasarar Bola Ahmed Tinubu a matsayin zababben shugaban Najeriya.
Tinubu ya ba da haske na kyakkyawar fata
Cikin sharhinsa Edita a sashen Hausa na DW Abdullahi Tanko Bala ya ce 'yan Najeriya na da dalilan samun sabon fata.
Kasashen duniya na taya Tinubu murna
Najeriya: Sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki na tarayya, ya dauki hankalin duniya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji ra'ayoyin 'yan Najeriya mabanbanta a kan sakamakon zaben shugaban kasa da Bola Ahmed Tinubu ya lashe.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa hukumar zaben Najeriya INEC ta bayyana Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar, a Nijar kungiyoyin fararen hula na mayar da martani kan kudurin shugaban kasar Faransa na sake tsarin huldar kasarsa da nahiyar Afirka.
Tinubu na APC ya lashe zaben shugaban kasa
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya ta bayyana Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a Najeriya a zaben 'yan majalisun dokoki na tarayya guguwar sauyi ta yi awon gaba da wasu tsofafin gwamnoni da sanatoci da dama wanda suka kwshe shekaru a majalisar da ma wadanda ke fatan tafiya a wani abin da ake ganin na bazata.
Zaben Najeriya na 2023
Sakamakon zaben da Hukumar INEC ke fitarwa ya janyo tayar da jijiyoyin wuya daga jam'iyyun hamayya a Najeriya.
Jam'iyyun hamayya sun nemi a sake zabe
Jam'iyyun hamayya na son Hukumar INEC ta dakatar da sanar da sakamakon zaben Najeriya.
Shirin Rana 28-02-23
Shirin Rana 28-02-23
Najeriya; 'Yan adawa na neman a soke zabe
'Yan farar hula da 'yan adawa sun gudanar da zanga-zanga a sassan birnin Abuja don neman a soke zaben shugaban kasa.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji inda aka kwana game da tattarawa da kuma bayyana sakamakon zaben Najeriya wanda wakilan jam'iyyun adawa suka kira da a soke shi, a Nijar kwa kungiyar ICG ta sanar da cewa kungiyoyin ‘yan ta’adda sun kafa sabon sansani a wasu iyakokin kasar.
Shirin yamma
A cikin shirin za a ji cewar tawagar kungiyar tarayar Turai EU da ke sa ido kan zaben Najeriya ta bayyana mahangarta kan yadda zaben ya gudana da ma yadda ake tattara sakamako.
Najeriya: Tinubu na kan gaba a jihohi 12
Ana ci gaba da baiyana sakamakon zaben shugaban kasa a Najeriya
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji yadda ake ci-gaba da tattara sakamakon babban zaben Najeriya da aka gudanar a karshen mako yayin da Peter Obi na jam'iyyar Labour ya samu nasara a jihar Legas da ke zama jihar dan takarar jam'iyya mai mulki ta APC Bola Ahmed Tinubu.
Peter Obi ya yi ba zata a jihar Lagos
A Najeria sannu a hankali ana samun sakamakon zaben shugaban kasar mafi yawan al'umma a Afirka duk da korafin jinkiri.
Abu Namu: Taimakon mata marayu da kayan aure
Wata kungiya a jihar Adamawa da ke Najeriya tana taimakon mata marayu da kayan aure
Obi ya lashe zaben shugaban kasa a Lagos
Ana ci gaba da samun sakamakon zaben shugaban kasa a Najeriya
Ana dakon sakamakon zaben Najeriya
Ana ci gaba da dakon sakamakon zaben shugaban kasa a Najeriya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji al'umma a Najeriya na ci gaba da dakon sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun tarayya.
Dage tattara sakamakon zabe a Najeriya
Dage tattara sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki na tarayya daga jihohin Najeriya.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji sharhin masu ruwa da tsaki kan babban zaben Najeriya na shekarar 2023 da ma yadda aka fara tattara sakamakon zaben.
Damuwa kan sakamakon zabe a Adamawa
Damuwar al'ummar jihar Adamawa da ke Tarayyar Najeriya, kan jinkirin da ake samu game da sakamakon zabe.
Dakon sakamakon zaben Najeriya
Bayan fara tattara sakamakon zabe a Najeriya, al'ummar kasar na ci gaba da dakon sakamakon farko.
Shirin Rana 26-03-23
Shirin Rana 26-03-23
Zaben Najeriya: Ci gaba da kada kuri'a
Sakamakon matsaloli da aka fuskanta ciki har da ta na'ura, ana ci gaba da kada kuru'u a wasu sassan Najeriya.
Shirin Safe
Shirin ya mayar da hankali kan yadda aka fara tattara samakon babban zaben Njeriya.
Kidayyar kuri'u ta kankama a sassan Najeriya
Miliyoyin 'yan zabe na Najeriya sun fara jiran sakamakon zaben da ke zaman mafi daukar hankali a shekarun baya-bayan nan
Zaben Najeriya na tasiri a Jamhuriyar Nijar
Harkokin yau da kullum na Jamhuriyar Nijar da ke makwabtaka da Najeriya na tafiyar hawainiya saboda zaben da ya gudana.
An samu jinkirin isar jami'an zabe a wasu rufuna
Miliyoyin masu zabe sun fita kada kuri'a, a zaben sabon shugaban kasa da na 'yan majalisun dokokin tarayya a Najeriya.
An bude runfunan zabe a Najeriya
An bude runfunan zabe a Najeriya kan zaben shugaban kasa da 'yan majalisun dokokin tarayya.
Shirin Safe
Shirin ya mayar da hankali kan fara babban zaben Najeriyar na 2023 a sassa daban-daban na kasar.
Shirin Yamma
A ciki shirin za a cewa Najeriya ta rufe iyakokin kasar gabanin zabe, a Nijar kotun sojojin kasar ta yanke hukuncin zaman kaso na rai da rai ga wasu sojojin da ta samu da laifin yunkurin juyin mulki.
Hukumar zabe ta kammala shirin fara zabe
Hukumar INEC ta ce ta shirya tsaf don gudanar da zaben shugaban kasa da na 'ya majalisa a Najeriya.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a Najeriya da ke shirin gudanar da babban zabenta da cikar Rasha shekara daya cur da soma mamayar Ukraine.
Shafin da ya wuce
Shafi 34 daga 200
Shafi na gaba