You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Shirin Rana: 26.07.2024
Nijar: Shekara guda bayan juyin mulkin soji
Nijar: Waiwaye bayan juyin mulki
Shirin Yamma 25.07.2024
Shirin Rana: 25.07.2024
Gargadi ga masu zanga-zanga a Najeriya
A daidai lokacin da aka shirya yin zanga-zanga kan tsadar rayuwa a Najeriya a makon da ke tafe, sojoji sun yi gargadi.
Karbe kudaden asusun da aka dade ba a yi amfani da su
Sabon matakin CBN na Najeriya kan asusun ajiya da aka dade ba a yi amfani da su ba
Shirin Yamma 24.07.2024
Shirin Yamma 24.07.2024
Najeriya: Hukumar Raya Arewa maso Yamma
Gwamnatin Najeriya ta kafa Hukumar Bunkasa Yankin Arewa maso Yammacin kasar, yankin da ke fama da tarin kalubale.
‘Yar Chibok da ta auri ’yan Boko Haram takwas
Sehakaru 10 da sace 'yan mata 'yan makarantar sakandare a garin Chibok na jihar Bornon Najeriya, sojoji sun ceto wasu.
Majalisar Dokoki za ta sasanta Dangote da NNPCL
Majalisar wakilai ta ce za ta duba zargin da ake wa kowane bangare a tsakanin masu takaddamar.
Bidiyon Al'adar Girmace daga Kebbi
Mabiya Addinin Gargajiya a jihar Kebbin Najeriya, sun yi imanin da wata al'ada ta Girmace da ake yi wa kadoji hidima.
Shirin Rana: 22.07.2024
Najeriya:Takaddamar Dangote da NNPC
Aliko Dangote ya ce zai mika ragamar matatarsa ga Kamfanin Man Najeriya NNPC, bayan wata takaddama tsakaninsu.
Shirin Yamma 21.07.2024
'Yan bindiga sun kashe mutane kusan 20 a Najeriyaa
Maharan sun bi gida-gida sannan suka fito da mutanen suka harbe su har lahira
Najeriya ta ci kamfaniin Meta tarar miliyoyin dala
Najeriya ta ci kamfanin Meta tarar makudan kudi bisa zarginsa da amfani da bayanan masu mu'amala da shafukansa
Najeriya: An rage albashin 'yan majalisa bisa radinsu
Kakarin taimaka wa al'umma saboda radadin tsadar rayuwa da fatara
Darasin Rayuwa: 17.07.2024
Rage kudin cefane na kayan girki daga matan aure
Gaskiyar Magana: Zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya
Saurari Shirin Safe 19.07.2024
Tinubu ya amince da sabon mafi karancin albashi a Najeriya
An cimma matsaya kan sabon mafi karancin albashin na naira dubu 70 ne bayan doguwar tattaunawa.
Ayar tambaya game da tsige Ndume da majalisa ta yi
Matakin da majalisar dattawan Najeriya ta dauka na tsige Sanata Ali Ndume daga mukamin mai tsawatarwa ya haddasa damuwa
Shirin Rana 18.07.2024
Shirin Rana 18.07.2024
Shirin Safe 18.07.2024
Najeriya: Rusau sakamakon ambaliya
Daruruwan gidaje da gonaki sun rushe a jihar Borno da ke Najeriya, sakamakon mamakon ruwa sama da ambaliyar ruwa.
Taba Ka Lashe: 10.07.2024
A Zuru da ke jahar Kebbi akwai inda ake kira da suna (Girmace), a wannan wuri ne da mutane ke rayuwa tare da Kadoji.
Shirin Rana 16.07.2024
Karshen sabanin Najeriya da Hadaddiyar Daular Larabawa
Najeriya ta kawo karshen takaddamar diflomasiyya na hana 'yan kasar visan zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa.
Kano: Akwai sauran tsalle a shari'ar masarauta
Kotu ta Alhaji Aminu Ado Bayero da ya dawo da dukkan kayayyakin sarauta da ke hannunsa, kada kuma ya kira kansa sarki.
Amsoshin Takardunku: 13.04.2024
Tarihin Masarautar Gombe cikin Shirin Amsoshin Takardunku.
Abu Namu: 10.07.2024
Shirin Rana 15.07.2024
Shirin Safe 14.07.2024
Shirin Safe 14.07.2024
Shirin Rana 13.07.2024
Shirin Safe 13.07.2024
Shirin Safe 13.07.2024
Shirin Yamma 12.07.2024
Ginin makaranta ya halaka dalibai a Jos
Dalibai da dama ake fargabar ginin makaranta da ya rufta a kansu lokaci da suke zana jarrabawa, ya halaka a Jos.
Kano: Mata masu tukin Adaidaita Sahu
Faifen bidiyonmu na mata masu tukin baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya.
Gaskiyar Magana: Matsalar tsaro a jami'o'in Najeriya
Shirin Safe 12.07.2024
Shirin Safe 12.07.2024
Shirin Yamma 11.07.2024
Najeriya: Sakar wa kananan hukumomi ragamar kudi
'Yancin gashin kai na kananan hukumomi
Shirin Safe 11.07.2024
Shirin Yamma 10.07.2024
Shirin Yamma 10.07.2024
Matsalar rashin abinci da tsaro a Najeriya
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa kan yadda alummar Najeriya, ke fuskantara karancin abinci musamman a Arewa.
Sheikh Dahiru Bauchi da gudunmawarsa
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Dahiru Usman Bauchi murna ya cika shekaru 100 a kalandar hijiriyya.
Shirin Yamma 09.07.2024
Shirin Yamma 09.07.2024
Taba Ka Lashe: 03.07.2024
Kowacce rawa sarakunana gargajiya suka taka a arewacin Najeriya a baya? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari.
Amincewa da shigo da kayan abinci Najeriya
Najeriya ta amince da shigo da kayan abincin daga kasashen waje, wadanda suka hadar da masara da shinkafa da kuma wake.
Abu Namu: 03.07.2024
Mata masu kananan sana'oi na gamuwa da cikas a cikin harkokinsu
Previous page
Page 1 of 200
Next page