1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Bidiyon Al'adar Girmace daga Kebbi

July 22, 2024

Ku kalli faifen bidiyonmu kan wani wuri da ake kira da Girmace, wanda wasu masu bin Addinin Gargajiya suka yi imanin cewa kadojin wurin na taimaka musu wajen biyan bukatunsu.

https://p.dw.com/p/4ibdt