'Yan takara daga jam'iyyun siyasa daban-daban sun fafata a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki da aka gudanar a Nijar wanda shi ne karon farko da wata gwamnati za ta mika mulki.
https://p.dw.com/p/3nPLW
Wata 'yar Nijar na kada kuri'a a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisa a YamaiHoto: Issouf SANOGO/AFP