1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Zargin magudi a zaben kananan hukumomin Jamhuriyar Nijar

Gazali (HON)December 22, 2020

A Jamhuriyar Nijar jam'iyyar MNSD Nasara ta zargi abokiyar kawancen mulki jam'iyyar PNDS Tarayya bisa zargin tafka magudi a zaben kananan hukumomi a wasu yankunan kasar.

https://p.dw.com/p/3n66w