You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Shirin Yamma 02.02.2024
Shirin Yamma: 02.02.2024
Shirin Rana: 02.02.2024
Najeriya na gudanar da zaben cike gurbi a jihohi 26
Hukumar zaben Najeriya ta shirya zaben cike guraben wadanda aka nada a manyan mukamai ko kotuna suka nemi a sake zaben.
Cikas a aikin shunfuda bututun iskar gas zuwa Turai
Kalubalen kudi da Najeriya ke fuskanta na haifar da tsaiko ga aikin shimfida bututun tura iskar gas ga Afrika da Turai.
Tsadar takardun kudaden waje a Najeriya
Kasuwar hada-hadar kudi a Abuja ta tsaya, biyo bayan tsadar takardun kudadden kasashen waje.
Najeriya: Illar yawan kudade a hannun Jama'a
Kwararru sun baiyana illar da ke tattare da ajiye kudi da yawa a hannun jama'a
Rohoto kan yaki da cin hanci a Najeriya
Transparency International da ke yaki da cin hanci ta ce an samu ci gaba a Najeriya in aka kwatanta da shekarun baya.
Neman magance cutar Noma a kasashen Afirka
Duk da cewa noma ba ta yaduwa daga mutum zuwa mutum, amma fiye da dubban mutane a Afirka suna fama da ita.
Shirin Safe 30.01.2024
Najeriya za ta kara wa ma'aikata albashi
Gwamnatin Najeriya ta kudiri aniyar karin albashi ga ma'akata
Shirin Safe 29.01.2024
Shirin Yamma 28.01.2024
Mutane 6 sun mutu bayan fashewar bam kirar gargajiya a Borno
Wani jami'i ya ce bam ya fashe yayin da mutane biyu ke dibar karafa a cikin dajin garin Gubio da ke kusa da Maiduguri.
Shirin Yamma 27.01.2024
Shirin Yamma 27.01.2024
Shirin Safe 27.01.2024
Shirin Yamma 26.01.2024
Lafiya Jari 23.01.2024
Lafiya Jari 23.01.2024
Kokarin magance tsaro a arewacin Najeriya
Shugabannin arewacin Najeriya sun kaddamar da wani yunkuri na magance matsalar tsaro a yankin
Najeriya: Rikici ya sake barkewa a Filato
Mutane 30 sun mutu a wani sabon rikici da ya sake barkewa a garin Mangu na jihar Filato.
Bukatar adalci ga Fulani makiyaya-Amnesty
Shekara guda bayan harin soji kan Fulani makiyaya a jihar Nassarawa, har yanzu ba a yi musu adalci ba
Shirin Safe: 25.01.2024
Shirin Yamma 24.01.2024
Najeriya: Blinken ya gana da Bola Ahmed Tinubu
Amirka za ta taimaka wa Najeriya a sha'anin tsaro
Sojojin Nijar sun kashe mayakan Boko Haram a yankin Diffa
Wani fada da aka gwabza a yanin Kudu maso Gabashin Nijar ya yi sanadin jikkatar sojoji 10 a Diffa.
Shirin Safe 24.01.2024
Amurka ta yaba da matakan da Tinubu ke dauka
A yayin da kasashen yammacin Afirka ke fama da juye-juyen mulki Amurka ta yi alkawarin tallafa musu ta fannoni da dama.
Shirin Rana 23.01.2024
Najeriya: Illar ficewar kamfanonin waje ga kasa
A Najeriya mutane dubu ashirin da biyu sun rasa aiki saboda ficewar kamfanonin waje,
Shirin Yamma 22.01.2024
Najeriya: Ina kudaden fansa suke shiga?
Kudin fansa da rawar da Bankuna ke takawa a Najeriya
Shirin Rana 21.01.2024
Shirin Rana 20.01.2024
Shirin Safe 20.01.2024
Darasin Rayuwa: 19.01.2024
Shirin ya duba mace macen aure a arewacin Najeriya
Jaridun Jamus: Makomar Turai da Afirka
Sharhin Jaridun Jamus a kan nahiyar Afirka
Najeriya: Martani kan maida hukumomi zuwa Legas
Takun saka kan mayar da hukumomin gwamnati zuwa Legas
Kokarin mayar da hukumomin gwamnati daga Abuja zuwa Legas
Yunkurin mayar da wasu hukumomin gwamnatin Najeria zuwa Legas
Shirin Safe: 19.01.2024
Shirin Yamma 18.01.2024
Najeriya ta yi gargadi kan biyan kudin fansa
Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin hukunta masu tara kudade da nufin biyan fansa ga barayin daji.
Shirin Rana 18.01.2024
Najeriya: Kiran jama'a na a girka 'yan sanda na jihohi
Rashin tsaro na kara yin muni a Najeriya, a cikin lokaci kadan an samu kashe-kashen jama'a da dama
Shirin Safe 17.01.2024
Najeriya: Amnesty ta ce a sa dokar ta baci kan tsaro
Matsalar tsaro ta yi kamari a sassan Najeriya
Shirin Rana 16.01.2024
JAMB: Rangwame ga masu bukata ta musamman
JAMB ta yafe wa masu bukata ta musamman kudin form na shekarar 2024/2025
Najeriya ta yi kunnen doki da Equatorial Guinea a AFCON
An fara samun abun mamaki a AFCON inda Cape Verde ta doke Ghana 2-1, yayin da Najeriya da Equatorial Guinea suka yi 1-1.
PDP na son kotu ta dawo mata da kujerunta a Filato
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta bukaci kotu ta sake nazarin shari'un 'yan majalisun tarraya da na jihohi a Filato.
Shirin Rana 14.01.2023
Previous page
Page 10 of 200
Next page