You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba All Content on this topic
All Content on this topic
Saurari shirin rana na DW Hausa
Shirin rana na sashen Hausa na DW. Asabar: 18 ga watan Yuni, 2016
An yankewa Morsi hukunci mai tsanani
Sakamakon samun sa da laifin cin amanar kasa, kotu ta daure Morsi har iya tsawon rayuwarsa
Shirin rana: 21.05.2016
An fidda hotunan farko na tarkacen jirgin saman Masar da ya fadi.
EgyptAir: An fara gano sassan jikin dan Adam
Ministan tsaro na Girka Panos Kammenos ya ce ya samu bayanai daga mahukuntan na Masar.
Saurari shirin safe na DW Hausa (20.05.16)
An gano tarkacen jirgin kasar Masar da ya bace tun ranar Alhamis da safe.
An gano wasu tarkacen jirgi a teku
Girka ta tura da jiragen ruwa domin dauko wasu tarkacen jirgi da aka gano a kusa da gabar ruwanta.
Kotu ta daure masu zanga-zanga sama da 100 a Masar
A kwai kuma wasu masu zanga-zangar 79 da aka ci su tara ta Fam 100,000 wato kimanin Dala 10,000 kowannensu.
Karshen fashin jirgin sama na Masar
Batun fashin jirgin saman Masar da aka karkata zuwa tsibirin Cyprus ya kawo karshe.
Kasashen Sahel da Sahara na kokarin tabbatar da tsaronsu.
Ministocin tsaro na kasashen da ke yankin Sahel da Sahara da wasu kasashen Turai suka gudanar da tarom kan tsaro.
Taron kasashen Sahel da Sahara a Masar kan tsaro
Taron daukar matakan yaki da ta'addanci tsakanin kasashen Turai da na yakin Sahel da Sahara a Masar.
Masar: al-Sisi ya yi kwaskwarima a majalisar ministocinsa
Kwararre a fannin aikin banki Amr el-Garhy an nada shi a matsayin ministan kudi na kasar.
Libiya: Al-Sisi ya gargadi kasashen yamma
Daukar duk wani matakin soja na gaggawa a kasar Libiya babban kuskure ne a cewar Al-Sissi.
Shirin Safe na DW na ran 08.03.2016
A cikin shirin za a ji cewa a wannan rana ta takwas ga watan Maris rana ce ta tunawa da mata a duniya.
Saurari shirin DW na yamma na 6-03-2016
A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa kasar Masar ta zargi Kungiyar Hamas da ta 'Yan uwa Musulmi da kitsa harin da ya halaka tsohon babban mai shigar da kara na gwamnati wato Hicham Barakat a shekarar bara
Makotan Libiya na adawa da shirin kasashen Yamma
Kasashen da ke makwabtaka da Libiya na ci gaba da nuna adawarsu da kutsen sojin kasashen Yamma a kasar Libya.
Saurari shirin Yamma na DW na 16.02.2016
A cikin shirin za a ji tsofon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin duniya Butros Butros Ghali ya rasu ya na dan shekaru 93 da haihuwa.
Allah ya yi wa Boutros Boutros-Ghali rasuwa
Allah ya yi wa Boutros Boutros-Ghali tsohon Sakatare Janar na MDD dan shekaru 93 da haihuwa rasuwa.
Rahoton UNICEF kan yi wa mata kaciya a duniya
A kalla mata miliyan 200 ne a duniya ke fama da matsalar kaciyar da aka yi musu.
An daure wata 'yar Masar saboda sukar Layya
Marubuciyar dai ta musanta cewa tana sukar ibadar ne sai dai tana tausayawa dabbobin da a ke yankawa ne.
Shekaru biyar da juyin juya hali a Masar
Dandalin Tahrir a matsayin alamar bore da adawa da mulkin danniya.
Shekaru biyar da juyin juya hali a Masar
Dandalin Tahrir a matsayin alamar bore da adawa da mulkin danniya.
Wani dan kunar bakin wake ya kai hari a Masar
Masar na ci gaba da fuskantar hare-haren 'yan ta'adda.
Saurari shirin rana na DW na 18.01.2016
A cikin shirin za'a ji cewa 'yan Najeriya na cikin fargaba dangane da kame-kamensu da jami'an tsaro ke yi a kasar Masar.
Shirin ziyarar Shugaban China a Saudiyya, Iran da Masar
Kasar china na fatan ganin an samu zaman lafiya tsakanin kasashen Iran da Saudiyya.
Saurari shirin safe na DW Hausa
Shirin safe na sashin Hausa na DW. Alhamis: 14 ga watan Janairu, 2016
Bukukuwan sallar Maulidi a kasashen Musulmi
Saudiyya wacce duk da tana haramta bukukuwan na Maulidi, ta kunna koriyar wuta kan kubbar dake Raular Ma'aiki S.A.W
'Yan jarida na fuskantar muzgunawa a duniya
Ƙungiyar 'yan jarida ta ƙasa da ƙasa Reporters sans frontières ta ce ana cin hakin 'yan jarida a duniya baki daya
Saurari shirin rana na ranar 28 ga watan Nuwamba 2015
A ciki akwai ci gaba da ziyarar wasu kasashen Afirka na shugaban Kiristoci mabiya darikar Katolika sannan an kai hare-haren ta'addanci a kasar Masar.
Shirin Yammacin 22.11.2015
Daga ciki akwai batun tarzumar kasar Burundi da kuma kuma yadda jama'a suka ki zuwa rumfunan zabe a kasar Masar
Jama'a sun kauracewa rumfunan zaben Masar
Jama'a ba su fito da yawa ba a zaben majalisar dokokin Masar
Masu bincike sun gano bam ne ya tarwatsa jirgin saman Rasha
Rasha ta tabbatar bam ne ya tarwatsa jirgin saman fasinja mallakin kasar a Masar.
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin sashwn Hausa na DW na yammacin Lahadi taakwas ga watan Nuwamba 2015
Ci gaba da bincike kan hadarin jirgin saman Rasha
Ta yi wu bom ne ya haddasa hadarin jirgin saman Rasha a Masar.
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin Yamma na DW Hausa na ranar Asabar takwas ga watan Nuwamba 2015
Rasha ta tsaida sufuri tsakaninta da Masar
Wannan dakatarwa dai ta shafi dukkanin jirage ne.
Jirgin Birtaniya ya tashi daga Masar a karon Farko
Tashin jirgin na Birtaniya na zuwa ne bayan daukar lokaci ana dako. An tsaurara matakan tsaro a filin jirgin saman Masar
Bom ya yi sanadiyyar hadarin jirgin Rasha?
Jaridar The Times ta Birtaniya ta ruwaito batun saka bom a cikin jirgin Rasha da ya fadi a Masar
An kai hari yankin Sinai na Masar inda jirgin sama ya fadi
'Yan sanda hudu sun hallaka sakamakon harin tsageru a yankin Sinai na Masar da ake binciken dalilan hadarin jirgin sama.
Saurari shirin safe na ranar 1 ga watan Nuwamba 2015
Masu bincike sun fara duba musabbabin hadarin jirgin sama mallakin kamfanin Rasha dauke da mutane 224 a Masar, akwai kuma sharhin jaridunn Jamus kan nahiyar Afirka.
Saurari shirin Yamma na DW na 31 ga watan Oktoba 2015
A cikin shirin za'a ji cewa mahakumatan kasar Masar sun gano akwatunan nadar bayannai na jirgin kanfanin Metrojet na kasar Rasha da ya fadi a kasar ta Masar.
Jirgin saman Rasha ya fadi da mutane 224
Masu aikin ceto na kasar Masar sun samu isa wurin da jirgin saman mallakin kamfanin kasar Rasha ya fadi a yankin Sinai.
Zaben 'yan majalisa na farko bayan Mursi a Masar
'Yan takarar jam'iyyar tsohon shugaban kasar Hosni Mubarak dai sun yi mamaya a zaben.
ci gaba da tan-tance yawan wadanda suka rasu a Saudiya
Har yanzu Saudiyya ba ta bayyana kasashen da mahajjatan da suka rasu a Mina suka fito ba
Masar ta sako 'yan jaridar Aljazeera
Aljazeera ta bayyan gamsuwarta da sakin 'yan jaridarta a Masar
Kashe wasu 'yan Mexiko bisa kuskure a Masar
Sojin Masar sun kashe wasu 'yan wayon buda ido 'yan kasar Mexiko
Shirin safe na DW na 24 ga watan Agusta, 2015
A cikin shirin za a ji cewa sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon na ziyara a Najeriya harma ya gana da gwamnonin jihoin kasar a jiya Lahadi. A Jamhuriyar Nijar kuwa hukumomi ne suka dauki aniyar kawar da barace-baracen da wasu al'ummar kasar ke yi. A Masar masu kare hakkin dan Adam ne ke kokawa game da yawaitar mutuwar mutanen da ake tsare da su.
Hare-haren ta'addanci sun karu a Masar
Kungiyar IS ta dauki alhakin tayar da bama-bamai a dab da ofishin jami'an leken asirin Masar da kuma wata kotu. Harin da- ya zuwa yanzu-mahukunta suka ce ya jikkata a kalla mutane 29.
Hare-haren ta'addanci sun karu a Masar
Kungiyar IS ta dauki alhakin, tashin bama-baman da aka samu a baya-bayan nan, wanda ya jikkata akalla mutane 29.
Shirin rana na DW 20-08-2015
Katun ICC ta zata fara nazarin shari`ar shugaban kasar Kenya kan rikicin kabilancin daya biyo bayan zaben 2007.
Bam kusa da ofishin jami'an leken asiri a Masar
Wannan hari na bam dai na zuwa ne kwana daya bayan da shugaba Al-Sisi ya rattaba hannu kan dokar ta'addanci.
Previous page
Page 8 of 17
Next page