1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 6-03-2016

Gazali Abdou TasawaMarch 6, 2016

A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa kasar Masar ta zargi Kungiyar Hamas da ta 'Yan uwa Musulmi da kitsa harin da ya halaka tsohon babban mai shigar da kara na gwamnati wato Hicham Barakat a shekarar bara

https://p.dw.com/p/1I8Hh