1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 24 ga watan Agusta, 2015

Ahmed SalisuAugust 24, 2015

A cikin shirin za a ji cewa sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon na ziyara a Najeriya harma ya gana da gwamnonin jihoin kasar a jiya Lahadi. A Jamhuriyar Nijar kuwa hukumomi ne suka dauki aniyar kawar da barace-baracen da wasu al'ummar kasar ke yi. A Masar masu kare hakkin dan Adam ne ke kokawa game da yawaitar mutuwar mutanen da ake tsare da su.

https://p.dw.com/p/1GKP2