1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

'Yan bindiga sun yi kisa a jirgin kasar Kaduna zuwa Abuja

March 31, 2022

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta yi amfani da jiragen sojojin sama wurin yi wa jirgin kasar Kaduna-Abuja rakiya—a duk lokacin da ya dauki fasinjoji biyo bayan harin bom da 'yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar Litinin.

https://p.dw.com/p/49Hmb
Nigeria Eröffnung Eisenbahnlinie zwischen Abuja und Kaduna
Hoto: DW/U. Musa