1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojin Najeriya za su kare jirgin kasa daga hare-hare

November 12, 2021

Sakamakon barazanar tsaron da ke neman durkusar da sufurin jirgin kasa a tarrayar Najeriya, rundunar tsaron kasar ta kaddamar da shirin shawagi da jiragen sama kan layin da ya hade Kaduna zuwa Abuja da ke arewacin kasar.

https://p.dw.com/p/42wLM