1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya ta ce cike gibi kan kasafin kudin kasar

Abdourahamane Hassane
December 29, 2022

'Yan majalisar dokokin Najeriya sun amince da kasafin kudin shekarar 2023 na sama da Naira tirliyan 21, duk da takadama da ta taso tsakaninta da bangaren zartaswa na kasar kan kasafin kudin shekarar 2022.

https://p.dw.com/p/4LXhp
Hoto: public domain

Daf da lokacin da Najeriya ke cikin wani hali na tsaka mai wua a fanin tattalin arziki  'yan majalisar dokokin sun amince da kasafin kudi na 2023 wanda ke da gibi sosai na kudin da za a aiwatar da shi abin da wasu daga cikin 'yan majalisar suka nuna damuwa a kai.