You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai
Labarai
05/17/2024
May 17, 2024
Dan majalisar Najeriya na shan sukar aurar da 'yan mata 100
05/15/2024
May 15, 2024
Matashi ya jikkata mutane a masallaci
05/13/2024
May 13, 2024
Yarima Harry da mai dakinsa sun kammala ziyara a Najeriya
05/12/2024
May 12, 2024
Zanga-zangar tsadar rayuwa a Benin
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
An bankado malamai na ci da gumin gwamnati a Sokoto
An bankado malamai na ci da gumin gwamnati a Sokoto
An gano malamai na ci da gumin gwamnati a makarantun Sakandare da Firamarin gwamnati a jihar Sokokton Najeriya
Najeriya: Rikici kan mafi karancin albashi
Najeriya: Rikici kan mafi karancin albashi
Manyan kungiyoyin kodagon Najeriya biyu, sun ce ba sa maraba da sabon mafi karancin albashi.
Matasan Sokoto da TikTok
Matasan Sokoto da TikTok
Tuni masana da masu fashin baki kan zamantakewa ke nuna irin karuwar tabarbarewar tarbiyar matasa da ake samu a shafin.
Abuja: Ziyarar sabon shugaban Senegal
Abuja: Ziyarar sabon shugaban Senegal
Sabon shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya gana da takwaransa na Tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu.
Dandalin Matasa: 16.05.2024
Dandalin Matasa: 16.05.2024
Najeriya: Kokarin komawa ga makamashin Gas
Najeriya: Kokarin komawa ga makamashin Gas
Najeriya ta kaddamar da cibiyoyin makamashin gas
Nuna karin wasu
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
'Yan bindiga sun fatattaki kauyuka a Najeriya
'Yan bindiga sun tashi kauyuka kimanin 50 a jihar Zamfara da ke Najeriya sakamakon garkuwa da mutane domin neman kudi.
Najeriya: Sojojin na fama da rashin kayan yaki
Sojojin na fama da rashin kayan yaki isassu domin yakar 'yan ta'adda.
Dandalin Matasa: 02.05.2024
Hanyoyin samar da sahihan bayanai wa matasa a shafukan sada zumunta
Najeriya ta kashe trilliyan 12 wajen shigo da abinci
Har yanzu Najeriya na fama da karancin abinci
Baraka a cikin jam'iyyar PDP a Najeriya
Najeriya: Jam'iyyar PDP ta rage kazar-kazar a fagen siyasa
Taba Ka Lashe: 27.03.2024
Tarihin garin da mutanen Kebbi Najeriya suka fara zama da farko