1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Matashin da ya koma rayuwa a kogo a jihar Yobe a Najeriya

September 5, 2024

Muhammad ya ce wata aljana ce ta ja ruhinsa zuwa cikin wani kogon bishiyar kuka, inda ta umarce shi ya koma rayuwa cikin kogon. Sai dai wasu na ganin tsananin rayuwa na cikin abin da ya jera rayuwar matashin cikin hatsari.

https://p.dw.com/p/4kBsv