1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNa duniya

'Yan wasa 10,500 ke fafata wasannin Olympics

Abdul-raheem Hassan SB
July 29, 2024

Yayin da 'yan wasa 10,500 ke fafata wasanni 32 a gasar guje-guje da tsalle tsalle ta Olympics ta shekarar 2024 a birnin Paris, Alaba Akintola, da ya wakilci Najeriya a tseren mita 100 na gasar kasshen rainon Ingila wato commonwealth na 2022, ya ce rashin jini rashin jini tsagawa.

https://p.dw.com/p/4ikFw