1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Ambaliyar ruwa a Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar

September 10, 2024

Masallacin da aka gina shi shekaru 200 da suka wuce a Damagaram na Jamhuriyar Nijar ya ruguje sakamakon ambaliyar ruwar da ke yi wa kasashen Jamhuriyar Nijar da Najeriya barazana.

https://p.dw.com/p/4kStF