1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Zamfara: Macen da kiba ta hana ta tafiya

October 7, 2024

Wannan matar ba ta iya yi wa kanta komai saboda larurar kiba da take fama lokaci mai tsawo, tana shan wahala saboda ba ta taba haihuwa ba balle ta samu masu tallafa mata.

https://p.dw.com/p/4lVlV