1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ta'addanci na yaduwa a yammacin Afirka

March 18, 2021

Hare-hare da sacen mutane don neman kudin fansa na neman zama ruwan dare a wasu kasashen yammacin Afirka ciki har da Najeriya da Nijar. Sannan ayyukan ta'addancin na bazuwa zuwa kasashe makwabta.

https://p.dw.com/p/3qoXb
Nigeria Anschlag 28.11.2014
Hoto: Reuters

Duk da alkawuran kawo karshen ta'addanci da gwamnatoci ke yi, har yanzu ba a rabu da hare-haren 'yan bindiga a wasu kasashen yammacin Afirka ba. Hasali ma sojojin Nijar na ci gaba da rasa rayukansu a fafatawa da suke yi da 'yan ta'adda, yayin da ake ci gaba da sace dalibai a makarantun arewacin Najeriya don samun kudin fansa. Wannan matsalar na sa dubban mutane kaurace wa matsugunansu samakamon mawuyacin hali da suke shiga.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna

Nigeria Soldaten
Nigeria Region Borno Boko Haram