You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Donald Trump ya nemi hadin kan 'yan adawa
Shugaban Amirka Donald Trump ya yi kira ga 'yan jam'iyyar adawa da yin aiki tare da nufin ciyar da kasa gaba tare.
Trump ya nemi hadin kan 'yan adawa
Shugaban Amirka ya yi amfani da jawabinsa na shekara wajen yin kira ga 'yan jam'iyyar adawa da yin aiki tare don ciyar da kasa gaba tare da kawo karshen matsalolin da ke da nasaba da harkokin Amirka na kasashen waje.
Shirin yamma 03.02.2019
A cikin shirin za a ji cewar shugaban Amirka Donald Trump ya jaddada cewa amfani da matakin soji shine zabin daya rage a Venezuela. Shirin ra'ayin malamai kuma zai tattauna ne akan gudunmawar mata a siyasar Najeriya.
Amirka: Matsalar rashin kudi ga FBI
Matakin Shugaba Donald Trump na Amirka na rufe wasu ma'aikatun gwamnati, ya shafi hukumar FBI.
Taron arzikin duniya ba wasu manyan shugabanni
Shirye-shiryen fara taron kasuwancin na duniya na shekara-shekara ya kankama daga Talata zuwa Jumm'a a birnin Davos na kasar Switzerland yayin da ake samun karin kalubalen tattalin arziki da duniya ke fuskanta.
Taron tattalin arzikin duniya ba wasu jiga-jigai
Shirye-shiryen fara taron kasuwancin na duniya na shekara-shekara ya kankama daga Talata zuwa Jumm'a a birnin Davos.
Trump ya yi barazana kan gina katanga
Shugaba Donald Trump na Amirka ya yi kira tare da jan hankali ga al'ummar Amirka a kokari na jan hankali.
Shirin safe 09.01.2019
A cikin shirin za a ji barazanar Donald kan Amirkawa game da gina katanga tsakanin Amirka da Mexiko. Da alamu China ta fara sassautowa kan Musulmi marasa rinjaye.
Shirin safe 05.01.2019
Donald Trump ya tura dakarun soja 80 zuwa Gabon ta yadda za su zauna cikin shirin ko ta kwana, idan an samu barkewar rikici a Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango bayan zaben da kasar ta yi mai cike da takaddama a cikinsa.
Majalisar Amirka ta bijire wa Trump
'Yan majalisar Amirka sun bude harkokin gwamnati tare da kin amince da kudaden da Shugaba Donald Trump ke bukata.
Koriya ta Arewa ta aika wa Amirka sako
Shugaban Koriya ta Arewa, ya ce yana fatan samun tattaunawa da Amirka kan abin da ya danganci makamin Nukiliya.
Durkusar da harkokin gwamnati a Amirka
Wasu harkoki na gwamnatin Amirka an durkusar da su tun daga Asabar bayan gaza cimma matsaya tsakanin majalisa da Trump.
Shirin safe 22.12.2018
A cikin shirin za a ji wasu harkoki na gwamnatin Amirka an durkusar da su tun daga Asabar bayan gaza cimma matsaya tsakanin majalisa da Trump. Akwai shirin Afirka a Mako.
Donald Trump ya janye sojojinsa daga Siriya
Wannan sanarwa ta bazata dai ta fito ne cikin wani faifen bidiyo da fadar White House ta wallafa. Sai dai matakin na Trump ya janyo suka daga bangarori da dama ciki kuwa har da ma'aikatar tsaron Amirkan ta Pentagon.
Amirka za ta janye dakarunta daga Siriya
Gwamnatin Amirka karkashin Shugaba Donald Trump ta bayyana shirin za ta janye dakarunta daga Siriya.
Shirin Rana na 14.12.2018
A Najeriya gungun wasu ‘yan majalisar tarayya sun fara wani yunkuri na mayar da kasar bisa tsarin firaminista maimakon na shugaba mai cikekken iko.
Shirin rana 02.12.2018
A cikin shirin za a ji cewar shugaban Amirka Donald Trump ya ce akwai yiwuwar ya sake ganawa da shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un. Yan sanda a Isra'ila sun bukaci tuhumar firaministan kasar Benjamin Netanyahu kan zargin cin hanci. Muna kuma tafe da shirin Afirka a mako da Abu Namu da Ku shiga kulob da kuma zabi sonka.
G20 na fuskantar kalubale daga Trump
Kungiyar kasashe masu karfin tattalin arziki a duniya za su gudanar da taron a Ajantina.
Iskar Carbon babbar barazana ga Amirka
Rahoto daga kafar gwamnatin Amirka ya yi gargadin cewa sauyin yanayi zai ci gaba da illa ga muhalli da tattalin Amirka.
Kalaman Trump sun zama ala-ka-kai ga Yarima Salman
A kalaman da ya yi kan huldar dangantakar Amirka da Saudiyya, Shugaba Trump ya tabo batun Mohammed bin Salman, kalaman da za su iya zame wa shi yarima mai jiran gado ala-ka-kai, inji Kersten Knipp na tashar DW.
Sharhi: Kalaman Trump kalubalen Yarima Salman
Kersten Knipp
A kalaman da ya yi dangane da huldar dangantaka tsakanin kasar Amirka da kasar Saudiyya, Shugaba Trump ya tabo Salman.
Ba abin da zai shafi huldar Amirka da Saudiyya
Trump ya ce ba abin dai zai shafi huldar Amirka da Saudiyya ko ta tabbata cewa ben Salmane na da hannu a kisan Khashoggi
Shirin safe 21.11.2018
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Donald Trump na Amirka ya ce ba abin da zai shafi dangantakar Amirka da Saudiyya ko ta tabbata cewa Yarima Mohamed ben Salmane na da hannu a kisan Jamal Khashoggi.
Bala'in gobarar daji a jihar Kaliforniya
Fiye da mutane 75 sun mutu, daruruwa sun bace, dubban gidaje sun kone a bala'in gobarar daji a jihar Kaliforniya.
An gano sansanin hada nukiliyar sirri a Koriya ta Arewa
Koriya ta Arewa na gudanar da ayyukanta a akalla sansanoni 13 da ke boye, wadanda ke da karfin hada makaman nukiliya.
Yunkurin rage karfin Amirka a tsaron Turai
Bisa take-taken Amirka a karkashin mulkin Trump an yi kira da kasashen Turai su nemi tsaron kansu
Sakamakon zaben rabin wa'adin na Amirka
Jam'iyyar Democrats ta lashe zaben majalisar wakilan Amirka inda Republican mai mulki ke da rinjaye a majalisar dattawa.
Sakamakon zaben na rabin wa'adi na Amirka
Zaben tsakiyar wa'adi a Amirka ya nuna jam'iyyar Democrats ke da rinjaye a majalisar wakilai bayan samun kujeru sama da 220 daga cikin kujeru 435 ita kuwa jam'iyyar Republican mai mulki ke da rinjaye a majalisar dattawa.
Sakamakon zaben na rabin wa'adi na Amirka
Jam'iyyar Democrats ta lashe zaben majalisar wakilan Amirka inda Republican mai mulki ke da rinjaye a majalisar dattawa.
Cikas ga tawagar Trump a zaben Amirka
Wasu gidajen talabijin a Amirka, sun kauracewa yada yakin neman zaben tawagar Donald Trump
Amirka: Zabe da makomar Trump
Al'umomin kasashen Turai na fatan zaben tsakiyar wa'adin mulki na Amirka ya dakile tagomashin Shugaba Donald Trump
Shirin Rana 04.11.2018
Cikin shirin za a ji kotun daukaka kara a Bahrain, ta yanke hukuncin kisa kan jagoran hamayya na kasar Sheikh Ali Salman, mutumin da wata karamar kotu ta wanke a baya.
Shirin Rana 03.11.2018
Cikin shirin za a ji jagoran adawa a Kamaru, ya ce a sake lissafin kuri'un zaben shugaban kasa da aka kammala bisa zargin magudi. Dan adawar ya yi shirin kalubalantar Shugaba Paul biya ne kwanaki kadan bayan sanar da sakamako.
Pompeo zai gana da hukumomin Turkiyya
Sakataran harkokin wajen Amirka Mike Pompeo zai isa birnin Ankara na kasar Turkiyya bayan da ya ziyarci kasar Saudiyya.
Dambarwa kan bacewar Khashoggi a Istanbul
Kawo yanzu an kasa gano dan jarida nan dan kasar Saudiyya Jamal Khashoggi, mako guda bayan da ya yi batan dabo.
Jakadar Amirka a Majalisar Dinkin Duniya ta aje aiki
Jakadar Amirka a Majalisar Dinkin Duniya Nikki Haley za ta bar kujerar da take kai nan da karshen wannan shekara.
Chaina ta yi watsi zargin dagula zaben Amirka
Chaina ta yi watsi da batun Shugaba Donald Trump na Amirka bisa cewa tana neman kutse a zaben Amirka da ke tafe.
An fara taron MDD na shekara-shekara
Shugaban Amirka Donald Trump soki lamirin gwamnatin kasar Iran, inda ya zarge ta da haddasa rudani.
Batun nukiliyar Iran a taron Majalisar Dinkin Duniya
Shugaba Donald Trump na Amirka ya soki lamarin gwamnatin Iran a zauren Majalisar Dinkin Duniya lokacin taro na 73.
Manafort zai bai wa kotun Amirka hadin kai
Tsohon shugaban yakin neman zaben Donald Trump wato Manafort ya amsa laifin da kotun Amirka ke tuhumarsa da aikatawa.
Shirin safe 08.09.2018
A cikin shirin za a ji cewa tsohon shugaban Amirka Barack Obama ya yi babbar suka ga shugaban da ya gaje shi Donald Trump, inda ya ce abubuwan da ke wakana yanzu haka a Amirka abubuwa ne da ba su dace ba.
Kanada da Amirka na neman tsara huldar kasuwanci
Har ya zuwa yammacin Alhamis Amirka da Kanada ba su kai ga cimma yarjejeniyar kasuwanci ta bai daya ba.
Shirin yamma 24.08.2018
A cikin shirin za a ji cecekucen da ake yi kan wani atisaye da sojojin Najeriya ke yi a jihohi biyar na al'ummar Igbo tare da yin kashedi ga 'yan haramtacciyar kungiyar Biafra a yankin. 'Yan Afirka ta Kudu sun soki kalaman Shugaban Amirka Donald Trump kan dokokin mallakar filaye a kasar.
Trump ya zargi tsohon lauyansa Cohen
Martanin Shugaba Trump na Amirka dangane da shari'ar Paul Manafort da Michael Cohen.
Tsohon lauyan Trump ya yi fallasa
Tsohon mai taimaka wa Shugaba Donald Trump na Amirka Michael Cohen, ya amsa laifi na tuhuma takwas da ake masa.
Assasa takunkumin Amirka kan Iran
Sakataren harkokin wajen Amirkan Mike Pompeo ya tabbatar da kudirin kasarsa na aza takunkumi ga Iran.
Ganawar Trump da Juncker
Tarayyar Turai da Amirka sun cimma yarjejeniya kan kudin haraji.
Amirka ta yi kasheidi ga Iran
Shugaba Donald Trump na Amirka ya gargadi Shugaba Hassan Rouhani na Iran kan cewa ya daina yi wa kasarsa barazana.
Ziyarar Xi Jingping na China a Afirka
Kasar China na ci gaba da kokarin ganin ta karfafa huldar soji da kasuwanci da Afirka.
Trump zai sake ganawa da Putin
Shugaba Donald Trump na Amirka ya mika wa takwaransa na Rasha Vladimir Putin goron gayata zuwa fadar White House.
Shafin da ya wuce
Shafi 7 daga 13
Shafi na gaba